Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Author: Aliyu Bala Gerengi

Shugabannin Kasashen Sahel Sunyi Taro a Mali
Published: December 23, 2025 at 5:35 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 23, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugabannin Kasashen Sahel Sunyi Taro a Mali
Published: December 23, 2025 at 5:35 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugabannin Kasashen Sahel Sunyi Taro a MaliPublished: December 23, 2025 at 5:35 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugabanin kasashen Nijar da Mali da Burkina Faso sun fara gudanar da taron kolin kungiyar AES a wannan litinin 22 ga watan disamban 2025 da nufin tattauna batutuwa da dama da suka shafi yankin da rayuwar al’umomin kasashen 3 masu fama da matsaloli iri daya musamman aika aikar kungiyoyin ta’addanci. wasu ‘yan Nijar suka fara…

Ci Gaba Da Karatu “Shugabannin Kasashen Sahel Sunyi Taro a Mali” »

Afrika

Kananan Hukumomi Na Kokarin Karbar Kudadensu Daga Jihohi
Published: December 23, 2025 at 3:32 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 23, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kananan Hukumomi Na Kokarin Karbar Kudadensu Daga Jihohi
Published: December 23, 2025 at 3:32 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kananan Hukumomi Na Kokarin Karbar Kudadensu Daga JihohiPublished: December 23, 2025 at 3:32 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ƙananan hukumomi na neman karɓar kuɗaɗensu kai tsaye yayin da jihohi suka riƙe N7.43tn Ƙungiyar Shugabannin Ƙananan Hukumomi ta Najeriya (ALGON) da Ƙungiyar Ma’aikatan Ƙananan Hukumomi ta Ƙasa (NULGE) sun bayyana cikakken goyon bayan su ga shirin Shugaba Bola Tinubu na tabbatar da biyan kuɗaɗen ƙananan hukumomi kai tsaye daga Asusun Tarayya (FAAC), duk da…

Ci Gaba Da Karatu “Kananan Hukumomi Na Kokarin Karbar Kudadensu Daga Jihohi” »

Najeriya

Jirgin Sojojin Ruwa Yayi Gobara A Cross River
Published: December 23, 2025 at 1:07 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 23, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Jirgin Sojojin Ruwa Yayi Gobara A Cross River
Published: December 23, 2025 at 1:07 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Jirgin Sojojin Ruwa Yayi Gobara A Cross RiverPublished: December 23, 2025 at 1:07 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ma’aikatan Jirgin Ruwa 20 Sun Kuɓuta Daga Mutuwa Yayin Da Jirgin Rundunar Sojin Ruwa Ya Kama Da Wuta a jihar Cross River. Rundunar Sojin Ruwa ta Najeriya ta ceto ma’aikata 20 daga wani jirgin ruwa, MV Chimba Express, da ya kama da wuta a hanyar ruwa ta Oron Calabar a jihar Cross River. Aikin ceton…

Ci Gaba Da Karatu “Jirgin Sojojin Ruwa Yayi Gobara A Cross River” »

Najeriya

Akwai Shakku Akan Sanin Wacce Kungiyar Kwallon Kaface Zata Lashe Gasar Kofin Afirka Da Akeyi A Morocco
Published: December 23, 2025 at 9:28 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 23, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Akwai Shakku Akan Sanin Wacce Kungiyar Kwallon Kaface Zata Lashe Gasar Kofin Afirka Da Akeyi A Morocco
Published: December 23, 2025 at 9:28 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Akwai Shakku Akan Sanin Wacce Kungiyar Kwallon Kaface Zata Lashe Gasar Kofin Afirka Da Akeyi A MoroccoPublished: December 23, 2025 at 9:28 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Coach na kungiyar wasan kwallon kafa na Uganda Paul Put, yace bajintar da Tunisia take nunawa ko take dashi, ba shine zai yanke hukunci a karawar da kasasahen biyu za su yi a yau talata a rukunin C, a ci gaba da gasar cin kofin Afirka da a halin yanzu da ake yi a kasar…

Ci Gaba Da Karatu “Akwai Shakku Akan Sanin Wacce Kungiyar Kwallon Kaface Zata Lashe Gasar Kofin Afirka Da Akeyi A Morocco” »

Nishadi

Akwai Alamar Shawarwari Tsakanin Amurka Da Turai Zai Kawo Karshen Yakin Rasha
Published: December 23, 2025 at 9:16 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 23, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Akwai Alamar Shawarwari Tsakanin Amurka Da Turai Zai Kawo Karshen Yakin Rasha
Published: December 23, 2025 at 9:16 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Akwai Alamar Shawarwari Tsakanin Amurka Da Turai Zai Kawo Karshen Yakin RashaPublished: December 23, 2025 at 9:16 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Ukraine Volodmyr Zelensky, ya fada ranar litinin cewa, shawarwari da aka gudanar da jami’an Amurka da turai, da zummar kawo karshen yakin kasar da Rasha da yanzu ya kusa cika shekaru hudu, akwai alamar zai haifar da da mai ido. Wakilan Ukraine karkashin jagorancin wani babban jami’in kasar Rustem Umerov, tare da­ wakilai daga…

Ci Gaba Da Karatu “Akwai Alamar Shawarwari Tsakanin Amurka Da Turai Zai Kawo Karshen Yakin Rasha” »

Amurka, Najeriya

Asusun IMF Zai Bawa Kasar Misra Lamunin Sama Da Dala Biliyan 2
Published: December 23, 2025 at 8:50 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 23, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Asusun IMF Zai Bawa Kasar Misra Lamunin Sama Da Dala Biliyan 2
Published: December 23, 2025 at 8:50 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Asusun IMF Zai Bawa Kasar Misra Lamunin Sama Da Dala Biliyan 2Published: December 23, 2025 at 8:50 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Asusun bada lamuni na duniya watau IMF a takaice yace ya cimma yarjejeniya da Masar a wasu matakai na biyar da na shida na rance, wanda zai sa asusun ya baiwa Misra dala bilyan 2.5. Asusun yace ya hade rukuni na biyar dana shida karkshin shirin bitar rancen, saboda hakan ya baiwa hukumoin Masar damar…

Ci Gaba Da Karatu “Asusun IMF Zai Bawa Kasar Misra Lamunin Sama Da Dala Biliyan 2” »

Sauran Duniya

Afirka Ta Kudu Ta Bayyana Yadda Aka Yaudari ‘Yan Kasar Ake Tilasta Musu Ayyukan Bauta
Published: December 23, 2025 at 8:34 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 23, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Afirka Ta Kudu Ta Bayyana Yadda Aka Yaudari ‘Yan Kasar Ake Tilasta Musu Ayyukan Bauta
Published: December 23, 2025 at 8:34 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Afirka Ta Kudu Ta Bayyana Yadda Aka Yaudari ‘Yan Kasar Ake Tilasta Musu Ayyukan BautaPublished: December 23, 2025 at 8:34 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Rahotanni daga Afirka ta kudu suna kara bayyana yadda aka yaudari wasu ‘yan kasar suka tafi Rasha da sunan aikin tsaro ko makamancin haka, sai suka sami kansu a fagen daga a Ukraine, wani mahaifi Dubandlela yana cikin annashuwa da alfahiri lokacin da dansa dan shekaru 20 da haifuwa ya sanya hanu cikin watan Yulin…

Ci Gaba Da Karatu “Afirka Ta Kudu Ta Bayyana Yadda Aka Yaudari ‘Yan Kasar Ake Tilasta Musu Ayyukan Bauta” »

Afrika

Nuhu Ribadu Ya Mika Yara 130 Da Aka Kubutar Ga Gwamna Bago
Published: December 22, 2025 at 8:50 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 22, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Nuhu Ribadu Ya Mika Yara 130 Da Aka Kubutar Ga Gwamna Bago
Published: December 22, 2025 at 8:50 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Nuhu Ribadu Ya Mika Yara 130 Da Aka Kubutar Ga Gwamna BagoPublished: December 22, 2025 at 8:50 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Nuhu Ribadu, mai ba shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro (NSA), ya mika sauran dalibai da malamai 130 na Makarantar St Mary’s Private Catholic Primary and Secondary School da ke Papiri, karamar hukumar Agwara a jihar Neja wadanda suka samu ‘yancinsu a ranar Juma’a, ga gwamnan jihar, Umar Bago. Rahotanni sun ce an kubutar da…

Ci Gaba Da Karatu “Nuhu Ribadu Ya Mika Yara 130 Da Aka Kubutar Ga Gwamna Bago” »

Tsaro

Gwamnatin Tarayya Zata Fara Gwajin Shan Kwaya Kafun Daukar Aiki
Published: December 22, 2025 at 7:56 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 22, 2025

Posted on December 22, 2025December 22, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnatin Tarayya Zata Fara Gwajin Shan Kwaya Kafun Daukar Aiki
Published: December 22, 2025 at 7:56 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 22, 2025
Gwamnatin Tarayya Zata Fara Gwajin Shan Kwaya Kafun Daukar AikiPublished: December 22, 2025 at 7:56 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 22, 2025

Za a dinga yin gwajin shan miyagun ƙwayoyi ga ma’aikata kafin a dauke su aiki inji Gwamnatin tarayyae Najeriya Gwamnatin taayya ta ta sanar da shigo da tsarin gwajin miyagun ƙwayoyi na dole a matsayin sabon sharadi kafin daukar aikin gwamnati. An fitar da wannan umarni ne ga manyan sakatarorin ma’aikatu da shugabannin hukumomi a…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Tarayya Zata Fara Gwajin Shan Kwaya Kafun Daukar Aiki” »

Kiwon Lafiya

Gwamnatin Amurka Da Najeriya Sunyi Hadakar Inganta Asibiticin Kiristoci
Published: December 22, 2025 at 2:12 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 22, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnatin Amurka Da Najeriya Sunyi Hadakar Inganta Asibiticin Kiristoci
Published: December 22, 2025 at 2:12 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnatin Amurka Da Najeriya Sunyi Hadakar Inganta Asibiticin KiristociPublished: December 22, 2025 at 2:12 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnatin Najeriya da ƙasar Amurka sun sanya hannu kan yarjejeniyar dala biliyan 5.1 don inganta asibitocin Kiristoci Amurka da gwamnatin tarayyar Nijeriya sun kulla yarjejeniyar haɗin gwiwar kiwon lafiya ta tsawon shekaru biyar domin ƙarfafa tsarin kula da lafiya a Nijeriya. Yarjejeniyar, wadda aka sanya hannu a ranar Asabar, ta tanadi kusan dala biliyan 2.1…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Amurka Da Najeriya Sunyi Hadakar Inganta Asibiticin Kiristoci” »

Amurka, Najeriya

Posts pagination

Previous 1 … 39 40 41 … 58 Next

Sabbin Labarai

  • Anyi Sallar Rokon Ruwa A Saudiya
  • Rundunar ‘Yan Sanda Sun Ceto Wani Daga Hannun Masu Garkuwa
  • Rasha Takai Mummunan Hari Birnin Kyiv
  • Amurka Tafara Mayar Da ‘Yan Afghanistan Da Suka Makale A Qatar
  • Donald Trump Yace Basu Cimma Matsaya Da Benjamin Natanyahu Ba

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Afirka Ta Kudu Ta Bukaci Jakadan Israela Ya Fice Daga Kasar Afrika
  • Farashin Mai Ya Fadi Fiye Da Dala Daya Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Kanal Sani: Idan ‘Yan-Ta’adda Zasu Mutunta Sulhu To Gwamnati Ta Duba Hakan Labarai
  • Gangamin Wayar Da Kai Don Kawo Karshen Cin Zarafin Jinsi A Jihar Gombe Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • An Kafa Majalisar Kotun Sulhu Ta Kano Labarai
  • ‘Yan Bindiga Sun Kashe Fiye Da Mutane 15 A Kasar Australiya Labarai
  • Anyi Sallar Rokon Ruwa A Saudiya Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Jamhuriyar Congo Zata Cigaba Da Fitar Da Ma’adanai Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.