Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Author: Aliyu Bala Gerengi

Hukumomin Kasar China Suna Goyon Bayan Somaliya
Published: January 12, 2026 at 8:43 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 12, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Hukumomin Kasar China Suna Goyon Bayan Somaliya
Published: January 12, 2026 at 8:43 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Hukumomin Kasar China Suna Goyon Bayan SomaliyaPublished: January 12, 2026 at 8:43 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ministan harkokin wajen China yace hukumomi a birnin Beijing su na jaddada goyon bayansu ga kasar Somaliya wajen karewa da tabbatar da ikon ta, da kuma dukkan yankunanta. Wata sanarwar ma’aikatar harkokin wajen China ta ce Wang Yi, ya furta wannan a tattaunawar da yayi ta wayar tarho da takwaransa na Somaliya, a lokacin rangadin…

Ci Gaba Da Karatu “Hukumomin Kasar China Suna Goyon Bayan Somaliya” »

Labarai

Tinubu: Mun Ware Biliyan 42 Don Inganta Lafiyar ‘Yan-Kasa
Published: January 11, 2026 at 3:26 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 11, 2026

Posted on January 11, 2026January 11, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Tinubu: Mun Ware Biliyan 42 Don Inganta Lafiyar ‘Yan-Kasa
Published: January 11, 2026 at 3:26 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 11, 2026
Tinubu: Mun Ware Biliyan 42 Don Inganta Lafiyar ‘Yan-KasaPublished: January 11, 2026 at 3:26 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 11, 2026

Gwamnatin Tarayya ta ware Naira biliyan 42 don kula da lafiyar ‘yan Najeriya miliyan 10 masu ƙaramin ƙarfi a 2026. Gwamnatin Tarayya ta gabatar da kudirin ware Naira biliyan 42.18 domin samar da muhimman ayyukan kiwon lafiya ga ‘yan Najeriya miliyan 10 da ake ganin suna cikin masu rauni, a cikin kasafin kudin shekarar 2026…

Ci Gaba Da Karatu “Tinubu: Mun Ware Biliyan 42 Don Inganta Lafiyar ‘Yan-Kasa” »

Labarai

Habasha Tafara Gina Filin Jirgin Sama Mafi Girma A Afirka
Published: January 11, 2026 at 1:57 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 12, 2026

Posted on January 11, 2026January 12, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Habasha Tafara Gina Filin Jirgin Sama Mafi Girma A Afirka
Published: January 11, 2026 at 1:57 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 12, 2026
Habasha Tafara Gina Filin Jirgin Sama Mafi Girma A AfirkaPublished: January 11, 2026 at 1:57 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 12, 2026

Firaministan Ethiopia, Abiy Ahmed, ya ce ƙasar ta fara gina abin da zai zama filin jirgin sama mafi girma a nahiyar Afirka. A wani sakon da ya fitar a kafafen sada zumunta ranar Asabar, firaministan ya ce filin jirgin saman, mai suna Bishoftu International Airport (BIA), za a gina shi a garin Bishoftu a Ethiopia…

Ci Gaba Da Karatu “Habasha Tafara Gina Filin Jirgin Sama Mafi Girma A Afirka” »

Afrika, Labarai

Gwamna Abba Ya Gana Da Kwankwaso Kamun Ganawarsa Da Tinubu
Published: January 11, 2026 at 1:50 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 11, 2026

Posted on January 11, 2026January 11, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamna Abba Ya Gana Da Kwankwaso Kamun Ganawarsa Da Tinubu
Published: January 11, 2026 at 1:50 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 11, 2026
Gwamna Abba Ya Gana Da Kwankwaso Kamun Ganawarsa Da TinubuPublished: January 11, 2026 at 1:50 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 11, 2026

Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya gudanar da wata ganawar sirri da jagoran jam’iyyar NNPP kuma tsohon gwamnan jihar, Rabiu Musa Kwankwaso, a gidansa da ke Miller Road, Kano, gabanin tafiyarsa zuwa ƙasar Faransa domin ganawa da shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu. Rahotanni sun nuna cewa ganawar ta gudana ne a daren Talata, 6…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamna Abba Ya Gana Da Kwankwaso Kamun Ganawarsa Da Tinubu” »

Siyasa

Najeriya: Ta Aiwatar Da Tsarin Ba Aiki Ba Albashi Ga Ma’aikata
Published: January 10, 2026 at 7:26 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 11, 2026

Posted on January 10, 2026January 11, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Najeriya: Ta Aiwatar Da Tsarin Ba Aiki Ba Albashi Ga Ma’aikata
Published: January 10, 2026 at 7:26 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 11, 2026
Najeriya: Ta Aiwatar Da Tsarin Ba Aiki Ba Albashi Ga Ma’aikataPublished: January 10, 2026 at 7:26 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 11, 2026

Gwamnatin tarayya ta bayar da umarnin fara aiwatar da manufar “Ba Aiki, Ba Albashi” kan mambobin JOHESU da ke ci gaba da yajin aiki tun daga ranar 14 ga Nuwamba, 2025. Umarnin ya fito ne ta cikin wata takarda da ma’aikatar kafiya ta tarayya ta fitar a Abuja, wadda aka aikawa da shugabannin asibitocin tarayya,…

Ci Gaba Da Karatu “Najeriya: Ta Aiwatar Da Tsarin Ba Aiki Ba Albashi Ga Ma’aikata” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

NAHCON Tafara Shirye-Shiryen Aikin Hajjin 2026
Published: January 10, 2026 at 7:16 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 10, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on NAHCON Tafara Shirye-Shiryen Aikin Hajjin 2026
Published: January 10, 2026 at 7:16 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
NAHCON Tafara Shirye-Shiryen Aikin Hajjin 2026Published: January 10, 2026 at 7:16 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban hukumar Kula da aikin hajji ta ƙasa (NAHCON), Farfesa Abdullahi Saleh Usman, ya tashi daga Najeriya zuwa ƙasar Saudiyya a wata ziyarar aiki. A cewar sanarwa da mai taimaka masa kan fannin yaɗa labarai, Ahmad Muazu ya fitar, ziyarar na da nufin kammala shirye-shirye na ƙarshe dangane da aikin Hajjin shekarar 2026, bisa ga…

Ci Gaba Da Karatu “NAHCON Tafara Shirye-Shiryen Aikin Hajjin 2026” »

Najeriya

An Gudanar Da Addu’o’i Na Musamman Game Da Matsalar Tsaro A Najeriya
Published: January 10, 2026 at 3:06 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 11, 2026

Posted on January 10, 2026January 11, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on An Gudanar Da Addu’o’i Na Musamman Game Da Matsalar Tsaro A Najeriya
Published: January 10, 2026 at 3:06 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 11, 2026
An Gudanar Da Addu’o’i Na Musamman Game Da Matsalar Tsaro A NajeriyaPublished: January 10, 2026 at 3:06 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 11, 2026

Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta bayyana aniyarta ta sake ƙarfafa dakarun tsaron ƙasar, domin tunkarar matsalolin tsaro da ke addabar wasu sassa. Mataimakin Shugaban Ƙasa, Kashim Shettima, ne ya bayyana hakan a yayin taron addu’o’i na musamman da aka shirya domin dakarun tsaron ƙasa a Babban Masallacin Ƙasa da ke Abuja. Shettima ya yaba da jajircewa…

Ci Gaba Da Karatu “An Gudanar Da Addu’o’i Na Musamman Game Da Matsalar Tsaro A Najeriya” »

Najeriya, Tsaro

Fiye Da Mutane 10 Sun Mutu A Hatsarin Hanyar Kano
Published: January 10, 2026 at 5:33 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 10, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Fiye Da Mutane 10 Sun Mutu A Hatsarin Hanyar Kano
Published: January 10, 2026 at 5:33 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Fiye Da Mutane 10 Sun Mutu A Hatsarin Hanyar KanoPublished: January 10, 2026 at 5:33 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Akalla mutane 10 ne suka mutu, wasu da dama kuma sun jikkata a wani mummunan hadarin mota da ya afku a kan hanyar Jama’are zuwa Azare a kan titin Kano zuwa Maiduguri, inda wata motar haya ke dauke da fasinjoji daga Gombe zuwa Kano. Hadarin ya faru ne, inda wata mota mai lambar rajista KTG…

Ci Gaba Da Karatu “Fiye Da Mutane 10 Sun Mutu A Hatsarin Hanyar Kano” »

Labarai

‘Yan Sanda A Gombe Sun Kama Barayin Shanu
Published: January 9, 2026 at 7:50 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 9, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on ‘Yan Sanda A Gombe Sun Kama Barayin Shanu
Published: January 9, 2026 at 7:50 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
‘Yan Sanda A Gombe Sun Kama Barayin ShanuPublished: January 9, 2026 at 7:50 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Rundunar ’Yan Sandan jihar Gombe ta sanar da kama mutane hudu tare da kwato dabbobi masu yawa da ake zargin an sace su, a wani yunkuri na dakile satar dabbobi da fashin shanu a fadin jihar. A cewar kakakin rundunar, DSP Buhari Abdullahi, samamen ya gudana ne da hadin gwiwar ’yan sa-kai da mafarauta. A…

Ci Gaba Da Karatu “‘Yan Sanda A Gombe Sun Kama Barayin Shanu” »

Tsaro

Gwamnatin Jihar Gombe Ta Haramta Sana’ar Bola Jari
Published: January 9, 2026 at 5:58 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 9, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnatin Jihar Gombe Ta Haramta Sana’ar Bola Jari
Published: January 9, 2026 at 5:58 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnatin Jihar Gombe Ta Haramta Sana’ar Bola JariPublished: January 9, 2026 at 5:58 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

A Zaman Majalisar Tsaro da jihar ta Gudanar jihar Gombe ta Ayyana haramta sana’ar Sayar da ƙarafa ko kuma Jari Bola a fadin jihar. Amma Wani dottijo wanda ya shafe Shekaru fiye da hamsin a wannar sana’ar Malam Muhammadu Umaru Kalshingi Bawada, a zantawarsa da Wakilin GTA Hausa Amurka Ke Magana a Gombe Aliyu Bala…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Jihar Gombe Ta Haramta Sana’ar Bola Jari” »

Tsaro

Posts pagination

Previous 1 … 26 27 28 … 58 Next

Sabbin Labarai

  • Sojoji Zasu Taimakawa ‘Yan Sanda Wajen Yaki Da Mugayen Ayyuka
  • Kasar Ghana Ta Tono Gold Na Miliyoyin Kudade
  • Kamfanin Mai Na NNPC Yasamu Gwaggwabar Riba
  • Take Hakkin Dan Adam Zai Haifar Da Juyin Juya Hali A Najeriya
  • Gwamnatin Sokoto Tabada Umarnin Biyan Albashin Watan Feburairu

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Majalisar Dattawan Amurka Ta Amince Da Wata Doka Amurka
  • Motar Yashi Ta Kashe Mutane Shida A Wani Coci Dake Legas Najeriya
  • Majalisar Tattalin Arzikin Najeriya Ta Bawa Gwamnan Kebbi Mukamin Kyautata Harkar Kiwo Najeriya
  • Fadar Sarkin Musulmi: Talata Ne 1 Ga Watan Sha’aban Na 1447AH Najeriya
  • Wasu Zakaru Da Suka Samu Karramawar Hukumar CAF Ta Afrika Wasanni
  • Fiye Da Mutane 200 Sun Rasa Rayukansu A Wajen Hakar Ma’adanai Labarai
  • Sanatan Nasarawa Ta Arewa Ya Rasu A Kasar India Najeriya
  • Wani Bayahude Ya Harbe Bafalatsine Dan Shekaru 16 Tsaro
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.