Ana Jimamin Mutuwar Giwa Mai Shekaru Kusan 60 A Kasar Kenya
Al’ummar kasar Kenya suna jimamin mutuwar wani namijin giwa da yayi suna a kasar, mai haure babba, wanda kuma jimawar da yayi a raye ta zamo abar misali da kokarin da kasar ke yi na kare giwaye daga mafarautan dake kashe su don cire musu haure. Wannan giwa mai suna Craig, wanda ya mutu ranar…
Ci Gaba Da Karatu “Ana Jimamin Mutuwar Giwa Mai Shekaru Kusan 60 A Kasar Kenya” »

