Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Maryam Dan’azumi Ta Koma Gida Bayan Zama Gwarzuwar Gasar Alƙur’ani Afrika
  • Goje Yace Bai Sauya Sheka Ba, Yana Shawara Kan Makomar Siyasar 2027 Afrika
  • Najeriya: Gombe ‘Yan Sanda Sun Kammala Bikin Ranar Matasa Da Dasa Itatuwa Domin Makoma Mai Ɗorewa Afrika
  • Inuwa Yahaya Zai Jagoranci Tattara Masu Ruwa da Tsaki Na APC A Arewa Maso Gabashin Najeriya Afrika
  • APC Ta Tsayar Da Usman Maijama’a Kallamu A Zaɓen Cike Gurbi Na Gombe, Kwami Da Funakaye Afrika

Shugaba Trump Yayi Barazanar Tura Sojoji Ga Masu Zanga Zanga
Published: January 15, 2026 at 9:35 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ranar Alhamis shugaban Amurka Donald Trump yayi barazanar tura sojoji jahar Minnesota, karkashin wata dokar kasa data bashi ikon yin haka, bayan da aka kwashe kwanaki ana zazzafar zanga zanga kan tura karin jami’an shige da fice na kasar ko Immgiration kan titunan birnin Minneaplis.

Arangama ta tsananta tsakanin mazauna birnin da jami’an gwamnatin Amurka, bayan da wani jami’in hukumar Custom ya harpe tare kashe wata ba Amurkiya mai suna Renee Good a ckin motarta kwanaki takwas da suka wuce a birnin na Minneapolis, yanzu zanga zangar tana ba zuwa wasu birane.

Barazanar da shugaba Trump yayi a baya bayan nan, tana zuwa ne sa’o’i kacal, bayan da wani jami’in shige da fice ya harbi wani dan kasar Venezueala, wanda gwamnati tace ya gudu bayanda jami’ai suka yi kokarin tsaida motarsa a birnin ma Minneapolis.

Trump, wanda dan jam’iyyar Republican ne ya dauki makonni yana sukar lamirin shugabannin jam’iyyar Democrat a jahar Minnesota, ya kira al’umar Somali a jahar a zaman “shara ko dotti, wadanda a cewarsa “tilas a kore su daga cikin kasan nan.”

Ahalin da da ake ciki kuma, kuri’ar neman jin ra’ayin jama’a ta nuna ‘yan jam’iyyar Republican sun kasu gida biyu, kan yadda suke kallon matakan yaki da bakin haure da gwamnatin shugaba Trump ta sa agaba.

Amurka

Post navigation

Previous Post: ‘Yan Sandan Habasha Sun Kama Dubban Albarusai
Next Post: Gwamnatin Trump Ta Karawa Iran Wasu Takunkumai

Karin Labarai Masu Alaka

Isra’ila Zata Kai Hari Cibiyar Makamashin Iran Afrika
Amurkawa Suna Turuwa Zuwa Kasar Faransa Duk Da Rashin Jituwa A Tsakanin Kasashen Amurka
Amurka Ta Kama Tsohon Ministan Kudin Kasar Ghana Afrika
Amurka Zatayi Amfani Da Sansanonin Birtaniya Amurka
Amurka Da Iran Sun Cimma Yarjejeniya Tsagaita Wuta Na Makonni Afrika
Shugaba Trump Yace Bazai Bari Iran Ta Mallaki Nukiliya Ba Amurka

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Magoya Bayan Liverpool Sun Bukaci Iraola Ya Ɗauki Mataki Mai Tsauri Kan Szoboszlai
  • Tottenham Tana Da Damar Ɗaukar Ɗan Wasan Gefe Na Chelsea, Mykhailo Mudryk.
  • Maryam Dan’azumi Ta Koma Gida Bayan Zama Gwarzuwar Gasar Alƙur’ani
  • Goje Yace Bai Sauya Sheka Ba, Yana Shawara Kan Makomar Siyasar 2027
  • Nigeria Ta Samu Tikitin Gasar Wasan Beach Volleyball A Olympics Los Angeles 2028

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Za’ayi Auren Zawarawa Dubu Uku A Kano Afrika
  • Iran Zata Kai Hari Tashar Makamashin Ruwa A Gulf Afrika
  • Sakataren Tsaron Amurka Ya Kori Shugaban Sojin Kasar Amurka
  • Kasar Morocco Ta Kwashe ‘Yan Kasar Daga Sassan Ambaliyar Ruwa Afrika
  • Rivers: ‘Yan Majalisa 16 Sun Canza Sheka Zuwa APC Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Farashin Gangar Mai Yayi Gagarumar Fadi A Kasashen Duniya Labarai
  • An Kaddamar Da Jigilar Maniyyata Aikin Hajji A Abuja Afrika
  • Mataimakin Shugaban kasar Najeriya Ya Kaddamar Da Taron Zuba Jari A Jihar Jigawa Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.