Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Author: Aliyu Bala Gerengi

Netanyahu Ya Umarci Rundunar Sojoji Takara Fadada Ayyukanta A Lebanon
Published: March 30, 2026 at 9:20 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 30, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Netanyahu Ya Umarci Rundunar Sojoji Takara Fadada Ayyukanta A Lebanon
Published: March 30, 2026 at 9:20 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Netanyahu Ya Umarci Rundunar Sojoji Takara Fadada Ayyukanta A LebanonPublished: March 30, 2026 at 9:20 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Firaministan Isra’ila, Benjamin Netanyahu, ya bayyana a ranar Lahadi cewar, ya umarci rundunar sojoji da ta ƙara faɗaɗa ayyukanta a kudancin Lebanon, yana mai danganta hakan da ci gaba da harba rokokin da ƙungiyar Hezbollah ke yi. Isra’ila ta ce a makon da ya gabata tana ƙara faɗaɗa wani “yakin kariya” har zuwa kogin Litani….

Ci Gaba Da Karatu “Netanyahu Ya Umarci Rundunar Sojoji Takara Fadada Ayyukanta A Lebanon” »

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Jami’ar ABU Zaria Ta Karbi Kudade Naira Bilyan 1.3 Daga Shirin Nelfund
Published: March 29, 2026 at 2:40 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 29, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Jami’ar ABU Zaria Ta Karbi Kudade Naira Bilyan 1.3 Daga Shirin Nelfund
Published: March 29, 2026 at 2:40 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Jami’ar ABU Zaria Ta Karbi Kudade Naira Bilyan 1.3 Daga Shirin NelfundPublished: March 29, 2026 at 2:40 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Jami’ar Ahmadu Bello (ABU) da ke Zariya a jihar Kaduna Najeriya ta tabbatar da karɓar sama da naira biliyan 1.3 daga Asusun Bada Lamunin Karatu (NELFUND) domin tallafa wa ɗalibanta a shekarar 2026. A wata takarda mai ɗauke da kwanan wata 17 ga Maris, 2026, ofishin mataimakin shugaban jami’ar ya bayyana cewa kuɗin sun kai…

Ci Gaba Da Karatu “Jami’ar ABU Zaria Ta Karbi Kudade Naira Bilyan 1.3 Daga Shirin Nelfund” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Siyasa

Anyi Jana’izar Mahaifiyar Nasiru El Rufai A Abuja
Published: March 29, 2026 at 2:04 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 29, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Anyi Jana’izar Mahaifiyar Nasiru El Rufai A Abuja
Published: March 29, 2026 at 2:04 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Anyi Jana’izar Mahaifiyar Nasiru El Rufai A AbujaPublished: March 29, 2026 at 2:04 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

An gudanar da sallar jana’izar Hajiya Umma El-Rufai, mahaifiyar tsohon gwamnan Jihar Kaduna Nasir El-Rufai, a National Mosque Abuja da ke birnin Abuja a Najeriya. Jana’izar ta samu halartar manyan ‘yan Najeriya daga sassa daban-daban na rayuwa. Daga cikin waɗanda suka halarta akwai attajirin ɗan kasuwa Aliko Dangote, Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II, mai bai…

Ci Gaba Da Karatu “Anyi Jana’izar Mahaifiyar Nasiru El Rufai A Abuja” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Rumbun Hotuna

Tsohon Gwamnan Jihar Kano Rabi’u Musa Kwankwaso Ya Fice Daga NNPP
Published: March 29, 2026 at 1:50 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 29, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Tsohon Gwamnan Jihar Kano Rabi’u Musa Kwankwaso Ya Fice Daga NNPP
Published: March 29, 2026 at 1:50 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Tsohon Gwamnan Jihar Kano Rabi’u Musa Kwankwaso Ya Fice Daga NNPPPublished: March 29, 2026 at 1:50 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Tsohon gwamnan Kano Rabiu Kwankwaso ya fice daga NNPP ne a daidai lokacin da manyan ƴan jam’iyyar adawar siyasa a Najeriya ke ƙoƙarin kawar da jam’iyyar APC daga mulki a 2027. A shekarar 2022 Kwankwaso ya koma jam’iyyar NNPP sannan ya tsaya takarar shugaban ƙasa a ƙarƙashinta. Wasu majiyoyi sun Nuna cewa Sanata Kwankwaso Zai…

Ci Gaba Da Karatu “Tsohon Gwamnan Jihar Kano Rabi’u Musa Kwankwaso Ya Fice Daga NNPP” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Siyasa

Kasar Masar Ta Dakatar Da Wasu Ayyukan Da Ake Amfani Da Man Fetur Da Diesel
Published: March 28, 2026 at 8:59 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 28, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kasar Masar Ta Dakatar Da Wasu Ayyukan Da Ake Amfani Da Man Fetur Da Diesel
Published: March 28, 2026 at 8:59 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kasar Masar Ta Dakatar Da Wasu Ayyukan Da Ake Amfani Da Man Fetur Da DieselPublished: March 28, 2026 at 8:59 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kasar Masar zata dakata da wasu manyan ayyukan raya kasa da ke bukatar amfanin da man fetur da na diesel me yawa a kalla zuwa watanni biyu, sannan za’a yanke adadadin man da ake bawa motocin gwamnati da kashi 30 cikin 100, a dalilin yakin da Amurka da Isra’ila ke tafkawa da Iran a cewar…

Ci Gaba Da Karatu “Kasar Masar Ta Dakatar Da Wasu Ayyukan Da Ake Amfani Da Man Fetur Da Diesel” »

Labarai

Fiye Da Mutane 108 Sun Rasa Rayukansu A Ambaliyar Kenya
Published: March 28, 2026 at 8:48 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 28, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Fiye Da Mutane 108 Sun Rasa Rayukansu A Ambaliyar Kenya
Published: March 28, 2026 at 8:48 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Fiye Da Mutane 108 Sun Rasa Rayukansu A Ambaliyar KenyaPublished: March 28, 2026 at 8:48 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

A yanzu adadin mutanen da suka rasa rayukan su sakamakon ambaliyar ruwa a kasar Kenya ya kai 108, a cewar ‘yan sanda ranar Asabar. Ambaliyar ruwa da ya fara ranar 6 ga Watan Maris, ya jawo barna da dama a Kenya, inda ya tafi da gomman motoci, ya kawo tsaiko ga zirga-zirgar jiragen sama, ya…

Ci Gaba Da Karatu “Fiye Da Mutane 108 Sun Rasa Rayukansu A Ambaliyar Kenya” »

Afrika, Labarai, Sauran Duniya

Pakistan Zata Karbi Bakwancin Saudiya, Turkiyya Da Masar
Published: March 28, 2026 at 8:35 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 28, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Pakistan Zata Karbi Bakwancin Saudiya, Turkiyya Da Masar
Published: March 28, 2026 at 8:35 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Pakistan Zata Karbi Bakwancin Saudiya, Turkiyya Da MasarPublished: March 28, 2026 at 8:35 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kasar Pakistan zata karbi bakuncin kasashen Saudiyya, Turkiyya da Masar a gobe Lahadi a fadar gwamnatin Islamabad don tattaunawa kan yakin Iran, yayin da Pakistan ta saka kan ta a matsayin jakadan sulhu don cimma yarjejeniya tsakanin Amurka da Iran kan kawo karshen yakin da aka yi wata daya ana tafkawa. Ministocin harkokin waje na…

Ci Gaba Da Karatu “Pakistan Zata Karbi Bakwancin Saudiya, Turkiyya Da Masar” »

Afrika, Labarai, Sauran Duniya

Isra’ila Takai Hare Hare Birnin Tehran
Published: March 28, 2026 at 8:26 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 28, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Isra’ila Takai Hare Hare Birnin Tehran
Published: March 28, 2026 at 8:26 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Isra’ila Takai Hare Hare Birnin TehranPublished: March 28, 2026 at 8:26 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ranar Asabar kasar Isra’ila ta ce ta kai hare- hare birnin Tehran, inda tayi hankoren abinda tace gininnukan more rayuwa ne, mallakin gwamnatin Iran. Isra’ila ta kuma Kai hari kasar Lebanon, inda taci gaba da yaki da kungiyar Hezbollah, da Iran ke marawa baya. ‘Yan jarida uku ‘yan kasar Lebanon sun rasa rayukan su a…

Ci Gaba Da Karatu “Isra’ila Takai Hare Hare Birnin Tehran” »

Afrika, Labarai, Tsaro

‘Yan Tawayen Houthi Sunkai Hari Isra’ila
Published: March 28, 2026 at 8:20 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 28, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on ‘Yan Tawayen Houthi Sunkai Hari Isra’ila
Published: March 28, 2026 at 8:20 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
‘Yan Tawayen Houthi Sunkai Hari Isra’ilaPublished: March 28, 2026 at 8:20 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

‘Yan tawayen Houthi na Yemen sun kai wa Isra’ila hari a Karon farkon a Yau Asabar, tun bayan barkewar yaki tsakanin Amurka da Isra’ila da kuma Iran a gefe daya. Da yake magana kafin ‘yan Houthi su kai harin, sakataren harkokin wajen Amurka, Marco Rubio, yace ana sa ran Amurka zata kammala yakin cikin makonni,…

Ci Gaba Da Karatu “‘Yan Tawayen Houthi Sunkai Hari Isra’ila” »

Afrika, Amurka, Labarai, Tsaro

APC Ta Yi Babban Taron Amincewa Da Shugabannin Jam’iyyar Ba Hamayya
Published: March 28, 2026 at 11:13 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 28, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on APC Ta Yi Babban Taron Amincewa Da Shugabannin Jam’iyyar Ba Hamayya
Published: March 28, 2026 at 11:13 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
APC Ta Yi Babban Taron Amincewa Da Shugabannin Jam’iyyar Ba HamayyaPublished: March 28, 2026 at 11:13 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Jam’iyyar APC mai mulki a Najeriya ta gudanar da babban taro na kasa inda ta amince da mukaman dukkanin shugabannin jam’iyyar ba hamayya. Taron dai wanda shugaba Bola Tinubu ya jagoranta a Abuja , ya samu halartar dukkan masu ruwa da tsaki na jam’iyyar daga fadin Najeriya. “Masu sukar cewa mu na neman maida Najeriya…

Ci Gaba Da Karatu “APC Ta Yi Babban Taron Amincewa Da Shugabannin Jam’iyyar Ba Hamayya” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Nishadi, Siyasa

Posts pagination

Previous 1 … 34 35 36 … 130 Next

Sabbin Labarai

  • Dakarun Operation Fansan Yamma Sun Ceto Mutane 48 Da Aka Yi Garkuwa Da Su
  • NDLEA Ta Kama Dan Kasuwa Da Ke Yunkurin Safarar Hodar Iblis
  • Sojojin Najeriya Sun Hallaka ‘Yan Ta’adda Da Dama
  • An Sace Wani Shugaban Karamar Hukuma A Jihar Zamfara
  • Aikin Tsaftar Muhalli Na Wata-Wata Ya Samu Gagarumar Nasara A Gombe

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Gabannin Harin Amurka Da Isra’ila Iran Farisa Ta Shirya Nata Afrika
  • Kayan Jinya Da Ayyukan Kiwon Lafiya Suna Barazanar Karewa A Sudan Kiwon Lafiya
  • Shugaban Mulkin Soja A Mali Ya Kirkiro Mukami Kamar Minista Afrika
  • Darajar Kudin Afirka Ta Kudu Ya Tashi Afrika
  • Jarman Deba Ya Kada Senata Goje A Zaben Fidda Gwani Afrika
  • Anakan Bincike Wajen Gano Dan Bindigar Da Ya Kashe Dalibai Biyu A Jihar Rhode Island Amurka
  • INEC: Akwai Yiwuwar Dage Zaben 2027 Saboda Azumi Labarai
  • An Yanke Mishi Hukuncin Kisa Saboda Neman Kudin Aure Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.