Shugaba Trump Ya Jinjinawa Tinubu Kan Yaƙi Da Ta’addanci A Najeriya
Shugaban Ƙasar Amurka, Donald Trump, ya yabawa Shugaba Bola Ahmed Tinubu bisa abin da ya bayyana a matsayin jajircewarsa wajen jagorantar Najeriya da kuma ƙoƙarin magance matsalolin tsaro, musamman hare-haren da ke shafar wasu al’ummomin Kiristoci. A cikin wata wasiƙa mai ɗauke da kwanan watan 6 ga Yulin 2026 da ya aike wa Shugaba Tinubu,…
Ci Gaba Da Karatu “Shugaba Trump Ya Jinjinawa Tinubu Kan Yaƙi Da Ta’addanci A Najeriya” »

