Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Najeriya

Shari’ar Abubakar Malami Ta Kaura Zuwa Sabon Alkali
Published: February 24, 2026 at 3:52 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: February 24, 2026

Posted on February 24, 2026February 24, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shari’ar Abubakar Malami Ta Kaura Zuwa Sabon Alkali
Published: February 24, 2026 at 3:52 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: February 24, 2026
Shari’ar Abubakar Malami Ta Kaura Zuwa Sabon AlkaliPublished: February 24, 2026 at 3:52 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: February 24, 2026

Babban alƙalin kotun tarayya, John Tsoho, ya mayar da shari’o’i biyu da EFCC ta shigar kan Abubakar Malami da Mai Shari’a Joyce Abdulmalik, wadda ta sanya ranar 27 ga Fabrairu domin fara sauraro. Matakin ya biyo bayan janyewar Mai Shari’a Obiora Egwuatu daga shari’ar saboda dalilai na ƙashin kai da kuma muradin adalci. EFCC na…

Ci Gaba Da Karatu “Shari’ar Abubakar Malami Ta Kaura Zuwa Sabon Alkali” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya

Babban Sufeton ‘Yan Sandan Najeriya Ya Sauka A Mukaminsa
Published: February 24, 2026 at 2:47 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: February 24, 2026

Posted on February 24, 2026February 24, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Babban Sufeton ‘Yan Sandan Najeriya Ya Sauka A Mukaminsa
Published: February 24, 2026 at 2:47 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: February 24, 2026
Babban Sufeton ‘Yan Sandan Najeriya Ya Sauka A MukaminsaPublished: February 24, 2026 at 2:47 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: February 24, 2026

Gidan talabijin na Arise News ta rawaito cewa, wata majiya a fadar shugaban ƙasa ta tabbatar da sallamar Kayode Egbetokun daga mukamin babban sufeto janar na ƴansandan Najeriya a ranar Talata. Rahotanni sun bayyana cewa za a sanar da hakan a hukumance nan gaba kadan.

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya

An Kama Tsohon Jakadan Birtaniya A Amurka Peter Mandelson
Published: February 24, 2026 at 11:32 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 24, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on An Kama Tsohon Jakadan Birtaniya A Amurka Peter Mandelson
Published: February 24, 2026 at 11:32 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
An Kama Tsohon Jakadan Birtaniya A Amurka Peter MandelsonPublished: February 24, 2026 at 11:32 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

‘Yan sanda a London sun kama tsohon jakadan Britaniya a Amurka Peter Mandelson ranar litinin, suna zarginsa da nuna rashin da’a yayinda yake rike da mukamin gwamnati, sakamakon mu’amalarsa da tsohon mai laifi ta lalata da mata da basu kosa ba, Jeffrey Epstein. An kori Mandelson dan shekaru 72 akan mukaminsa na jakadan Britaniya a…

Ci Gaba Da Karatu “An Kama Tsohon Jakadan Birtaniya A Amurka Peter Mandelson” »

Amurka, Labarai, Najeriya

Hukumar NDLEA Ta Kama Wata Mata Da cikin Bogi Na ƙwaya
Published: February 22, 2026 at 3:18 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 22, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Hukumar NDLEA Ta Kama Wata Mata Da cikin Bogi Na ƙwaya
Published: February 22, 2026 at 3:18 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Hukumar NDLEA Ta Kama Wata Mata Da cikin Bogi Na ƙwayaPublished: February 22, 2026 at 3:18 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi a Najeriya wato (NDLEA), ta kama wata mata da miyagun ƙwayoyi a cikin juna biyu na bogi a iyakar ƙasa ta Seme Border da ke Legas. An cafke ‘yar kasuwar ‘yar asalin Kano mai suna Rabi Muhammad, mai shekara 35, a ranar Litinin 16 ga Fabrairu, 2026, a…

Ci Gaba Da Karatu “Hukumar NDLEA Ta Kama Wata Mata Da cikin Bogi Na ƙwaya” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya

‘Yan Bindiga Sun Kashe Fiye Da Mutane 50 Tare Da Sace Mata Da Yara A Jihar Zamfara
Published: February 21, 2026 at 5:22 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 21, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on ‘Yan Bindiga Sun Kashe Fiye Da Mutane 50 Tare Da Sace Mata Da Yara A Jihar Zamfara
Published: February 21, 2026 at 5:22 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
‘Yan Bindiga Sun Kashe Fiye Da Mutane 50 Tare Da Sace Mata Da Yara A Jihar ZamfaraPublished: February 21, 2026 at 5:22 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

A kalla mutane 50 ne suka rasa rayukansu sakamakon harin da ‘yan bindiga suka kai wani kauye a jihar Zamfara, tare da sace mata da yara da yawa, a cewar wani dan majalisa da ya zanta da kamfanin dillancin labarai na Reuters a jiya Jumu’a. Hamisu A Faru, dan majalisa mai wakiltar Bukkuyum ta kudu…

Ci Gaba Da Karatu “‘Yan Bindiga Sun Kashe Fiye Da Mutane 50 Tare Da Sace Mata Da Yara A Jihar Zamfara” »

Najeriya, Tsaro

Shugaba Tinubu Ya Gana Da Takwaransa Na Kasar Jamus Akan Sha’anin Tsaro
Published: February 20, 2026 at 12:19 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 20, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaba Tinubu Ya Gana Da Takwaransa Na Kasar Jamus Akan Sha’anin Tsaro
Published: February 20, 2026 at 12:19 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaba Tinubu Ya Gana Da Takwaransa Na Kasar Jamus Akan Sha’anin TsaroPublished: February 20, 2026 at 12:19 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu da takwaran aikinsa na Jamus Chancellor Friedrich Merz, sun tattauna ta wayar tarho kan batun tsaro, makamashi lantarki, da kuma kayayyakin more rayuwa, kamar yadda ofishin shugaban kasan ya fada a ranar Alhamis. A maganar da suka yi ranar Laraba, na tsawon minti tara, shugabannin biyu sunyi magana kan sake…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaba Tinubu Ya Gana Da Takwaransa Na Kasar Jamus Akan Sha’anin Tsaro” »

Labarai, Najeriya, Sauran Duniya, Tsaro

Mutane Biyu Sun Mutu A Yayin Zaben Shugabannin Gundumomin APC A Jihar Ondo
Published: February 19, 2026 at 2:48 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 19, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Mutane Biyu Sun Mutu A Yayin Zaben Shugabannin Gundumomin APC A Jihar Ondo
Published: February 19, 2026 at 2:48 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Mutane Biyu Sun Mutu A Yayin Zaben Shugabannin Gundumomin APC A Jihar OndoPublished: February 19, 2026 at 2:48 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Mutum biyu sun mutu a wani rikici yayin zaɓen shugabannin APC a Ondo Rundunar ‘yan sanda ta jihar Ondo ta tabbatar da mutuwar mutum biyu tare da jikkata wasu uku sakamakon rikicin da ya ɓarke a taron zaɓen shugabannin mazabu na jam’iyyar APC a Idanre. Mai magana da yawun rundunar, Abayomi Jimoh, ya ce lamarin…

Ci Gaba Da Karatu “Mutane Biyu Sun Mutu A Yayin Zaben Shugabannin Gundumomin APC A Jihar Ondo” »

Najeriya, Siyasa, Tsaro

An Kubutar Da Wani Wanda Mahaifinsa Ya daure Da Sarka Tsawon Shekaru 17 A Bauchi
Published: February 19, 2026 at 4:58 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 19, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on An Kubutar Da Wani Wanda Mahaifinsa Ya daure Da Sarka Tsawon Shekaru 17 A Bauchi
Published: February 19, 2026 at 4:58 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
An Kubutar Da Wani Wanda Mahaifinsa Ya daure Da Sarka Tsawon Shekaru 17 A BauchiPublished: February 19, 2026 at 4:58 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Rundunar yan sandan jihar Bauchi ta ceto wani mutum mai matsakaicin shekaru, Muhammad Lawan da aka fi sani da Babangida, wanda ake zargin mahaifinsa ya tsare shi a cikin gida tare da daure shi da sarka na tsawon shekaru goma sha bakwai (17). Wani dan kishin kasa ne ya sanar da ’yan sanda cewa Babangida…

Ci Gaba Da Karatu “An Kubutar Da Wani Wanda Mahaifinsa Ya daure Da Sarka Tsawon Shekaru 17 A Bauchi” »

Labarai, Najeriya

Azumin Ramadan Yahadu Da Azumin Lent Da Mabiya Addinin Kirista Sukeyi A Wannan Shekarar
Published: February 19, 2026 at 3:58 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 19, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Azumin Ramadan Yahadu Da Azumin Lent Da Mabiya Addinin Kirista Sukeyi A Wannan Shekarar
Published: February 19, 2026 at 3:58 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Azumin Ramadan Yahadu Da Azumin Lent Da Mabiya Addinin Kirista Sukeyi A Wannan ShekararPublished: February 19, 2026 at 3:58 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Azumi lokaci ne na sadaukar da kai ga ibada, nuna tausayi ga wadanda ke cikin kunci. A yayinda al’ummar musulmi suka tashi da azumin watan Ramadan a wannan Laraba, suma mabiya addinin Kirista sun tashi da azumi na kwanaki arba’in da ake kira Lent. Malam Abdullahi Usman Abubakar, shine Ladanin babban masallacin Jos, yace azumi…

Ci Gaba Da Karatu “Azumin Ramadan Yahadu Da Azumin Lent Da Mabiya Addinin Kirista Sukeyi A Wannan Shekarar” »

Labarai, Najeriya

Shugaba Bola Tinubu Ya Saka Hannu A Dokar Zabe
Published: February 18, 2026 at 6:28 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 18, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaba Bola Tinubu Ya Saka Hannu A Dokar Zabe
Published: February 18, 2026 at 6:28 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaba Bola Tinubu Ya Saka Hannu A Dokar ZabePublished: February 18, 2026 at 6:28 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaba Tinubu ya sanya hannu kan sabuwar dokar zaɓe Shugaban Kasar Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya sanya hannu kan sabuwar dokar zabe ta shekarar 2022, da aka yi wa garambawul zuwa ta shekarar 2026. Hakan ya biyo bayan amincewar Majalisar Dokoki ta Ƙasa da kudurin dokar a ranar Talata, bayan shafe watanni ana muhawara da…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaba Bola Tinubu Ya Saka Hannu A Dokar Zabe” »

Najeriya, Siyasa

Posts pagination

Previous 1 2 3 … 21 Next

Sabbin Labarai

  • ‘Yan Uwa Musulmi A Jihar Gombe Sunyi Allah Wadai Da Kisan Ayatollah Khomeini
  • An Samu Kaburbura Biyu Dauke Da Gawarwaki 173 A Kasar Kwango
  • Yan Bindiga Suna Cigaba Da Kashe Mutane A Garin Gwana Dake Jihar Bauchi
  • Karancin Iskar Gas Kalubale Ne Ga Wutar Lantarki
  • Zelensky: Gabas Ta Tsakiya Na Iya Nuna Makomarmu

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Jihar Kano Tayi Rashin ‘Yan Majalisu Biyu Najeriya
  • Rundunar Tsaron Haɗin Gwiwa Ta Arewa Maso Gabas Ta Kashe Fiye Da ‘Yan Ta’adda 438 Labarai
  • Ganduje Ya Nisanta Kansa Da Batan Dadiyata Labarai
  • Kotu Ta Bada Belin Abubakar Malami Bisa Wasu Sharruda Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Majalisar Tarayya Ta Amince Da Mutane Uku A Matsayin Jakadun Kasashen Waje Labarai
  • Kamfanin Dangote Zai Sayo Na’urori Daga Kasar China Kimiya
  • Kyaftin Na Super Eagles Ya Yi Ritaya. Wasanni
  • Kotun Uganda Tayi Watsi Da Karar Hukumomin Kasar Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.