Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Author: Yusuf Aliyu Harande

Sabon Jadawalin Gasar Kwalon Kafa Ta Turai 2026
Published: November 23, 2025 at 12:51 AM | By: Yusuf Aliyu Harande | Updated: November 23, 2025

Posted on November 23, 2025November 23, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Sabon Jadawalin Gasar Kwalon Kafa Ta Turai 2026
Published: November 23, 2025 at 12:51 AM | By: Yusuf Aliyu Harande | Updated: November 23, 2025
Sabon Jadawalin Gasar Kwalon Kafa Ta Turai 2026Published: November 23, 2025 at 12:51 AM | By: Yusuf Aliyu Harande | Updated: November 23, 2025

Hukumar shirya Gasar kwallon kafa ta Firimiya lig ta kasar Ingila ta tabbatar da cewa kakar wasan 2026/27 za ta fara mako guda bayan yadda aka saba, wanda hakan ke nuna farkon kakar wasa a tarihin gasar. An cinma wannan matsayar ne bayan taron masu hannun jari a ranar Juma’a da safe, domin magance matsin…

Ci Gaba Da Karatu “Sabon Jadawalin Gasar Kwalon Kafa Ta Turai 2026” »

Wasanni

Shirin: Lafiya Jari Ce 11.21.25
Published: November 23, 2025 at 12:39 AM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on November 23, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Shirin: Lafiya Jari Ce 11.21.25
Published: November 23, 2025 at 12:39 AM | By: Yusuf Aliyu Harande
Shirin: Lafiya Jari Ce 11.21.25Published: November 23, 2025 at 12:39 AM | By: Yusuf Aliyu Harande

Shirin da ke zuwa muku a kowa ce ranar Juma’a cikin shirin mu na dare. A wannan makon shirin ya nazarci cutar Marburg Virus ne, wadda ke da hatsari da saurin yaduwa a cikin al’umma. Mun samu bakoncin Dr. Isa Adamu Mavo. Wanda yayi muna karin haske akan cutar da kuma hanyoyin kare kai daga…

Ci Gaba Da Karatu “Shirin: Lafiya Jari Ce 11.21.25” »

Kiwon Lafiya

Kasar Belarus Zata Taffawa Jamhuriyar Nijar
Published: November 22, 2025 at 10:31 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on November 22, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Kasar Belarus Zata Taffawa Jamhuriyar Nijar
Published: November 22, 2025 at 10:31 PM | By: Yusuf Aliyu Harande
Kasar Belarus Zata Taffawa Jamhuriyar NijarPublished: November 22, 2025 at 10:31 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Kasar Belarus ta kudiri aniyar tallafa wa jamhuriyar Nijar a fannoni da suka hada da noma da ilimi. A yayin ziyarar wata tawwagar jami’an gwamnatin Belarus a birnin Yamai ne a ka bayyana haka. A karkashin yarjejeniyar da jami’an gwamnatocin kasashen biyu suka cimma bayan ganawa da Firaminista Ali Lamine Zeine, na kasar Belarus ta…

Ci Gaba Da Karatu “Kasar Belarus Zata Taffawa Jamhuriyar Nijar” »

Afrika

Tsananta Hukunci Ga Masu Fyade Kan Takaita Cin Zarafin Yara
Published: November 22, 2025 at 4:52 AM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on November 22, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Tsananta Hukunci Ga Masu Fyade Kan Takaita Cin Zarafin Yara
Published: November 22, 2025 at 4:52 AM | By: Yusuf Aliyu Harande
Tsananta Hukunci Ga Masu Fyade Kan Takaita Cin Zarafin YaraPublished: November 22, 2025 at 4:52 AM | By: Yusuf Aliyu Harande

Zai yi wuya a wuni mutum bai ji an ba da labarin wani tsoho kai ko matashi mai tashe ya yi wa wata ‘yar yarinya da wata ma ba a gama goyon ta ba fyade, ko kuma yara maza ma ba su tsira daga labarin yin luwadi da su ba daga mutanen da ke kusa…

Ci Gaba Da Karatu “Tsananta Hukunci Ga Masu Fyade Kan Takaita Cin Zarafin Yara” »

Labarai

Kyautata Dangantaka Tsakanin Jami’an Tsaro Da Al’umma Ce Mafita
Published: November 22, 2025 at 3:30 AM | By: Yusuf Aliyu Harande | Updated: November 23, 2025

Posted on November 22, 2025November 23, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Kyautata Dangantaka Tsakanin Jami’an Tsaro Da Al’umma Ce Mafita
Published: November 22, 2025 at 3:30 AM | By: Yusuf Aliyu Harande | Updated: November 23, 2025
Kyautata Dangantaka Tsakanin Jami’an Tsaro Da Al’umma Ce MafitaPublished: November 22, 2025 at 3:30 AM | By: Yusuf Aliyu Harande | Updated: November 23, 2025

Masana harkokin tsaro a Najeriya sun bayyana cewa kyakkyawar alaka da fahinta tsakanin jami’an tsaro da al’umma, suna da gagarumin tasiri wajen magance matsalolin tsaro da samun zaman lafiya mai dorewa. A wata tattaunawa ta musamman da sashen hulda tsakanin farar hula da jami’an soji da shelkwatar rundunar ta shirya da manema labarai a Jos,…

Ci Gaba Da Karatu “Kyautata Dangantaka Tsakanin Jami’an Tsaro Da Al’umma Ce Mafita” »

Najeriya

Manya-Manyan Wasannin Wannan Makon
Published: November 21, 2025 at 11:38 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on November 21, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Manya-Manyan Wasannin Wannan Makon
Published: November 21, 2025 at 11:38 PM | By: Yusuf Aliyu Harande
Manya-Manyan Wasannin Wannan MakonPublished: November 21, 2025 at 11:38 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

A kasar Faransa, kuwa inda a mako na 13 kuma a wasan share fage, Olympic de Marseille ta kakabe OGC Nice a jiya Juma’a da ci 5 – 1. Wannan yasa klob din na Marseille darewa, a matsayi na farko a teburin Lige 1 na kasar Faransa da maki 28 gabanin wasan da zai hada…

Ci Gaba Da Karatu “Manya-Manyan Wasannin Wannan Makon” »

Wasanni

An Damke Matasa Masu Gurza Kudaden Ketare Na Jabu
Published: November 21, 2025 at 11:27 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on November 21, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on An Damke Matasa Masu Gurza Kudaden Ketare Na Jabu
Published: November 21, 2025 at 11:27 PM | By: Yusuf Aliyu Harande
An Damke Matasa Masu Gurza Kudaden Ketare Na JabuPublished: November 21, 2025 at 11:27 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Jami’an tsaro a Jamhuriyar Nijar sun dakile wani yunkurin baza kudaden Jabu a harakokin hada hadar kudaden kasar. Dubban takardun Euro da a ka kyasta cewa darajarsu ta haura milion 600 na CFA ne a ka cafke a hannun wasu matasa a birnin Yamai, lamarin da ya sa al’umma ta jinjinawa jami’an tsaro tare da…

Ci Gaba Da Karatu “An Damke Matasa Masu Gurza Kudaden Ketare Na Jabu” »

Afrika

Shirin Manuniya Kashi Na Daya, Yau Juma’a 11.21.25
Published: November 21, 2025 at 10:38 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on November 21, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Shirin Manuniya Kashi Na Daya, Yau Juma’a 11.21.25
Published: November 21, 2025 at 10:38 PM | By: Yusuf Aliyu Harande
Shirin Manuniya Kashi Na Daya, Yau Juma’a 11.21.25Published: November 21, 2025 at 10:38 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Shirin Manuniya, wanda zai dinga zuwa muku a kowace ranar Juma’a cikin shirin mu na safe, inda zamu dinga bibiyar abubuwa da suka shafi al’ummah, da ma yadda mahukunta ke gudanar da ayyukan da suka dau alkawalin yi ga jama’asu. Haka kuwa yana duba irin gudun mawa da al’ummah ke badawa ga cigaban yankunan su.

Shirye-Shirye

Shirin Dare 2030 UTC Yau Juma’a 11.21.2025
Published: November 21, 2025 at 9:45 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on November 21, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Shirin Dare 2030 UTC Yau Juma’a 11.21.2025
Published: November 21, 2025 at 9:45 PM | By: Yusuf Aliyu Harande
Shirin Dare 2030 UTC Yau Juma’a 11.21.2025Published: November 21, 2025 at 9:45 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

A kowace rana da karfe 9:30 na dare agogon Najeriya, Nijar, Kamaru, da Chadi karfe 8:30 agogon GMT/Ghana muna gabatar da shirye-shiryen mu da suka hada da labarai, rahotanni da dumi-duminsu, don ilmantarwa, nishadantarwa, tare da fadakarwa. Kada ku bari a baku labari.

Rediyo

‘Yan-Bindiga Sun Yi Awon Gaba Da Daliban St. Mary!
Published: November 21, 2025 at 4:08 PM | By: Yusuf Aliyu Harande | Updated: November 21, 2025

Posted on November 21, 2025November 21, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on ‘Yan-Bindiga Sun Yi Awon Gaba Da Daliban St. Mary!
Published: November 21, 2025 at 4:08 PM | By: Yusuf Aliyu Harande | Updated: November 21, 2025
‘Yan-Bindiga Sun Yi Awon Gaba Da Daliban St. Mary!Published: November 21, 2025 at 4:08 PM | By: Yusuf Aliyu Harande | Updated: November 21, 2025

Wasu ‘yan bindiga sun auka Makarantar Sakandire ta St. Mary dake Garin Fafiri a Karamar Hukumar Agwara ta Jihar Nejan Nigeria inda sukayi awon gaba da Falibai da Malamai. Bayanai daga yankin na nuna cewa Maharan sun shiga Makarantar ne da Misalin Karfe biyu na daren Alhamis wayewar garin jumma’a inda suka harbi maigadin makarantar…

Ci Gaba Da Karatu “‘Yan-Bindiga Sun Yi Awon Gaba Da Daliban St. Mary!” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Posts pagination

Previous 1 … 8 9 10 … 13 Next

Sabbin Labarai

  • ‘Yan Uwa Musulmi A Jihar Gombe Sunyi Allah Wadai Da Kisan Ayatollah Khomeini
  • An Samu Kaburbura Biyu Dauke Da Gawarwaki 173 A Kasar Kwango
  • Yan Bindiga Suna Cigaba Da Kashe Mutane A Garin Gwana Dake Jihar Bauchi
  • Karancin Iskar Gas Kalubale Ne Ga Wutar Lantarki
  • Zelensky: Gabas Ta Tsakiya Na Iya Nuna Makomarmu

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Take Hakkin Dan Adam Zai Haifar Da Juyin Juya Hali A Najeriya Najeriya
  • Fiye Da Mutane 200 Sun Rasa Rayukansu A Wajen Hakar Ma’adanai Labarai
  • Talauci Ya Ragu A Tsakanin Al’ummar Jihar Jigawa Siyasa
  • Gwamnatin Sojan Burkina Faso Ta Soke Jam’iyyun Siyasar Kasar Afrika
  • Ministan Sadarwan Kasar Uganda Yayi Allah Wadai Da Kaiwa Bobi Wine Hari Afrika
  • Ukraine Ta Bayyana Goyon Bayanta Ga Tsarin Cimma Yarjejeniya Sauran Duniya
  • A Kowacce Rana Kasar China Tana Sayan Danyen Mai Ganga Dubu 600 Daga Kasar Venezuela Amurka
  • Kasar Amurka Da Denmark Suna Rikici Akan Iyakar Greenland Amurka
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.