Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Labarai

Ga Fili Ga Doki
Published: November 24, 2025 at 2:39 AM | By: Yusuf Aliyu Harande | Updated: November 24, 2025

Posted on November 24, 2025November 24, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Ga Fili Ga Doki
Published: November 24, 2025 at 2:39 AM | By: Yusuf Aliyu Harande | Updated: November 24, 2025
Ga Fili Ga DokiPublished: November 24, 2025 at 2:39 AM | By: Yusuf Aliyu Harande | Updated: November 24, 2025

GA FILI GA DOKI- Shiri ne na musamman daga nan GTA Hausa gidan rediyon Amurka Ke Magana, da zai rika kawo muhawara tsakanin sassa biyu masu hamayya da juna kan lamuran siyasa, sarauta, lamuran gwamnati da sauran harkoki masu muhimmanci na rayuwar al’umma. Manufar shirin itace tantance gaskiya ta hanyar la’akari da wanda ya fi…

Ci Gaba Da Karatu “Ga Fili Ga Doki” »

Najeriya

‘Yan Kungiyar Boko Haram Sun Yi Awon Gaba Da Mata 13 A Borno
Published: November 23, 2025 at 4:37 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on November 23, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on ‘Yan Kungiyar Boko Haram Sun Yi Awon Gaba Da Mata 13 A Borno
Published: November 23, 2025 at 4:37 PM | By: Yusuf Aliyu Harande
‘Yan Kungiyar Boko Haram Sun Yi Awon Gaba Da Mata 13 A BornoPublished: November 23, 2025 at 4:37 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Wasu ‘yan bindiga dauke da makamai sunyi awon gaba da wasu mata 12 a karamar hukumar Askira Uba dake jihar Borno. ‘Yan bindiga da ake kyautata zaton ‘yan kungiyar Boko Haram ne suka sace kimanin mata 12 a Kauyen Huyum dake karamar hukumar Askira Uba a jihar Borno. Sace mutanen dai ya faru ne a…

Ci Gaba Da Karatu “‘Yan Kungiyar Boko Haram Sun Yi Awon Gaba Da Mata 13 A Borno” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Shirin: Lafiya Jari Ce 11.21.25
Published: November 23, 2025 at 12:39 AM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on November 23, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Shirin: Lafiya Jari Ce 11.21.25
Published: November 23, 2025 at 12:39 AM | By: Yusuf Aliyu Harande
Shirin: Lafiya Jari Ce 11.21.25Published: November 23, 2025 at 12:39 AM | By: Yusuf Aliyu Harande

Shirin da ke zuwa muku a kowa ce ranar Juma’a cikin shirin mu na dare. A wannan makon shirin ya nazarci cutar Marburg Virus ne, wadda ke da hatsari da saurin yaduwa a cikin al’umma. Mun samu bakoncin Dr. Isa Adamu Mavo. Wanda yayi muna karin haske akan cutar da kuma hanyoyin kare kai daga…

Ci Gaba Da Karatu “Shirin: Lafiya Jari Ce 11.21.25” »

Kiwon Lafiya

Kasar Belarus Zata Taffawa Jamhuriyar Nijar
Published: November 22, 2025 at 10:31 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on November 22, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Kasar Belarus Zata Taffawa Jamhuriyar Nijar
Published: November 22, 2025 at 10:31 PM | By: Yusuf Aliyu Harande
Kasar Belarus Zata Taffawa Jamhuriyar NijarPublished: November 22, 2025 at 10:31 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Kasar Belarus ta kudiri aniyar tallafa wa jamhuriyar Nijar a fannoni da suka hada da noma da ilimi. A yayin ziyarar wata tawwagar jami’an gwamnatin Belarus a birnin Yamai ne a ka bayyana haka. A karkashin yarjejeniyar da jami’an gwamnatocin kasashen biyu suka cimma bayan ganawa da Firaminista Ali Lamine Zeine, na kasar Belarus ta…

Ci Gaba Da Karatu “Kasar Belarus Zata Taffawa Jamhuriyar Nijar” »

Afrika

Tsananta Hukunci Ga Masu Fyade Kan Takaita Cin Zarafin Yara
Published: November 22, 2025 at 4:52 AM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on November 22, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Tsananta Hukunci Ga Masu Fyade Kan Takaita Cin Zarafin Yara
Published: November 22, 2025 at 4:52 AM | By: Yusuf Aliyu Harande
Tsananta Hukunci Ga Masu Fyade Kan Takaita Cin Zarafin YaraPublished: November 22, 2025 at 4:52 AM | By: Yusuf Aliyu Harande

Zai yi wuya a wuni mutum bai ji an ba da labarin wani tsoho kai ko matashi mai tashe ya yi wa wata ‘yar yarinya da wata ma ba a gama goyon ta ba fyade, ko kuma yara maza ma ba su tsira daga labarin yin luwadi da su ba daga mutanen da ke kusa…

Ci Gaba Da Karatu “Tsananta Hukunci Ga Masu Fyade Kan Takaita Cin Zarafin Yara” »

Labarai

Kyautata Dangantaka Tsakanin Jami’an Tsaro Da Al’umma Ce Mafita
Published: November 22, 2025 at 3:30 AM | By: Yusuf Aliyu Harande | Updated: November 23, 2025

Posted on November 22, 2025November 23, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Kyautata Dangantaka Tsakanin Jami’an Tsaro Da Al’umma Ce Mafita
Published: November 22, 2025 at 3:30 AM | By: Yusuf Aliyu Harande | Updated: November 23, 2025
Kyautata Dangantaka Tsakanin Jami’an Tsaro Da Al’umma Ce MafitaPublished: November 22, 2025 at 3:30 AM | By: Yusuf Aliyu Harande | Updated: November 23, 2025

Masana harkokin tsaro a Najeriya sun bayyana cewa kyakkyawar alaka da fahinta tsakanin jami’an tsaro da al’umma, suna da gagarumin tasiri wajen magance matsalolin tsaro da samun zaman lafiya mai dorewa. A wata tattaunawa ta musamman da sashen hulda tsakanin farar hula da jami’an soji da shelkwatar rundunar ta shirya da manema labarai a Jos,…

Ci Gaba Da Karatu “Kyautata Dangantaka Tsakanin Jami’an Tsaro Da Al’umma Ce Mafita” »

Najeriya

An Damke Matasa Masu Gurza Kudaden Ketare Na Jabu
Published: November 21, 2025 at 11:27 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on November 21, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on An Damke Matasa Masu Gurza Kudaden Ketare Na Jabu
Published: November 21, 2025 at 11:27 PM | By: Yusuf Aliyu Harande
An Damke Matasa Masu Gurza Kudaden Ketare Na JabuPublished: November 21, 2025 at 11:27 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Jami’an tsaro a Jamhuriyar Nijar sun dakile wani yunkurin baza kudaden Jabu a harakokin hada hadar kudaden kasar. Dubban takardun Euro da a ka kyasta cewa darajarsu ta haura milion 600 na CFA ne a ka cafke a hannun wasu matasa a birnin Yamai, lamarin da ya sa al’umma ta jinjinawa jami’an tsaro tare da…

Ci Gaba Da Karatu “An Damke Matasa Masu Gurza Kudaden Ketare Na Jabu” »

Afrika

‘Yan-Bindiga Sun Yi Awon Gaba Da Daliban St. Mary!
Published: November 21, 2025 at 4:08 PM | By: Yusuf Aliyu Harande | Updated: November 21, 2025

Posted on November 21, 2025November 21, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on ‘Yan-Bindiga Sun Yi Awon Gaba Da Daliban St. Mary!
Published: November 21, 2025 at 4:08 PM | By: Yusuf Aliyu Harande | Updated: November 21, 2025
‘Yan-Bindiga Sun Yi Awon Gaba Da Daliban St. Mary!Published: November 21, 2025 at 4:08 PM | By: Yusuf Aliyu Harande | Updated: November 21, 2025

Wasu ‘yan bindiga sun auka Makarantar Sakandire ta St. Mary dake Garin Fafiri a Karamar Hukumar Agwara ta Jihar Nejan Nigeria inda sukayi awon gaba da Falibai da Malamai. Bayanai daga yankin na nuna cewa Maharan sun shiga Makarantar ne da Misalin Karfe biyu na daren Alhamis wayewar garin jumma’a inda suka harbi maigadin makarantar…

Ci Gaba Da Karatu “‘Yan-Bindiga Sun Yi Awon Gaba Da Daliban St. Mary!” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Shugaban Guinea-Bissau Umaro Na Fuskantar Matsin Lamba
Published: November 21, 2025 at 5:05 AM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on November 21, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Shugaban Guinea-Bissau Umaro Na Fuskantar Matsin Lamba
Published: November 21, 2025 at 5:05 AM | By: Yusuf Aliyu Harande
Shugaban Guinea-Bissau Umaro Na Fuskantar Matsin LambaPublished: November 21, 2025 at 5:05 AM | By: Yusuf Aliyu Harande

Shugaba Umaro Sissoco Embalo na kasar Guinea-Bissau, yana fuskantar kalubale sosai a zaben shugaban kasar da ake shirin yi a kasar jibi Lahadi, yayin da aka ce kasar tana kara zamowa zangon masu safarar hodar iblis ta Cocaine daga kasashen kudancin amurka. Babban mai adawa da shi, shine Fernando Dias na jam’iyyar PRS, wanda mutane…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaban Guinea-Bissau Umaro Na Fuskantar Matsin Lamba” »

Afrika

Nnamdi Kanu Zai Daukaka Kara Har Zuwa Kotun Koli
Published: November 21, 2025 at 4:50 AM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on November 21, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Nnamdi Kanu Zai Daukaka Kara Har Zuwa Kotun Koli
Published: November 21, 2025 at 4:50 AM | By: Yusuf Aliyu Harande
Nnamdi Kanu Zai Daukaka Kara Har Zuwa Kotun KoliPublished: November 21, 2025 at 4:50 AM | By: Yusuf Aliyu Harande

Mukarraban shugaban ‘yan awaren Biyafara Nnamdi Kanu sun yi alwashin daukaka kara biyo bayan yanke ma sa hukuncin daurin rai da rai a babbar kotun tarayya ta yi. Daya daga lauyoyi na kan gaba wajen kare Kanu, Aloy Ejimakor ya bayyana wannan muradi da zayyana cewa har kotun koli za su iya zuwa don bin…

Ci Gaba Da Karatu “Nnamdi Kanu Zai Daukaka Kara Har Zuwa Kotun Koli” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Posts pagination

Previous 1 … 14 15 16 … 18 Next

Sabbin Labarai

  • Akalla Mutane 8 Sun Mutu Biyo Bayan Bindiga Da Wata Tanka Tayi
  • An Gudanar Da Zanga-Zanga A Guinea-Bissau
  • Messi Da Cristiano Suna Da Tasiri A Gasar Cin Kofin Duniya 2026
  • Ana Cigaba Da Jimamin Rasuwar Mataimakin Gwamnan Bayelsa
  • Bahagon Mancha Ya Buge Bahagon Maitakwasara Da Wasun Su!

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Mulkin Kama Karya Yazo Karshe a Kasar Bulgaria Siyasa
  • Shirin Dare 26.11.2025 Rediyo
  • Shirin Safe 0500 UTC Yau Asabar 11.22.2025 Rediyo
  • Hamas Ta Mika Ma Isra’ila Gawar Daya Daga Cikin Mutane Biyu Sauran Duniya
  • Malami: Gwamnatin APC Ta Gaza – “Yan-Kasa Kuwa Na Da Katin Zabe” Labarai
  • ‘Yan Kungiyar Boko Haram Sun Yi Awon Gaba Da Mata 13 A Borno Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Shirin Manuniya Yau Juma’a 12.12.2026 Shirye-Shirye
  • Okoye Na Shirin Maye Gurbin Nwabali, AFCON 2025: Wasanni
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.