Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Author: Aliyu Bala Gerengi

Kasar Ghana Ta Umarci ‘Yan Kasar Su Daina Zuba Jari A Kasashen Waje
Published: February 7, 2026 at 10:03 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 7, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kasar Ghana Ta Umarci ‘Yan Kasar Su Daina Zuba Jari A Kasashen Waje
Published: February 7, 2026 at 10:03 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kasar Ghana Ta Umarci ‘Yan Kasar Su Daina Zuba Jari A Kasashen WajePublished: February 7, 2026 at 10:03 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Hukumar kula da kasuwannin zuba jari ta Ghana, ta umarci kamfanonin saye da sayar da hannayen jari a kasar su rage zuba jari a kasashen waje, a kokarin da take yi na kare darajar kudin kasar da ake kira Cedi da samun daidito a harkokin tattalin arzikin kasar. Ghana wacce babba ce a hako zinari…

Ci Gaba Da Karatu “Kasar Ghana Ta Umarci ‘Yan Kasar Su Daina Zuba Jari A Kasashen Waje” »

Afrika, Labarai

Mataimakin Shugaban Kasa Ya Sauka A Jihar Kwara
Published: February 7, 2026 at 12:47 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 7, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Mataimakin Shugaban Kasa Ya Sauka A Jihar Kwara
Published: February 7, 2026 at 12:47 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Mataimakin Shugaban Kasa Ya Sauka A Jihar KwaraPublished: February 7, 2026 at 12:47 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Mataimakin Shugaban Ƙasar Najeriya, Kashim Shettima, ya ziyarci jihar Kwara bayan wani mummunan hari da aka kai ƙauyen Woro wanda ya yi sanadin mutuwar mutane fiye da 75. Ziyarar ta biyo bayan umarnin Shugaba Bola Ahmed Tinubu, wanda ya yi Allah wadai da harin tare da bayar da umarnin ɗaukar matakan tsaro na gaggawa domin…

Ci Gaba Da Karatu “Mataimakin Shugaban Kasa Ya Sauka A Jihar Kwara” »

Labarai, Najeriya, Tsaro

Yohanna YD Buru: Makon Haɗin Kan Addinai Ya Ƙarfafa Ilimin Zaman Lafiya A Najeriya
Published: February 7, 2026 at 10:20 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 7, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Yohanna YD Buru: Makon Haɗin Kan Addinai Ya Ƙarfafa Ilimin Zaman Lafiya A Najeriya
Published: February 7, 2026 at 10:20 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Yohanna YD Buru: Makon Haɗin Kan Addinai Ya Ƙarfafa Ilimin Zaman Lafiya A NajeriyaPublished: February 7, 2026 at 10:20 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Dr. Yohanna YD Buru Wanda Ya Samu Kyautar Makon Haɗin Kan Addinai ta Majalisar Ɗinkin Duniya Ya Ƙarfafa Ilimin Zaman Lafiya a Cikin Al’ummar Najeriya. A yayin bikin Makon Haɗin Kan Addinai na Duniya na Majalisar Ɗinkin Duniya, wanda ake gudanarwa duk shekara daga ranar 1 zuwa 7 ga watan Fabrairu, wani wanda ya samu…

Ci Gaba Da Karatu “Yohanna YD Buru: Makon Haɗin Kan Addinai Ya Ƙarfafa Ilimin Zaman Lafiya A Najeriya” »

Labarai, Najeriya, Nishadi

Kasar Netherland Ta Mayarwa Masar Mutum Mutumin Tarihi
Published: February 6, 2026 at 8:59 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 6, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kasar Netherland Ta Mayarwa Masar Mutum Mutumin Tarihi
Published: February 6, 2026 at 8:59 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kasar Netherland Ta Mayarwa Masar Mutum Mutumin TarihiPublished: February 6, 2026 at 8:59 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kasar Netherlands ta mayawar da kasar Masar kan wani mutum-mutumi na tarihi da aka sace mata, wanda aka sassaka kimanin Shekaru 3,500 da suka wuce, bayan da ya bayyana a wani taron bajakolin kayan fasaha da aka gabatar a shekarar 2022. Wani bincike da ‘yan sanda da kuma masu bin diddigin kayan al’adun gargajiya ya…

Ci Gaba Da Karatu “Kasar Netherland Ta Mayarwa Masar Mutum Mutumin Tarihi” »

Afrika, Amurka

Akwai Nasara A Tattaunawar Da Akeyi Tsakanin Iran Da Amurka
Published: February 6, 2026 at 8:50 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 6, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Akwai Nasara A Tattaunawar Da Akeyi Tsakanin Iran Da Amurka
Published: February 6, 2026 at 8:50 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Akwai Nasara A Tattaunawar Da Akeyi Tsakanin Iran Da AmurkaPublished: February 6, 2026 at 8:50 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ministan harkokin wajen kasar Iran, Abbas Araqchi ya ce tattaunawar da ake tsakanin kasar sa da Amurka a Oman, inda Oman din ta zama me sulhuntawa, ya fara da nasara, kuma yana sa ran za’a dore a haka, a wani furuci da yayi da zai taimaka wajen kawar da fargabar da ake yi na cewa…

Ci Gaba Da Karatu “Akwai Nasara A Tattaunawar Da Akeyi Tsakanin Iran Da Amurka” »

Afrika, Amurka, Labarai

Afirka Ta Kudu Ta Samu Rigakafin Cutar Boro
Published: February 6, 2026 at 8:35 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 6, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Afirka Ta Kudu Ta Samu Rigakafin Cutar Boro
Published: February 6, 2026 at 8:35 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Afirka Ta Kudu Ta Samu Rigakafin Cutar BoroPublished: February 6, 2026 at 8:35 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kasar Afirka ta kudu ta sanar da samun allurar rigakafi na farko cikin shekaru 20 kan cutar boro, (foot and mouth disease) a turance, yayin da take neman bunkasa sarrafa maganin rigakafin a cikin gida, don tunkarar barkewar annobar mafi muni a shekaru masu yawa. Cutar boro, cuta ce da ake saurin dauka, Wadda kuma…

Ci Gaba Da Karatu “Afirka Ta Kudu Ta Samu Rigakafin Cutar Boro” »

Afrika, Kiwon Lafiya

Makiyaya Sun Shiga Matsala Sakamakon Fari A Kasar Kenya
Published: February 6, 2026 at 8:26 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 6, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Makiyaya Sun Shiga Matsala Sakamakon Fari A Kasar Kenya
Published: February 6, 2026 at 8:26 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Makiyaya Sun Shiga Matsala Sakamakon Fari A Kasar KenyaPublished: February 6, 2026 at 8:26 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Farin da ya addabi kasar Kenya tun shekarar 2022, yanzu ya yi tsamari, har ya kai ka yankunan da suke da yalwar ruwa. Wannan farin ya sa makiyaya cikin mawuyacin hali, inda suka yi asararar dabbobin su da dama, sakamakon rashin wadatacciyyar ciyawa da ruwan sha. Maria Katanga ‘yar kabilar Masaai, da yawanci suka dogara…

Ci Gaba Da Karatu “Makiyaya Sun Shiga Matsala Sakamakon Fari A Kasar Kenya” »

Afrika, Sauran Duniya

Tawagar Shirya Gasar Kwallon Sarakuna A Gombe Ta Ziyarci Masarautun Jihar
Published: February 6, 2026 at 4:40 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 6, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Tawagar Shirya Gasar Kwallon Sarakuna A Gombe Ta Ziyarci Masarautun Jihar
Published: February 6, 2026 at 4:40 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Tawagar Shirya Gasar Kwallon Sarakuna A Gombe Ta Ziyarci Masarautun JiharPublished: February 6, 2026 at 4:40 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

A ci gaba da shirye-shiryen Gasar Kwallon Kafa ta Masarautun Jihar Gombe, wata tawaga ƙarƙashin jagorancin Shugaban Gasar, Ahmed Shuaibu Gara Gombe, ta kai ziyara fadojin sarakuna goma sha biyar a faɗin jihar Gombe. Da yake bayyana manufar ziyarar, Ahmed Shuaibu Gara Gombe ya ce irin waɗannan wasanni na taimakawa wajen ƙarfafa zumunci, kyautata alaƙa,…

Ci Gaba Da Karatu “Tawagar Shirya Gasar Kwallon Sarakuna A Gombe Ta Ziyarci Masarautun Jihar” »

Labarai, Wasanni

‘Yan Jarida Sunyi Mummunan Hatsari A Bauchi
Published: February 6, 2026 at 12:57 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: February 6, 2026

Posted on February 6, 2026February 6, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on ‘Yan Jarida Sunyi Mummunan Hatsari A Bauchi
Published: February 6, 2026 at 12:57 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: February 6, 2026
‘Yan Jarida Sunyi Mummunan Hatsari A BauchiPublished: February 6, 2026 at 12:57 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: February 6, 2026

Daga Ahmad Muhammad,Bauchi ‘Yan jarida kimanin su 14 da suka fito daga kafafen yada labarai dabam -dabam suka gamu da mummunar hatsarin mota a yayin da suke cikin tawagar hukumar raya yankin Arewa Maso Gabas (NEDC) Shugaban kungiyar Yan Jarida Na kasa reshen jihar Bauchi da ke Arewa maso gabashin Najeriya Kwamred Umar Said ya…

Ci Gaba Da Karatu “‘Yan Jarida Sunyi Mummunan Hatsari A Bauchi” »

Labarai, Najeriya

Jakadan Amurka A Poland Ya Yanke Hulda Da Kakakin Majalisar Kasar
Published: February 6, 2026 at 11:22 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 6, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Jakadan Amurka A Poland Ya Yanke Hulda Da Kakakin Majalisar Kasar
Published: February 6, 2026 at 11:22 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Jakadan Amurka a Poland, ya yanke hulda da kakakin majalisar kasar a ranar Alhamis, yana zargin kakakin majalisar cewa ya zagi shugaban Amurka Donald Trump, bayanda ya soki manufofin gwamnatin shugaban na Amurka, da kuma kin goyon bayan a baiwa Trump Lambar yabo ta Nobel. Wakilan gwamnatin hadin guiwa a Poland suna tsaka mai wuya…

Ci Gaba Da Karatu “Jakadan Amurka A Poland Ya Yanke Hulda Da Kakakin Majalisar Kasar” »

Labarai

Posts pagination

Previous 1 … 6 7 8 … 60 Next

Sabbin Labarai

  • Usman Maiyama Ne Gwarzon Kamun Kifin Argungu Bana
  • INEC: Akwai Yiwuwar Dage Zaben 2027 Saboda Azumi
  • Ganduje Ya Nisanta Kansa Da Batan Dadiyata
  • Dan Gudun Hijira Tarique Rahman Ya Kusa Zama Shugaban Kasa
  • Rundunar Sojin Amurka Zasu Kaiwa Iran Hari

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • An Gudanar Da Addu’oi Ga Mutane 16 Da ‘Yan Bindiga Suka Kashe a Australiya Tsaro
  • Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf Ya Gana Da Shugaba Tinubu Siyasa
  • Sojoji Sun Murkushe ‘Yan Bindiga A Jihar Sakkwato Labarai
  • Gwamna Abba Gida-Gida Na Dari-Darin Shiga APC Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Kasar Uganda Ta Tsare ‘Yan Jam’iyyun Adawa Dubu Biyu Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Ahmed Musa, Yayi Ritaya A ƙwallon ƙasa Da ƙasa Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Tsohon Shugaban Kasa Obasanjo Ya Ziyarci IBB Siyasa
  • An Yanke Mishi Hukuncin Kisa Saboda Neman Kudin Aure Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.