Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Maryam Dan’azumi Ta Koma Gida Bayan Zama Gwarzuwar Gasar Alƙur’ani Afrika
  • Goje Yace Bai Sauya Sheka Ba, Yana Shawara Kan Makomar Siyasar 2027 Afrika
  • Najeriya: Gombe ‘Yan Sanda Sun Kammala Bikin Ranar Matasa Da Dasa Itatuwa Domin Makoma Mai Ɗorewa Afrika
  • Inuwa Yahaya Zai Jagoranci Tattara Masu Ruwa da Tsaki Na APC A Arewa Maso Gabashin Najeriya Afrika
  • APC Ta Tsayar Da Usman Maijama’a Kallamu A Zaɓen Cike Gurbi Na Gombe, Kwami Da Funakaye Afrika

Mabiya Dariqar Tijjaniyya Sunfara Gudanar Da Addu’oi Saboda Tsare Sheikh Sani Khalifa Zariya
Published: April 1, 2026 at 7:47 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kungiyar Darikar tijjaniya a Najeriya na ci gaba da nuna bukatar ganin gwamnatin Najeriya ta sako shehin Malami Sheik Sani Khalifa zariya da hukumomin kasar ke tsare dashi tun a watan disambar bara.

A Wani Babban taro da Kungiyar ta tijjaniya ta gudanar ta Bukaci Hukumomin Najeriyar da su hanzarta Sakin shehin Malamin.

Zargin alaka ta Kudi tsakanin shehin Malamin da wasu Sojojin da ake zargi da shirya juyin mulki yasa ake da Sheik Sani Khalifa zariya To Amma Kuma har ya zuwa wannan lokaci Hukumomin Najeriyar ba su bayyana hujjoji akan zargin ba.

Malam Ibrahim Aminu na daya daga cikin jagororin da Suka shirya Wannan taro Yace ya zuwa yanzu sun gano inda ake tsare da shehin Malamin Amma yace Gwamnatin Najeriya ta kullawa Malamin Sharri.

Ayanzu Kungiyar ta tijjaniya tace zata Fara Gudanar da Addu,o,I na Musamman domin neman hakkin malamin daga Allah Faruk Yusuf Balarabe da aka GI Sani da sidi sadauki shine Shugaban Matasan Tijjaniyar na Najeriya yace yanzu haka sun fara shirya yadda zasu Fara Gudanar da wadan Nan Addu,o,i…

Malam Muhammadu Kamilu Muridi ne na Sheik Khalifa zariya yayi Karin haske akan inda Suka sa gaba game da tsarin Addu,o,in.

yanzu a ranar goma ga wannan wata na Afirulu ne ake sa ran za,a ci gaba zaman koto domin sauraren wannan shari,a a Sheik Sani Khalifa zariya da Kuma Hukumomin Najeriyar.

Wakilin GTA Hausa Amurka Ke Magana Daga jihar Neja Mustapha Nasiru Batsari Yana dauke da cikekken rahoton

https://gtahausa.com/wp-content/uploads/2026/04/TIJJANIYYA-ADDUOI-1-4-2026.mp3

 

 

Afrika, Labarai, Najeriya, Siyasa

Post navigation

Previous Post: Gwamnatin Najeriya Zata Farfado Da Cibiyar Koyon Sana’oi Ta Dangote
Next Post: Amurka Zata Fice Daga Iran Cikin Gaggawa

Karin Labarai Masu Alaka

Iran Tana Duba Yiwuwar Cimma Yarjejeniya Da Amurka Afrika
Tantance Gaskiyar Bayanai Shi Ne Ginshiƙin Aikin Jarida Mai Nagarta – Abdulaziz Afrika
Amurka Tafara Yiwa Kasar Iraq Barazana Amurka
Amurka Ta Girke Jirage Marasa Matuki Tare Da Sojoji A Najeriya Afrika
Akalla Mutane 8 Sun Mutu Biyo Bayan Bindiga Da Wata Tanka Tayi Afrika
Rikicin Gabas Ta Tsakiya Ya Haifar Da Tsadar Man Fetur A Najeriya Afrika

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Magoya Bayan Liverpool Sun Bukaci Iraola Ya Ɗauki Mataki Mai Tsauri Kan Szoboszlai
  • Tottenham Tana Da Damar Ɗaukar Ɗan Wasan Gefe Na Chelsea, Mykhailo Mudryk.
  • Maryam Dan’azumi Ta Koma Gida Bayan Zama Gwarzuwar Gasar Alƙur’ani
  • Goje Yace Bai Sauya Sheka Ba, Yana Shawara Kan Makomar Siyasar 2027
  • Nigeria Ta Samu Tikitin Gasar Wasan Beach Volleyball A Olympics Los Angeles 2028

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Shugaba Tinubu Ya Yayi Magana Game Da Kafa ‘Yan Sandan Jihohi Najeriya
  • Tsohon Gwamnan Kano, Malam Ibrahim Shekarau Ya Koma Jam’iyyar APC Afrika
  • ‘Yan Bindiga Sun Kashe Mutane A Hare Hare Daban Daban A Najeriya Najeriya
  • Yaki Tsakanin Rasha Da Ukraine Yayi Ajalin ‘Yan Ghana 50 Afrika
  • Jami’an Shige Da Ficen Amurka Sun Harbe Wani Har Lahira Amurka
  • Ganduje: Mun Janye Shirin Kafa Hisbah Mai Zaman Kanta A Kano Najeriya
  • Tinubu Ya Jaddada Aniyar Rage Tsadar Rayuwa Da Samar da Ayyukan Yi Afrika
  • Rasha Ta Gargadi Amurka Da Isra’ila Kan Harin Iran Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.