Shirin Ga Fili GA Doki
Masu sauraron GTA Hausa Amurka ke Magana, barkanmu da dawowa sabon shirin Ga Fili Ga Doki da ke kawo muhawara tsakanin masu hamayya da juna kan siyasa da muhimman lamuran rayuwa. A shirin da ya gabata mun shiga jam’iyyar APC mai mulki da sabuwar lemar adawa jam’iyyar ADC. Shin wane shiri jam’iyyun biyu ke yi…

