Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Labarai

Kasar Spain Ta Rufe Sararin Saman Kasar
Published: March 30, 2026 at 6:25 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 30, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kasar Spain Ta Rufe Sararin Saman Kasar
Published: March 30, 2026 at 6:25 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kasar Spain Ta Rufe Sararin Saman KasarPublished: March 30, 2026 at 6:25 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kasar Spain ta rufe sararin jirgin saman ta ga jiragen Amurka masu kaiwa Iran hari, wannan wani mataki ne bayan hana amfani da sansanin sojin ta don yakin, a cewar sakatariyar tsaro ta kasar Margarita Robles a yau Litinin. Ta shaidawa Manema labarai a birnin Madrid cewa Spain bazata bari Ayi amfani da sansanin sojin…

Ci Gaba Da Karatu “Kasar Spain Ta Rufe Sararin Saman Kasar” »

Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Zamu Tarwatsa Cibiyoyin Makamashi Da Cibiyoyin Mai Din Iran
Published: March 30, 2026 at 6:20 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: March 30, 2026

Posted on March 30, 2026March 30, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Zamu Tarwatsa Cibiyoyin Makamashi Da Cibiyoyin Mai Din Iran
Published: March 30, 2026 at 6:20 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: March 30, 2026
Zamu Tarwatsa Cibiyoyin Makamashi Da Cibiyoyin Mai Din IranPublished: March 30, 2026 at 6:20 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: March 30, 2026

Shugaban Amurka Donald Trump, yayi gargadi a yau Litinin cewa za’a tarwatsa cibiyoyin makamashi da rijiyoyin mai na kasar Iran idan bata bude mashigin ruwa na Hormuz ba. Wannan ya biyo bayan da Iran ta kira tsarin yarjejeniyar wanzar da zaman lafiya da Amurka ta kafa a matsayin abu ba mai yiwuwa ba, kuma ta…

Ci Gaba Da Karatu “Zamu Tarwatsa Cibiyoyin Makamashi Da Cibiyoyin Mai Din Iran” »

Amurka, Labarai, Sauran Duniya

Zulum Ya Rushe Majalisar Zartarwa Ta Jihar Borno
Published: March 30, 2026 at 4:24 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: March 30, 2026

Posted on March 30, 2026March 30, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Zulum Ya Rushe Majalisar Zartarwa Ta Jihar Borno
Published: March 30, 2026 at 4:24 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: March 30, 2026
Zulum Ya Rushe Majalisar Zartarwa Ta Jihar BornoPublished: March 30, 2026 at 4:24 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: March 30, 2026

Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya amince da rushe Majalisar Zartarwa ta Jihar nan take. A cikin wata sanarwa da Sakataren Gwamnatin jihar, Bukar Tijani, ya sanya wa hannu, an ce an dauki matakin ne domin samar da damar daidaito ga duk wani memba na majalisar da ke son tsayawa takara a zabuka…

Ci Gaba Da Karatu “Zulum Ya Rushe Majalisar Zartarwa Ta Jihar Borno” »

Afrika, Labarai, Najeriya

Ministan Harkokin Wajen Najeriya Yayi Murabus
Published: March 30, 2026 at 3:49 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 30, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Ministan Harkokin Wajen Najeriya Yayi Murabus
Published: March 30, 2026 at 3:49 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Ministan Harkokin Wajen Najeriya Yayi MurabusPublished: March 30, 2026 at 3:49 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ministan harkokin wajen Najeriya, Ambasada Yusuf Tuggar, ya yi murabus daga mukaminsa domin neman tsayawa takarar gwamna. An bayyana hakan ne a ranar Litinin cikin wata takaitacciyar sanarwa da mai magana da yawun ma’aikatar harkokin waje, Kimiebi Ebienfa, ya fitar. Ya ce, “An tabbatar da murabus din mai girma Ministan Harkokin Waje.” Rahotanni sun nuna…

Ci Gaba Da Karatu “Ministan Harkokin Wajen Najeriya Yayi Murabus” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Siyasa

Hukumar Hasashen Kasuwanci Na Zargin Saida Bayanan Sirri
Published: March 30, 2026 at 3:44 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 30, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Hukumar Hasashen Kasuwanci Na Zargin Saida Bayanan Sirri
Published: March 30, 2026 at 3:44 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Hukumar Hasashen Kasuwanci Na Zargin Saida Bayanan SirriPublished: March 30, 2026 at 3:44 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Wasu cinikayyar kasuwa da aka yi a kan lokaci mai dacewa kafin manyan sauye-sauyen manufofin Shugaban Amurka, Donald Trump, a wa’adinsa na biyu, na iya haifar da riba ta miliyoyin daloli ga wasu ‘yan kasuwa da ba a san su ba. Wannan ya sa wasu masana harkokin shari’a ke cewa ya kamata a binciki lamarin…

Ci Gaba Da Karatu “Hukumar Hasashen Kasuwanci Na Zargin Saida Bayanan Sirri” »

Amurka, Labarai, Sana'o'i

Jagoran Kwankwasiya A Najeriya Ya Koma Jam’iyar ADC
Published: March 30, 2026 at 3:20 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: March 30, 2026

Posted on March 30, 2026March 30, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Jagoran Kwankwasiya A Najeriya Ya Koma Jam’iyar ADC
Published: March 30, 2026 at 3:20 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: March 30, 2026
Jagoran Kwankwasiya A Najeriya Ya Koma Jam’iyar ADCPublished: March 30, 2026 at 3:20 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: March 30, 2026

Jagoran na Kwankwasiyya, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya bayyana komawarsa jamʼiyyar ADC yayin wani taro da ake yi a gidansa da ke  Miller Road a jihar Kano. Tsohon gwamnan na Kano kuma ya buƙaci magoya bayansa su yi rajistar jamʼiyyar, tare da samun katin zaɓe na ƙasa domin Fafatawa a Zaben 2027.

Labarai, Najeriya, Siyasa

Wani Jirgin Sama Ya Karya Dokar Hana Zirga Zirga
Published: March 30, 2026 at 9:38 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 30, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Wani Jirgin Sama Ya Karya Dokar Hana Zirga Zirga
Published: March 30, 2026 at 9:38 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Wani Jirgin Sama Ya Karya Dokar Hana Zirga ZirgaPublished: March 30, 2026 at 9:38 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Wani jirgin sama na farar hula ya karya dokar hana zirga-zirgar jirage a wani yanki a ranar Lahadi kusa da gidan Shugaban Amurka, Donald Trump, na Mar-a-Lago da ke karamar hukumar Palm Beach, a jihar Florida, kafin daga bisani aka “rakashi cikin aminci daga yankin,” a cewar North American Aerospace Defense Command. A cikin wata…

Ci Gaba Da Karatu “Wani Jirgin Sama Ya Karya Dokar Hana Zirga Zirga” »

Amurka, Labarai, Sauran Duniya

Fafaroma Leo Yayi Allah Wadai Bisa Karuwar Yake Yaken Gabas Ta Tsakiya
Published: March 30, 2026 at 9:31 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 30, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Fafaroma Leo Yayi Allah Wadai Bisa Karuwar Yake Yaken Gabas Ta Tsakiya
Published: March 30, 2026 at 9:31 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Fafaroma Leo Yayi Allah Wadai Bisa Karuwar Yake Yaken Gabas Ta TsakiyaPublished: March 30, 2026 at 9:31 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Fafaroma Pope Leo ya bayyana a ranar Lahadi cewa Allah ba ya karɓar addu’o’in shugabannin da ke fara yaƙe-yaƙe kuma “hannuwansu cike suke da jini,” a wata magana mai ƙarfi da ya yi yayin da yaƙin Iran ya shiga wata na biyu. A dai-dai lokacin da yake jawabi ga dubban mutane a dandalin St. Peter’s…

Ci Gaba Da Karatu “Fafaroma Leo Yayi Allah Wadai Bisa Karuwar Yake Yaken Gabas Ta Tsakiya” »

Amurka, Labarai, Sauran Duniya

Pakistan Zata Karbi Tattaunawar Rikicin Gabas Ta Tsakiya
Published: March 30, 2026 at 9:26 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 30, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Pakistan Zata Karbi Tattaunawar Rikicin Gabas Ta Tsakiya
Published: March 30, 2026 at 9:26 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Pakistan Zata Karbi Tattaunawar Rikicin Gabas Ta TsakiyaPublished: March 30, 2026 at 9:26 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ƙasar Pakistan ta bayyana a ranar Lahadi cewa tana shirin karɓar bakuncin “tattaunawa masu ma’ana” domin kawo ƙarshen rikicin da ya shafi Iran nan da kwanaki masu zuwa, duk da cewa a baya Tehran ta zargi Amurka da shirya kai farmakin ƙasa yayin da take neman tattaunawa. Da yake magana bayan ganawar ministocin harkokin wajen…

Ci Gaba Da Karatu “Pakistan Zata Karbi Tattaunawar Rikicin Gabas Ta Tsakiya” »

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Siyasa, Tsaro

Netanyahu Ya Umarci Rundunar Sojoji Takara Fadada Ayyukanta A Lebanon
Published: March 30, 2026 at 9:20 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 30, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Netanyahu Ya Umarci Rundunar Sojoji Takara Fadada Ayyukanta A Lebanon
Published: March 30, 2026 at 9:20 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Netanyahu Ya Umarci Rundunar Sojoji Takara Fadada Ayyukanta A LebanonPublished: March 30, 2026 at 9:20 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Firaministan Isra’ila, Benjamin Netanyahu, ya bayyana a ranar Lahadi cewar, ya umarci rundunar sojoji da ta ƙara faɗaɗa ayyukanta a kudancin Lebanon, yana mai danganta hakan da ci gaba da harba rokokin da ƙungiyar Hezbollah ke yi. Isra’ila ta ce a makon da ya gabata tana ƙara faɗaɗa wani “yakin kariya” har zuwa kogin Litani….

Ci Gaba Da Karatu “Netanyahu Ya Umarci Rundunar Sojoji Takara Fadada Ayyukanta A Lebanon” »

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Posts pagination

Previous 1 … 15 16 17 … 132 Next

Sabbin Labarai

  • Gwamnatin Najeriya Ta Jadda Da Aniyar Rage Radadin Talauci
  • Kungiyoyin Fararen Hula A Gombe Sun Bukaci A Bawa Mata Jagoranci
  • NAHCON Ta Kaddamar da Tawagar Malamai
  • Ga Fili Ga Doki Dambarwar APC Da ADC
  • Barayin Waya Sun Yanke Yatsun Hannu Guda Biyu Da Gefen Kunne A Bauchi

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Wasu Mayakan ‘Yan Tawaye Sunkai Hari Filin Jirgin Saman Kasar Kwango Labarai
  • Dottin Shara Ya Damu Jama’ar Havana Kasar Cuba Labarai
  • Aminu Tambuwal Ya Fice Daga PDP Ya Koma ADC Afrika
  • Gwamna Kefas Na Jihar Taraba Ya Karbi Shaidar Jam’iyar APC Siyasa
  • Mutane 13 Sun Mutu Inda Wasu 57 Suka Jikkata A Barundi Afrika
  • AFCON ChelIe, Ya Fidda Sunayen ‘Yan Wasan Super Eagles Na Karshe. Wasanni
  • Ministan Tsaron Najeriya Badaru Yayi Murabus Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • INEC Mayar Da Lokacin Zaɓen 2027 Kafin Azumi Najeriya
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.