‘Yan Sanda Sunce Mutum Daya Ne Yakai Hare-Haren Jami’ar Brown Da Kuma Na MIT Boston
Yan sanda sun ayyana mutumin da ake zargi da bude wuta a jami’ar Brown ranar Asabar data shige, haka nan suna zargin akwai nasaba tsakanin hari a jami’ar, da kuma kisan wani babban malami a makarantar MIT a Boston, kwanaki biyu bayan hari da aka kai a jami’ar ta Brown, kamar wani wanda ya san…

