Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Wasanni

Umar Ya Lashe Kyautar Gwarzon ‘Dan-Wasa Na 2025
Published: November 18, 2025 at 4:51 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on November 18, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Umar Ya Lashe Kyautar Gwarzon ‘Dan-Wasa Na 2025
Published: November 18, 2025 at 4:51 PM | By: Yusuf Aliyu Harande
Umar Ya Lashe Kyautar Gwarzon ‘Dan-Wasa Na 2025Published: November 18, 2025 at 4:51 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Dan wasan kwallon kafa na Barau FC dake Kano a tarayyar Najeriya Muhammad Umar ya lashe Gwarzon dan wasa na wasa (Man of the Match) a fafatawar da ƙungiyar tayi da Enugu Rangers cikin gasar Firimiyar Najeriya 2025 mako na 12 a jiya Litinin. Barau FC ta doke Enugu Rangers ne da ci 2-0 a…

Ci Gaba Da Karatu “Umar Ya Lashe Kyautar Gwarzon ‘Dan-Wasa Na 2025” »

Wasanni

Bana Ba Harka Ga ‘Yan-Wasan Kwallon Kafar Najeriya
Published: November 17, 2025 at 3:11 AM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on November 17, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Bana Ba Harka Ga ‘Yan-Wasan Kwallon Kafar Najeriya
Published: November 17, 2025 at 3:11 AM | By: Yusuf Aliyu Harande
Bana Ba Harka Ga ‘Yan-Wasan Kwallon Kafar NajeriyaPublished: November 17, 2025 at 3:11 AM | By: Yusuf Aliyu Harande

Ƙungiyar kwallon kafa ta Jamhuriyar Congo ta haramta wa Super Eagles ta Najeriya zuwa gasar cin kofin kwallon kafa ta duniya (World Cup) 2026. Jamhuriyar Congo ta samu nasara ne a wasan karshe da suka yi na neman cike gurbin zuwa gasar a bangaren afirka, inda ta doke Najeriya da ci 4 da 3 a…

Ci Gaba Da Karatu “Bana Ba Harka Ga ‘Yan-Wasan Kwallon Kafar Najeriya” »

Wasanni

‘Yan Wasan Kwallon Kafar Najeriya A Shirye Suke
Published: November 16, 2025 at 12:14 AM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on November 16, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on ‘Yan Wasan Kwallon Kafar Najeriya A Shirye Suke
Published: November 16, 2025 at 12:14 AM | By: Yusuf Aliyu Harande
‘Yan Wasan Kwallon Kafar Najeriya A Shirye SukePublished: November 16, 2025 at 12:14 AM | By: Yusuf Aliyu Harande

Za’a buga wasan karshe tsakanin tawagar Super Eagles ta Najeriya da Leopards ta Jamhuriyar DR Congo. Super Eagles ta Najeriya za su fafata da Leopards DR Congo a ranar Lahadi a wani wasa mai cike da kalubale, inda ake sa ran Afirka za ta fafata a wasan share fage na gasar cin kofin duniya ta…

Ci Gaba Da Karatu “‘Yan Wasan Kwallon Kafar Najeriya A Shirye Suke” »

Wasanni

Posts pagination

Previous 1 … 9 10

Sabbin Labarai

  • JEI Da Abokan Hulɗar Sun Gudanar Da Aikin Shuka Itatuwa Domin Bikin Ranar Muhalli Ta Duniya
  • Mourinho Ya ƙara Ta’azzara Takaddamarsa Da Hukumomin ƙwallon ƙafar Turkiyya
  • Za’ayi Jana’izar Marigayi Ali Khamenei a Tehran, Qom da Mashhad
  • Lewandowski: Zan Kokarta Zura Kwallo Ta 90 Don Kafa Tarihi A Poland
  • An Fara Dawo Da Alhazain Najeriya Gida

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Kamfanin Mai Na NNPC Yasamu Gwaggwabar Riba Labarai
  • Mace Ta Farko Da Zata Shugabanci Jami’ar Northwest Dake Kano Najeriya
  • Hukumar Tsaron Teku A Libya Tafara Janye Jirgi Mai Dauke Da Iskar Gas Labarai
  • Addini Ko Kabilanci Basu Da Gurbi Cikin Ta’addanci Labarai
  • Farashin Danyen Mai Ya Farfado Fiye Da Kashi Daya Sauran Duniya
  • Gwamna Abba Kabir Ya Hana Yunkurin Kafa Sabuwar Hisba A Kano Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Gwamnatin Tarayya Tayi Baje Kolin Nasarorin Tinubu Afrika
  • Fubara Yana Yiwa Dimokraɗiyya Zagon Kasa Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.