Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Najeriya

‘Yan Sanda Sun Kama Mutane 33 Bisa Zargin Kai Hari A Jihar Kwara
Published: April 14, 2026 at 9:00 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 14, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on ‘Yan Sanda Sun Kama Mutane 33 Bisa Zargin Kai Hari A Jihar Kwara
Published: April 14, 2026 at 9:00 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
‘Yan Sanda Sun Kama Mutane 33 Bisa Zargin Kai Hari A Jihar KwaraPublished: April 14, 2026 at 9:00 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

A Najeriya ‘yan sandan kasar sun kama mutane 33 wadanda ta bayyana su a zaman ‘yan banga kan zargin wani hari da aka kai kan wani coci a jahar kwara cikin watan Nuwamba, har aka yi garkuwa da mutane 38, kamar yadda rundunar ta fada a ranar talata, a zaman wani mataki na murkushe masu…

Ci Gaba Da Karatu “‘Yan Sanda Sun Kama Mutane 33 Bisa Zargin Kai Hari A Jihar Kwara” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Tsaro

Gwamnatin Najeriya Tace A Maboyar ‘Yan Ta’adda Aka Kai Harin Jilli
Published: April 14, 2026 at 8:36 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 14, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnatin Najeriya Tace A Maboyar ‘Yan Ta’adda Aka Kai Harin Jilli
Published: April 14, 2026 at 8:36 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnatin Najeriya Tace A Maboyar ‘Yan Ta’adda Aka Kai Harin JilliPublished: April 14, 2026 at 8:36 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta yi karin haske kan harin nan da jiragen yakin Rundunar Sojin Sama ta Kasa (NAF) suka kai a yankin Jilli na Karamar Hukumar Gubio, Jihar Borno, ranar 11 ga Afrilu, 2026. Gwamnati ta bayyana cewa harin ba na kan-mai-uwa da wabi ba ne; an kai shi ne kai-tsaye kan maboyar ’yan…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Najeriya Tace A Maboyar ‘Yan Ta’adda Aka Kai Harin Jilli” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Tsaro

Kotun Tarayya Tabada Belin Nasiru El Rufai
Published: April 14, 2026 at 1:15 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 14, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kotun Tarayya Tabada Belin Nasiru El Rufai
Published: April 14, 2026 at 1:15 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kotun Tarayya Tabada Belin Nasiru El RufaiPublished: April 14, 2026 at 1:15 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Babbar Kotun Tarayya ta bayar da belin Nasir El-Rufai akan wassu sharudda. El-Rufai, tsohon gwamnan jihar Kaduna yana tsare ne a hannun Hukumar yaki da cin hanci da rashawa da sauran laifuka ta kasa (ICPC). An Bada Belin El Rufai akan Naira Miliyan 200 tare kuma da hanashi hira da ‘yan jarida “An bayar da…

Ci Gaba Da Karatu “Kotun Tarayya Tabada Belin Nasiru El Rufai” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Siyasa

Kimanin Mutane 200 Ne Suka A Mutu A Wani Harin Jirgin Yakin Sojin Najeriya
Published: April 13, 2026 at 4:41 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 13, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kimanin Mutane 200 Ne Suka A Mutu A Wani Harin Jirgin Yakin Sojin Najeriya
Published: April 13, 2026 at 4:41 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kimanin Mutane 200 Ne Suka A Mutu A Wani Harin Jirgin Yakin Sojin NajeriyaPublished: April 13, 2026 at 4:41 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ana fargabar mutuwar aƙalla mutane 200 bayan jiragen yaƙin sojin Najeriya sun kai hari a wata kasuwar ƙauye yayin da suke bin mayaƙan ƙungiyoyin masu tsattsauran ra’ayi a arewa maso gabashin ƙasar a daren Asabar, kamar yadda wani kansila na yankin da mazauna wurin suka bayyana a jiya Lahadi. Rundunar Sojin Sama ta Najeriya, yayin…

Ci Gaba Da Karatu “Kimanin Mutane 200 Ne Suka A Mutu A Wani Harin Jirgin Yakin Sojin Najeriya” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Tsaro

Kotu A Najeriya Ta Kame Mutane Bisa Zargin Ta’addaci
Published: April 12, 2026 at 8:32 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 12, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kotu A Najeriya Ta Kame Mutane Bisa Zargin Ta’addaci
Published: April 12, 2026 at 8:32 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kotu A Najeriya Ta Kame Mutane Bisa Zargin Ta’addaciPublished: April 12, 2026 at 8:32 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Wata kotu a babban birnin tarayyar Najeriya Abuja ta kama fiye da mutane 300 da alifin ta’addanci a ranar Jumu’a, a wani zaman kotu da aka shafe kwanaki hudu ana yi. An fara zaman sauraren karar a kotu ne ranar Talata, inda yawanci wadanda aka gurfanar suka amsa laifin da gwamnatin Najeriya ke tuhumar su…

Ci Gaba Da Karatu “Kotu A Najeriya Ta Kame Mutane Bisa Zargin Ta’addaci” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Tsaro

Gwamnatin Najeriya Ta Tura Mutane 386 Gidan Yari
Published: April 11, 2026 at 7:28 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 11, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnatin Najeriya Ta Tura Mutane 386 Gidan Yari
Published: April 11, 2026 at 7:28 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnatin Najeriya Ta Tura Mutane 386 Gidan YariPublished: April 11, 2026 at 7:28 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnatin Tarayya ta bayyana samun nasarar daure mutum 386 daga cikin mutum 508 da ake tuhuma da laifukan ta’addanci a wata gagarumar shari’ar bai daya da aka gudanar. Ministan Shari’a kuma Babban Lauyan Gwamnatin kasar , Lateef Fagbemi (SAN), ne ya tabbatar da hakan ga manema labarai ranar Juma’a. Ya bayyana cewa, Adadin Wadanda Aka…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Najeriya Ta Tura Mutane 386 Gidan Yari” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Tsaro

Mayakan Boko Haram Da ISWAP Sun Kai Hari Cikin Dare
Published: April 10, 2026 at 9:50 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 10, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Mayakan Boko Haram Da ISWAP Sun Kai Hari Cikin Dare
Published: April 10, 2026 at 9:50 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Mayakan Boko Haram Da ISWAP Sun Kai Hari Cikin DarePublished: April 10, 2026 at 9:50 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

A Najeriya gamayyar mayakan kungiyar Boko Harama da ISWAP sun kai hari na hadin baki cikin dare kan sansanoni daban daban a jihar Barno, har suka kashe wani janar da wasu sojojin kasar, kamar yadda wasu majiyoyin soji suka fada ranar Ahamis. Helkwatar mayakan kasar, sunce mayakan sun kai hari kan wata cibiyar sojoji da…

Ci Gaba Da Karatu “Mayakan Boko Haram Da ISWAP Sun Kai Hari Cikin Dare” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Tsaro

Gwamnatin Tinubu Zata Samar Da Wutan Solar A Jami’ar ADUST Wudil
Published: April 9, 2026 at 1:09 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 9, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnatin Tinubu Zata Samar Da Wutan Solar A Jami’ar ADUST Wudil
Published: April 9, 2026 at 1:09 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnatin Tinubu Zata Samar Da Wutan Solar A Jami’ar ADUST WudilPublished: April 9, 2026 at 1:09 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu ta sanar da shirin fara aikin gina babban rumbun samar da wutar lantarki ta hanyar hasken rana (solar minigrid) mai ƙarfin Megawatt biyu (2MW) a Jami’ar Kimiyya da Fasaha ta Aliko Dangote (ADUST) da ke Wudil, a Jihar Kano. ​Wannan aiki yana ɗaya daga cikin shirye-shiryen inganta wutar lantarki a…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Tinubu Zata Samar Da Wutan Solar A Jami’ar ADUST Wudil” »

Afrika, Kimiya, Labarai, Najeriya

Gwamna Inuwa Yahaya ya Rusa Majalisar Zantaswa ta Jihar Gombe
Published: April 8, 2026 at 5:35 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: April 9, 2026

Posted on April 8, 2026April 9, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamna Inuwa Yahaya ya Rusa Majalisar Zantaswa ta Jihar Gombe
Published: April 8, 2026 at 5:35 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: April 9, 2026
Gwamna Inuwa Yahaya ya Rusa Majalisar Zantaswa ta Jihar GombePublished: April 8, 2026 at 5:35 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: April 9, 2026

A zaman Majalisar Zantaswar jihar Gombe Karo na 53 Gwamna Inuwa Yahaya ya rusa Majalisar Zartarwa ta Jihar a yau laraba 08 Afrilun 2026 “Mun rusa majalisar zartarwa ta jiha ne don baiwa kwamishinonin mu dake da sha’awar takara a zaben 2027 dake tafe dama su cinma muradun su na siyasa. Bayan kwamishinoni Kazalika na…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamna Inuwa Yahaya ya Rusa Majalisar Zantaswa ta Jihar Gombe” »

Labarai, Najeriya, Siyasa

Jami’an Tsaro A Jihar Borno Sun Kama ‘Yan Bindiga
Published: April 7, 2026 at 9:14 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 7, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Jami’an Tsaro A Jihar Borno Sun Kama ‘Yan Bindiga
Published: April 7, 2026 at 9:14 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Jami’an Tsaro A Jihar Borno Sun Kama ‘Yan BindigaPublished: April 7, 2026 at 9:14 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Jami’an tsaro a jihar Borno a Najeriya sun kama wasu mutane 5 da ake zargi da harba bindiga, da harsashin ta ya samu wata yarinya me shekaru 14, yayi sanadiyar rayuwar ta, a lokacin taron wani biki. Rahotanni sun bayyana cewa ‘yan bijilante ne ake zargin sun harba bindigar da ya samu yarinya a gidan…

Ci Gaba Da Karatu “Jami’an Tsaro A Jihar Borno Sun Kama ‘Yan Bindiga” »

Labarai, Najeriya, Tsaro

Posts pagination

Previous 1 … 21 22 23 … 52 Next

Sabbin Labarai

  • NDLEA Ta Kama Dan Kasuwa Da Ke Yunkurin Safarar Hodar Iblis
  • Sojojin Najeriya Sun Hallaka ‘Yan Ta’adda Da Dama
  • An Sace Wani Shugaban Karamar Hukuma A Jihar Zamfara
  • Aikin Tsaftar Muhalli Na Wata-Wata Ya Samu Gagarumar Nasara A Gombe
  • Tinubu Ya Sake Fasalin Rundunar Sojin Ƙasa Domin Inganta Tsaro

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Kasashen Da Dama Na Neman Hanyar Cigaba Da Dakon Makamashi Afrika
  • Gwamnatin Afirka Ta Kudu Na Kokarin Kafa Wasu Dokoki A Kasar Labarai
  • Babban Hafsan Tsaron Najeriya Ya Gargadi Jama’ar Arewa Maso Gabas Afrika
  • Hukumar ‘Yan Sanda Ta Dawo Da Dokar Zirga Zirgar Babura A Jihar Gombe Afrika
  • Sojoji Sun Yi Juyin Mulki A Guinea Bissau Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Ana Cigaba Da Kai Kayan Agaji Kasar Morocco Sakamakon Tsananin Hunturu Afrika
  • Rundunar Sojin Amurka Sunfara Ficewa Daga Kasar Sham Amurka
  • An Kaddamar Da Rijistar Zamani Ta Zamowa Mamba A Jam’iyar APC Siyasa
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.