Shugaba Tinubu Ya Turawa Majalisa Sunayen Mutane Biyun Da Zasu Shugabanci Sashin Albarkatun Mai
Shugaban Nigeria, Bola Tinubu, ya turawa majalisar dattijai sunayen mutane biyu da zasu shugabanci sashen lura da alabarkatun man fetur na kasar, don tantancewa, bayan da shugabbannin baya suka yi murabus, biyo bayan dambarwar da aka tafka tsakanin wani sashe da attajri Alhaji Aliko Dangote. Tinubu ya fidda sabbin mutanen ne bayan da Gbenga Komolafe,…

