Shugaban Najeriya Tinubu Ya Amince Na Tura Jakadu
Tinubu ya nada Mahmud Yakubu a matsayin jakadan Nijeriya a Qatar, yayin da ya tura Femi Fani-Kayode Jamus sannan ya bai wa Aminu Dalhatu jakadan Najeriya a Burtaniya Majalisar Dattawan Najeriya ta riga ta tabbatar da sunayen jakadun a watan Disamban da ya gabata, kafin shugaban ƙasa ya amince da kasashen da zai tura su….
Ci Gaba Da Karatu “Shugaban Najeriya Tinubu Ya Amince Na Tura Jakadu” »

