Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Author: Yusuf Aliyu Harande

Amurka Ta Kai Hari Kan ‘Yan ISISI A Jihar Sakkwato Bisa Rokon Gwamnatin Najeriya
Published: December 26, 2025 at 1:33 AM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on December 26, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Amurka Ta Kai Hari Kan ‘Yan ISISI A Jihar Sakkwato Bisa Rokon Gwamnatin Najeriya
Published: December 26, 2025 at 1:33 AM | By: Yusuf Aliyu Harande
Amurka Ta Kai Hari Kan ‘Yan ISISI A Jihar Sakkwato Bisa Rokon Gwamnatin NajeriyaPublished: December 26, 2025 at 1:33 AM | By: Yusuf Aliyu Harande

A bisa rokon hukumomin Najeriya, mayakan Amurka sun kai hare-hare ta sama a kan sansanonin da aka ce na ‘yan kungiyar Daesh, ko ISIS ne, a jihar Sakkwato dake yankin arewa maso yammacin kasar cikin daren nan da ya shige. Rahoton farko game da wannan harin ya fito ne daga bakin shugaba Donald Trump na…

Ci Gaba Da Karatu “Amurka Ta Kai Hari Kan ‘Yan ISISI A Jihar Sakkwato Bisa Rokon Gwamnatin Najeriya” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Jami’an Tsaro: Babu Abun Tashin Hankali Kan Shawagin Jiragen Amurka
Published: December 23, 2025 at 2:29 AM | By: Yusuf Aliyu Harande | Updated: December 23, 2025

Posted on December 23, 2025December 23, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Jami’an Tsaro: Babu Abun Tashin Hankali Kan Shawagin Jiragen Amurka
Published: December 23, 2025 at 2:29 AM | By: Yusuf Aliyu Harande | Updated: December 23, 2025
Jami’an Tsaro: Babu Abun Tashin Hankali Kan Shawagin Jiragen AmurkaPublished: December 23, 2025 at 2:29 AM | By: Yusuf Aliyu Harande | Updated: December 23, 2025

Wasu jami’an tsaron Najeriya sun bada tabbaci ga ‘yan kasar cewa babu wani abun tashin hankali ko fargaba gameda jiragen leken asiri na Amurka da suke shawagi a sararrin samaniyar kasar. Suka ce matakin ya faranta musu rai saboda Amurka tana taimakawa Najeriya ne ta fuskar tsaro. Jami’an tsaron sun tabbatarwa Amurka Ke Magana cewa…

Ci Gaba Da Karatu “Jami’an Tsaro: Babu Abun Tashin Hankali Kan Shawagin Jiragen Amurka” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya

An Samu Nasarar Karbo Karin Yara 130 Daga Hannun ‘Yan-Ta’adda
Published: December 23, 2025 at 2:18 AM | By: Yusuf Aliyu Harande | Updated: December 23, 2025

Posted on December 23, 2025December 23, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on An Samu Nasarar Karbo Karin Yara 130 Daga Hannun ‘Yan-Ta’adda
Published: December 23, 2025 at 2:18 AM | By: Yusuf Aliyu Harande | Updated: December 23, 2025
An Samu Nasarar Karbo Karin Yara 130 Daga Hannun ‘Yan-Ta’addaPublished: December 23, 2025 at 2:18 AM | By: Yusuf Aliyu Harande | Updated: December 23, 2025

Gwamnatin Jihar Neja  Najeriya ta karbi sauran yara 130 da aka samu nasarar akarbowa bayan da wasu yanbindiga suka yi garkuwa dasu daga makarantar St. Mary dake garin Papiri a yankin karamar Hukumar Agwara. Duk da yake dai kamar abaya babu wani karin haske akan yadda aka karbo wadan nan yara da aka sace, tun…

Ci Gaba Da Karatu “An Samu Nasarar Karbo Karin Yara 130 Daga Hannun ‘Yan-Ta’adda” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya

Zamu Hana Wasu ‘Yan-Najeriya Visa Shiga Amurka
Published: December 19, 2025 at 4:51 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on December 19, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Zamu Hana Wasu ‘Yan-Najeriya Visa Shiga Amurka
Published: December 19, 2025 at 4:51 PM | By: Yusuf Aliyu Harande
Zamu Hana Wasu ‘Yan-Najeriya Visa Shiga AmurkaPublished: December 19, 2025 at 4:51 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Gwamnatin Amurka ta yi wani garon bawul ta samun visa ga ‘yan Najeriya a wasu rukuni na visa kasara, a cewar Fadar Shugaban Amurkan, Gwamnatin Donald Trump ta kakabawa ‘yan Najeriya masu niyyar kawo ziyara Amurka takunkumi na hana su shiga kasar, inda ta ce bata samun issassun, kuma gamsassun bayanai daga masu bincike kan…

Ci Gaba Da Karatu “Zamu Hana Wasu ‘Yan-Najeriya Visa Shiga Amurka” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Wasan Dambe Ya Dau Sabon Salo A Jihar Inugu
Published: December 19, 2025 at 2:56 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on December 19, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Wasan Dambe Ya Dau Sabon Salo A Jihar Inugu
Published: December 19, 2025 at 2:56 PM | By: Yusuf Aliyu Harande
Wasan Dambe Ya Dau Sabon Salo A Jihar InuguPublished: December 19, 2025 at 2:56 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Al’ummar Arewa a Jihar Inugu na ci gaba da yin sam-barka tare da bayyana farin ciki da bude sabon gidan damben gargajiya da aka yi a Inugu babban birnin jihar bayan shafe shekaru da wasan ya dauke. Mai gidan damben Cif Emeka Nnolim, wani dan kabilar Igbo ya ce, “Wannan hanya ce ta hada kawunan…

Ci Gaba Da Karatu “Wasan Dambe Ya Dau Sabon Salo A Jihar Inugu” »

Wasanni

Wata Mace Ta Mutu A Hannun ‘Yan-Fashin Daji, Wata Ta Haihu
Published: December 19, 2025 at 11:21 AM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on December 19, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Wata Mace Ta Mutu A Hannun ‘Yan-Fashin Daji, Wata Ta Haihu
Published: December 19, 2025 at 11:21 AM | By: Yusuf Aliyu Harande
Wata Mace Ta Mutu A Hannun ‘Yan-Fashin Daji, Wata Ta HaihuPublished: December 19, 2025 at 11:21 AM | By: Yusuf Aliyu Harande

Rahotanni daga Jihar Nejan Najeriya na nuna cewa wata mace daga cikin mutane 17 da ‘yan bindiga suka yi garkuwa da su ta tutu a hannun ‘yanfashin dajin. Tun a ranar 1/8/2025 ‘yanbindigar suka kutsa garin Ibeto a karamar Hukumar Magama suka kwashe mutane goma sha bakwai 14 daga cikin su matane sai kuma maza…

Ci Gaba Da Karatu “Wata Mace Ta Mutu A Hannun ‘Yan-Fashin Daji, Wata Ta Haihu” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Kudi Sunfi Rayuwar Mutum Muhimmanci A Asibitocin Najeriya
Published: December 19, 2025 at 2:24 AM | By: Yusuf Aliyu Harande | Updated: December 19, 2025

Posted on December 19, 2025December 19, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Kudi Sunfi Rayuwar Mutum Muhimmanci A Asibitocin Najeriya
Published: December 19, 2025 at 2:24 AM | By: Yusuf Aliyu Harande | Updated: December 19, 2025
Kudi Sunfi Rayuwar Mutum Muhimmanci A Asibitocin NajeriyaPublished: December 19, 2025 at 2:24 AM | By: Yusuf Aliyu Harande | Updated: December 19, 2025

Abuja- Jami’ar kula da dakin yara ta babban asibitin Maraba a jihar Nasarawa NAS Rita Danjuma ta ce yaran talakawa wato jarirai na shiga wani hali in rashin lafiya ya same su don rashin kudin saya mu su magani. Likitar ta ce wani lokacin duk kokarin da su ke yi lamarin ya kan gagara don…

Ci Gaba Da Karatu “Kudi Sunfi Rayuwar Mutum Muhimmanci A Asibitocin Najeriya” »

Kiwon Lafiya

Fintiri: Zamu Maida Jihar Adamawa Sabuwar Duniya
Published: December 18, 2025 at 11:33 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on December 18, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Fintiri: Zamu Maida Jihar Adamawa Sabuwar Duniya
Published: December 18, 2025 at 11:33 PM | By: Yusuf Aliyu Harande
Fintiri: Zamu Maida Jihar Adamawa Sabuwar DuniyaPublished: December 18, 2025 at 11:33 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Gwamnatin Jihar Adamawa aa amince da naira Biliyan 583.3 a matsayin kasafin kuɗi na shekarar 2026. Gwamna Ahmadu Umaru Fintiri, da majalisar shi ta amince da tsarin kasafin kuɗi na naira biliyan 583,331,380,496, a 2026, wanda aka yi wa take da “Kasafin Ci Gaba Mai Ɗorewa da Sabuntawa”. Kasafin ya tanadi naira biliyan 209.64 (kashi…

Ci Gaba Da Karatu “Fintiri: Zamu Maida Jihar Adamawa Sabuwar Duniya” »

Labarai

Taron Sulhu Tsakanin Addinai Mabanbanta Na Arewacin Najeriya
Published: December 18, 2025 at 3:32 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on December 18, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Taron Sulhu Tsakanin Addinai Mabanbanta Na Arewacin Najeriya
Published: December 18, 2025 at 3:32 PM | By: Yusuf Aliyu Harande
Taron Sulhu Tsakanin Addinai Mabanbanta Na Arewacin NajeriyaPublished: December 18, 2025 at 3:32 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Ganin yadda rabuwar kawunan al-uma da banbance banbance awarewacin Najeriya ke kara rura wutar matsalar tsaro ya sa kungiyoyin yankin hada wata sabuwar kungiyar sulhu da sasanta juna domin hada kan al-umar yankin da nufin magance matsalolin tsaro da tattalin arziki da riki tsakin al-umomin yankin baki daya. Sabuwar kungiyar sulhu da hada kawunan al-uma…

Ci Gaba Da Karatu “Taron Sulhu Tsakanin Addinai Mabanbanta Na Arewacin Najeriya” »

Labarai

Majalisar Wakilai Ta Rikon Kwaryar Nijar Ta Gudanar Da Zama Karo Na Biyu
Published: December 17, 2025 at 3:05 AM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on December 17, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Majalisar Wakilai Ta Rikon Kwaryar Nijar Ta Gudanar Da Zama Karo Na Biyu
Published: December 17, 2025 at 3:05 AM | By: Yusuf Aliyu Harande
Majalisar Wakilai Ta Rikon Kwaryar Nijar Ta Gudanar Da Zama Karo Na BiyuPublished: December 17, 2025 at 3:05 AM | By: Yusuf Aliyu Harande

Majalissar wakilai ta rikon kwaryar jamhuriyar Nijar ta fara zamanta na biyu na karshe a shekarar nan ta 2025. A tsawon kwanaki biyu na wannan zama wakilan zasu tattauna batutuwa da dama da suka shafi tafiyar kasar kamar yadda  gwamnatin mulkin sojan kasar ta shigar da bukata. Sai dai wasu ‘yan kasar sun shawarci majalissar…

Ci Gaba Da Karatu “Majalisar Wakilai Ta Rikon Kwaryar Nijar Ta Gudanar Da Zama Karo Na Biyu” »

Afrika

Posts pagination

Previous 1 2 3 … 13 Next

Sabbin Labarai

  • Jami’yar ADC A Najeriya Ta Kori Nafiu Bala
  • ADC Ta Kaucewa INEC Ta Gudanar Da Babban Taro
  • ‘Yan Sanda Sun Kama Mutane 33 Bisa Zargin Kai Hari A Jihar Kwara
  • Papa Roma Leo Yayi Gargadi Game Da Rushewar Dimokraɗiyya
  • Jiragen Ruwa Suna Biyayya Ga Dokar Hana Ketare Ruwa

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Masarautar Borgu a Jihar Neja na neman daukin Gwamnatin Najeriya akan matsalar rashin tsaro Najeriya
  • An Saka Dokar Hana Fita A Jos Ta Arewa Afrika
  • Anakan Bincike Wajen Gano Dan Bindigar Da Ya Kashe Dalibai Biyu A Jihar Rhode Island Amurka
  • Kasar Faransa Ta Karyata Cire Afirka Ta Kudu Daga G7 Afrika
  • Jami’in Diflomasiyyar Da Ake Zargi Da Kisan Prime minister Ya Daukaka Kara Afrika
  • Kasar Israela Zata Gina Sansani A Gaza Afrika
  • Masu Goyon Bayan Palasdinawa Sunyi Gangamin Zanga Zanga A Australia Labarai
  • Shirin Safe 0500 UTC Yau Alhamis 11.20.2025 Rediyo
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.