Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Author: Aliyu Bala Gerengi

An Kaddamar Da Jigilar Maniyyata Aikin Hajji A Abuja
Published: May 3, 2026 at 8:30 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on May 3, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on An Kaddamar Da Jigilar Maniyyata Aikin Hajji A Abuja
Published: May 3, 2026 at 8:30 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
An Kaddamar Da Jigilar Maniyyata Aikin Hajji A AbujaPublished: May 3, 2026 at 8:30 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Mataimakin Shugaban Kasar Najeriya, Sanata Kashim Shettima, ya yi kira ga maniyyata aikin Hajjin shekarar 2026 da su kiyaye dabi’u na gari wadanda za su fito da martabar Nijeriya fili, sannan su kasance jakadu nagari ga kasarsu yayin gudanar da ibada a kasa mai tsarki. Shettima ya bayyana maniyyata a matsayin wakilan Nijeriya a idon…

Ci Gaba Da Karatu “An Kaddamar Da Jigilar Maniyyata Aikin Hajji A Abuja” »

Afrika, Labarai, Najeriya

Ferfesa Pantami Yayi Watsi Da Amincewa Da Jamilu Isiyaku Gwamna
Published: May 3, 2026 at 7:29 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on May 3, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Ferfesa Pantami Yayi Watsi Da Amincewa Da Jamilu Isiyaku Gwamna
Published: May 3, 2026 at 7:29 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Ferfesa Pantami Yayi Watsi Da Amincewa Da Jamilu Isiyaku GwamnaPublished: May 3, 2026 at 7:29 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Pantami Ya Yi Watsi da Amincewa da Jamilu Gwamna a Matsayin Dan Takarar Gwamnan APC a Gombe Tsohon Ministan Sadarwa da Tattalin Arzikin Zamani, Isa Ali Ibrahim Pantami, ya yi watsi da amincewa da Jamilu Ishiyaku Gwamna a matsayin dan takarar gwamnan Jam’iyyar APC a Jihar Gombe domin zaben shekarar 2027. Wannan na zuwa ne…

Ci Gaba Da Karatu “Ferfesa Pantami Yayi Watsi Da Amincewa Da Jamilu Isiyaku Gwamna” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Siyasa

Jam’iyar APC A Jihar Gombe Ta Tsayar Da Jamilu Isiyaku Gwamna Takarar Gwamna
Published: May 3, 2026 at 6:33 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on May 3, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Jam’iyar APC A Jihar Gombe Ta Tsayar Da Jamilu Isiyaku Gwamna Takarar Gwamna
Published: May 3, 2026 at 6:33 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Jam’iyar APC A Jihar Gombe Ta Tsayar Da Jamilu Isiyaku Gwamna Takarar GwamnaPublished: May 3, 2026 at 6:33 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Jam’iyyar APC a Jihar Gombe ta sanar da Jamilu Ishiyaku Gwamna a matsayin dan takarar gwamna na bai daya domin zaben shekarar 2027. Sanarwar ta fito ne a ranar Lahadi bayan tuntuba da shawarwari tsakanin gwamnan jihar da sauran manyan masu ruwa da tsaki na jam’iyyar. A cewar majiyoyi daga cikin jam’iyyar, an cimma matsaya…

Ci Gaba Da Karatu “Jam’iyar APC A Jihar Gombe Ta Tsayar Da Jamilu Isiyaku Gwamna Takarar Gwamna” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Siyasa

Tsohon Ma’aikacin VOA Saleh Shehu Ashaka Ya Rasu
Published: May 3, 2026 at 4:45 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on May 3, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Tsohon Ma’aikacin VOA Saleh Shehu Ashaka Ya Rasu
Published: May 3, 2026 at 4:45 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Tsohon Ma’aikacin VOA Saleh Shehu Ashaka Ya RasuPublished: May 3, 2026 at 4:45 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Allah ya yi wa shahararren ɗan jarida a Najeriya, Saleh Shehu Ashaka, rasuwa a Cairo na ƙasar Egypt yayin fama da Rashin Lafiya Alhaji Saleh Shehu Ahmad Ashaka dai ya kasance tsohon Ma’aikacin sashen Hausa na muryar Amurka wato (VOA Hausa), wadda Shugaba Trump ya kulle bayan hawansa mulki. Da fatan Allah ya jikansa da…

Ci Gaba Da Karatu “Tsohon Ma’aikacin VOA Saleh Shehu Ashaka Ya Rasu” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Uncategorized

An Gudanar Da Tiyatar Ido Kyauta A Gombe
Published: May 2, 2026 at 7:35 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on May 2, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on An Gudanar Da Tiyatar Ido Kyauta A Gombe
Published: May 2, 2026 at 7:35 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
An Gudanar Da Tiyatar Ido Kyauta A GombePublished: May 2, 2026 at 7:35 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

An gudanar da wannan shirin ne ta hannun Hukumar Tara Haraji ta jihar Gombe, ƙarƙashin jagorancin shugabarta, Aisha Adamu, tare da haɗin gwiwar ƙungiyar Imkhahad Development Initiative. Shirin na tsawon kwanaki uku, wanda aka yi daga ranar ɗaya zuwa uku ga watan Mayu, dubu biyu da ashirin da shida, ya gudana a ƙauyen Hina da…

Ci Gaba Da Karatu “An Gudanar Da Tiyatar Ido Kyauta A Gombe” »

Afrika, Kiwon Lafiya, Labarai, Najeriya

Shugaba Tinubu Ya Tafi Kasar Faransa
Published: May 2, 2026 at 4:36 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on May 2, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaba Tinubu Ya Tafi Kasar Faransa
Published: May 2, 2026 at 4:36 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaba Tinubu Ya Tafi Kasar FaransaPublished: May 2, 2026 at 4:36 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu zai tashi daga Abuja a ranar Asabar, 2 ga Mayu, 2026, domin gudanar da ziyarar diflomasiyya zuwa ƙasashe uku wato France, Kenya da Rwanda, a wani yunƙuri na ƙarfafa hulɗar Najeriya da ƙasashen duniya da kuma bunƙasa gyaran tattalin arziki. A cewar wata sanarwa da Mai Bai wa Shugaban Ƙasa…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaba Tinubu Ya Tafi Kasar Faransa” »

Afrika, Labarai, Najeriya

Gwamna Bala Kauran Bauchi Ya Koma Jam’iyar APM
Published: May 2, 2026 at 4:28 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on May 2, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamna Bala Kauran Bauchi Ya Koma Jam’iyar APM
Published: May 2, 2026 at 4:28 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamna Bala Kauran Bauchi Ya Koma Jam’iyar APMPublished: May 2, 2026 at 4:28 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamna Bala Mohammed Ya Yi Jawabi Ga Masu Ruwa Da Tsaki Bayan Ficewa Daga PDP Zuwa APM Gwamna Bala Abdulkadir Mohammed, Kauran Daular Usmaniyya, yayi jawabi ga taron masu ruwa da tsaki bayan ficewarsa Wannan na zuwa ne jim kaɗan bayan wata ganawa da masu ruwa da tsaki da gwamnan na jihar Bauchi Bala Mohammed…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamna Bala Kauran Bauchi Ya Koma Jam’iyar APM” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Siyasa

Sojin Saman Najeriya Sun Lalata Sansanonin ‘Yan Ta’adda
Published: May 2, 2026 at 1:56 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on May 2, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Sojin Saman Najeriya Sun Lalata Sansanonin ‘Yan Ta’adda
Published: May 2, 2026 at 1:56 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Sojin Saman Najeriya Sun Lalata Sansanonin ‘Yan Ta’addaPublished: May 2, 2026 at 1:56 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Sojojin saman Nijeriya sun lalata sansanonin ƴan ta’adda a Arewa maso Gabas Rundunar Sojin Sama ta Ƙasa (NAF) ta ƙara kaimi wajen kai hare-hare ta sama kan ‘yan tada kayar baya a yankin Arewa maso Gabas, inda ta aiwatar da jerin hare-hare masu ƙarfi kan sansanonin ‘yan ta’adda a Sambisa da yankunan Tumbuns. A cikin…

Ci Gaba Da Karatu “Sojin Saman Najeriya Sun Lalata Sansanonin ‘Yan Ta’adda” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Tsaro

‘Yan Sanda A Jihar Gombe Sun Karyata Kona Gidan Nafiu Bala
Published: April 30, 2026 at 7:59 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 30, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on ‘Yan Sanda A Jihar Gombe Sun Karyata Kona Gidan Nafiu Bala
Published: April 30, 2026 at 7:59 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
‘Yan Sanda A Jihar Gombe Sun Karyata Kona Gidan Nafiu BalaPublished: April 30, 2026 at 7:59 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Gombe ta bayyana cewa rahoton da ke yawo a kafafen sada zumunta, wanda ke ikirarin cewa an kona gidan Malam Nafiu Bala a Jihar Gombe, ba shi da tushe balle makama. Sanarwar DSP Buhari Abdullahi, ANIPR, ANISMA Jami’in Hulda da Jama’a na ‘Yan Sanda Madadin Kwamishinan ‘Yan Sanda Rundunar ta jaddada cewa…

Ci Gaba Da Karatu “‘Yan Sanda A Jihar Gombe Sun Karyata Kona Gidan Nafiu Bala” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Tsaro

Shugaba Tinubu Ya Bukaci Samar Da Zaman Lafiya A Filato
Published: April 29, 2026 at 3:29 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 29, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaba Tinubu Ya Bukaci Samar Da Zaman Lafiya A Filato
Published: April 29, 2026 at 3:29 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaba Tinubu Ya Bukaci Samar Da Zaman Lafiya A FilatoPublished: April 29, 2026 at 3:29 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

A wani mataki na fitar da jihar Filato dake Najeriya daga kangin tashe-tashen hankula da suka ƙi ci suka ƙi cinyewa, Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya gana da shugabannin jihar, inda ya ba su umarnin komawa gida su fuskanci juna da zuciya ɗaya domin samar da dawwamamen zaman lafiya. Haka zalika, Gwamnatin Tarayya ta amince…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaba Tinubu Ya Bukaci Samar Da Zaman Lafiya A Filato” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Tsaro

Posts pagination

Previous 1 … 26 27 28 … 139 Next

Sabbin Labarai

  • Filato: Gwamnati Ta Ƙarfafa Matakan Kariya Yayin Sake Buɗe Makarantu
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Abba Kabir: Zamu Samar da Jirage Marasa Matuka A Kano Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Babban Malamin Musulunci Sheikh Usman Kusfa Zaria Ya Rasu Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Tsohon Gwamnan Kano, Malam Ibrahim Shekarau Ya Koma Jam’iyyar APC Afrika
  • Maharan Bindiga Sun Kashe Mutane 12 Masu Hakar Ma’adanai A Jihar Filato Labarai
  • ‘Yan Daba Sunkai Hari Kasuwar Waya A Kano Afrika
  • Zabebben Shugaban Hungary Yace Zaidawo Da Tsarin Dimokraɗiyya Afrika
  • Angano Gawar Wani Dan Myanmar A Arewacin New York Afrika
  • Matar El-Rufai Ta Roƙi Tinubu Ya Tabbatar An Yi Wa Mijinta Adalci Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.