Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Labarai

Usman Maiyama Ne Gwarzon Kamun Kifin Argungu Bana
Published: February 14, 2026 at 6:28 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 14, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Usman Maiyama Ne Gwarzon Kamun Kifin Argungu Bana
Published: February 14, 2026 at 6:28 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Usman Maiyama Ne Gwarzon Kamun Kifin Argungu BanaPublished: February 14, 2026 at 6:28 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Abubakar Usman Maiyama ya zama gwarzon bikin kamun kifi na Argungu cikin masunta 40,000 Abubakar Usman Maiyama daga jihar Kebbi ya zama gwarzon bana a bikin Argungu Fishing Festival, bayan da ya kama kifi mai nauyin kilogiram 59. Majiyoyi sun ruwaito cewa sama da masu kamun kifi 40,000 ne suka shiga kogin domin fafatawa, amma…

Ci Gaba Da Karatu “Usman Maiyama Ne Gwarzon Kamun Kifin Argungu Bana” »

Labarai, Najeriya, Wasanni

INEC: Akwai Yiwuwar Dage Zaben 2027 Saboda Azumi
Published: February 14, 2026 at 4:03 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 14, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on INEC: Akwai Yiwuwar Dage Zaben 2027 Saboda Azumi
Published: February 14, 2026 at 4:03 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
INEC: Akwai Yiwuwar Dage Zaben 2027 Saboda AzumiPublished: February 14, 2026 at 4:03 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa INEC ta ce tana ci gaba da tuntuba kan jadawalin babban zaɓen 2027, bayan da aka nuna damuwa cewa ranar zaɓen ta yi daidai da watan Ramadan. A wata sanarwa da Kwamishinan Ƙasa kuma Shugaban Kwamitin Yaɗa Labarai da Wayar da Kan Masu Zaɓe, Mohammed Haruna, ya fitar,…

Ci Gaba Da Karatu “INEC: Akwai Yiwuwar Dage Zaben 2027 Saboda Azumi” »

Labarai, Najeriya, Siyasa

Ganduje Ya Nisanta Kansa Da Batan Dadiyata
Published: February 14, 2026 at 3:58 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 14, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Ganduje Ya Nisanta Kansa Da Batan Dadiyata
Published: February 14, 2026 at 3:58 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Ganduje Ya Nisanta Kansa Da Batan DadiyataPublished: February 14, 2026 at 3:58 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Tsohon Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya yi watsi da zargin da tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, ya yi masa dangane da bacewar Abubakar Idris, wanda aka fi sani da Dadiyata. A wata sanarwa da tsohon Kwamishinan yaɗa labarai da harkokin cikin gida na Kano, Kwamared Muhammad Garba, ya sanya wa hannu, Ganduje…

Ci Gaba Da Karatu “Ganduje Ya Nisanta Kansa Da Batan Dadiyata” »

Labarai, Najeriya, Tsaro

Dan Gudun Hijira Tarique Rahman Ya Kusa Zama Shugaban Kasa
Published: February 14, 2026 at 8:49 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 14, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Dan Gudun Hijira Tarique Rahman Ya Kusa Zama Shugaban Kasa
Published: February 14, 2026 at 8:49 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Dan Gudun Hijira Tarique Rahman Ya Kusa Zama Shugaban KasaPublished: February 14, 2026 at 8:49 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Tarique Rahman, wanda ya shafe shekaru 17 yana gudun hijira da ya kakabawa kan sa, yanzu na gab da rike ragamar mulkin Bangladesh. Zaben da aka gabatar ranar Alhamis ya nuna cewa jam’iyyar Tarique Rahman ta Nationalist wato BNP ta lashe mafi yawan kujeru, a cewar kafafen yada labarai na kasar. Ita ma da kan…

Ci Gaba Da Karatu “Dan Gudun Hijira Tarique Rahman Ya Kusa Zama Shugaban Kasa” »

Labarai, Sauran Duniya, Siyasa

Rundunar Sojin Amurka Zasu Kaiwa Iran Hari
Published: February 14, 2026 at 8:41 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 14, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Rundunar Sojin Amurka Zasu Kaiwa Iran Hari
Published: February 14, 2026 at 8:41 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Rundunar Sojin Amurka Zasu Kaiwa Iran HariPublished: February 14, 2026 at 8:41 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Rundunar sojin Amurka na shirin shafe makonni suna kai hare-hare a Iran idan shugaba Trump ya bada umurnin da a kai mata farmaki, a cewar wasu jami’an Amurkan biyu da suka zanta da kamfanin dillancin labarai na Reuters, abin da zai iya zama rigima mai tsanani fiye da wadda aka gani a baya tsakanin kasashen…

Ci Gaba Da Karatu “Rundunar Sojin Amurka Zasu Kaiwa Iran Hari” »

Amurka, Labarai

An Gano Gawar Dan Yawon Bude Ido A Kasar Chadi
Published: February 14, 2026 at 8:30 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 14, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on An Gano Gawar Dan Yawon Bude Ido A Kasar Chadi
Published: February 14, 2026 at 8:30 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
An Gano Gawar Dan Yawon Bude Ido A Kasar ChadiPublished: February 14, 2026 at 8:30 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Rundunar sojin kasar Chadi ta gano gawar wani dan yawon bude ido, dan asalin kasar Faransa, wanda ya bace a kwanakin nan a arewa maso gabashin kasar, a cewar hukumomin yankin, inda suka ce farkon bincike ya nuna ya gamu da hatsari ne na fadowa daga kan dutse. Magajin garin Amdjarass, inda abun ya faru…

Ci Gaba Da Karatu “An Gano Gawar Dan Yawon Bude Ido A Kasar Chadi” »

Afrika, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Kasar Malawi Ta Kaddamar Da Rigakafin Shan Inna
Published: February 14, 2026 at 7:29 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 14, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kasar Malawi Ta Kaddamar Da Rigakafin Shan Inna
Published: February 14, 2026 at 7:29 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kasar Malawi Ta Kaddamar Da Rigakafin Shan InnaPublished: February 14, 2026 at 7:29 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

A ranar Laraban da ta gabata ne kasar Malawi ta fara yiwa yara allurar rigakafin shan Inna, inda ma’aikatan lafiya ke bi ajujuwan makaranta suna diga wa yara maganin rigakafin a bakin su, da zata kare su daga cutar shan Inna. Wannan na nuna cewa har yanzu ba’a kawar da cutar a duniya ba, wadda…

Ci Gaba Da Karatu “Kasar Malawi Ta Kaddamar Da Rigakafin Shan Inna” »

Kiwon Lafiya, Labarai, Sauran Duniya

Amurka Zata Aika Jiragen Yaki Biyu Gabas Ta Tsakiya
Published: February 13, 2026 at 9:39 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 13, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Amurka Zata Aika Jiragen Yaki Biyu Gabas Ta Tsakiya
Published: February 13, 2026 at 9:39 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Amurka Zata Aika Jiragen Yaki Biyu Gabas Ta TsakiyaPublished: February 13, 2026 at 9:39 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ranar Jumu’a ne wasu jami’an Amurka biyu suka shaidawa kamfanin dillacin labarai na Reuters cewa Amurka zata aike da jirgin ruwan dakon jiragen yakin ta dake yankin Carribean zuwa gabas ta tsakiya. Wannan zai kara Adadin jiragen zuwa biyu a yankin, daidai lokacin kuma da zaman zullumi yayi tsamari tsakanin Amurka da kasar Iran. Jirgin…

Ci Gaba Da Karatu “Amurka Zata Aika Jiragen Yaki Biyu Gabas Ta Tsakiya” »

Amurka, Labarai, Tsaro

Magajin Garin Istanbul Dake Kurkuku Ya Bukaci A Gudanar Da Zabe
Published: February 13, 2026 at 9:01 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 13, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Magajin Garin Istanbul Dake Kurkuku Ya Bukaci A Gudanar Da Zabe
Published: February 13, 2026 at 9:01 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Magajin Garin Istanbul Dake Kurkuku Ya Bukaci A Gudanar Da ZabePublished: February 13, 2026 at 9:01 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Magajin garin Istanbul na kasar Turkiyya, dake garkame a gidan kurkuku kusan shekara daya Ekrem Imamoglu ya yi kira ga shugaba Tayyib Erdogan da ya gudanar da zabe yanzu, kuma yayi hasashen cewa shugaban zai fadi idan ya kara tsayawa takara, a lokacin da yake zantawa da kamfanin dillancin labarai na Reuters. A shekarun baya-bayannan…

Ci Gaba Da Karatu “Magajin Garin Istanbul Dake Kurkuku Ya Bukaci A Gudanar Da Zabe” »

Labarai, Sauran Duniya, Siyasa

Hukumar Hakar Ma’adanai A Kasar Zambiya Ta Dakatar Da Ayyukanta
Published: February 13, 2026 at 8:44 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 13, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Hukumar Hakar Ma’adanai A Kasar Zambiya Ta Dakatar Da Ayyukanta
Published: February 13, 2026 at 8:44 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Hukumar Hakar Ma’adanai A Kasar Zambiya Ta Dakatar Da AyyukantaPublished: February 13, 2026 at 8:44 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Hukumar lura da tsarin hakar ma’adanai ta kasar Zambia ta dakatar da aiki a wajen hakar ma’adanin copper na Mufulira da ke garin Mopani saboda gazawar sa wajen kawo kiyasin dukkanin mutanen ta dake aiki a karkashin kasa. Hukumar ta ce wajen hakar ma’adanai na Mulfira bai bi dokar da ta bukaci manajojin wurin da…

Ci Gaba Da Karatu “Hukumar Hakar Ma’adanai A Kasar Zambiya Ta Dakatar Da Ayyukanta” »

Kimiya, Labarai

Posts pagination

Previous 1 … 52 53 54 … 131 Next

Sabbin Labarai

  • Al’ummar Jihar Nasarawa Suna Cecekuce Bisa Tsaida Aliyu Wadada Takarar Gwamna
  • Gwamnatin Tarayya Tayi Baje Kolin Nasarorin Tinubu
  • Peter Obi Ya Gayyaci Gwamnan Bauchi Bala Abdulkadir Kan Yazo Su Hada Kai Su Gyara Nijeriya.
  • Shugaba Tinubu Zai Kara Karbo Bashin Dala Miliyan 516
  • Akwai Bukatar APC Tayi Gyare-Gyare Kafun Zabe

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • An Gano Wasu Boma Bomai Da Aka Binne A Jihar Neja Najeriya
  • Ghana Ta Haramta Hakar Ma’adinai A Gandunan Dajin Data Kebe, Labarai
  • Maharan Bindiga Sun Kashe Mutane 12 Masu Hakar Ma’adanai A Jihar Filato Labarai
  • Shugabannin Darikar Anglican Sun Bada Sanarwar Kafa Sabuwar Majalisa Afrika
  • Iran Tace Dole A Tsagaita Wuta A Lebanon Kafun Fara Shawarwari Amurka
  • Kotu A Birnin Tarayya Abuja Ta Bada Belin Tsohon Minista Abubakar Malami Najeriya
  • Nigeria Zata Bude Asusun Dala Bilyan Biyu Don Habaka Sashin Makamashi Labarai
  • Farashin Dalar Amurka Ya Tashi Ranan Juma’a Amurka
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.