Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Wasanni

Jagorancin Wikki Tourist FC Na Samun Yabo
Published: November 25, 2025 at 2:12 PM | By: Bala Hassan | Updated: November 25, 2025

Posted on November 25, 2025November 25, 2025 By Bala Hassan No Comments on Jagorancin Wikki Tourist FC Na Samun Yabo
Published: November 25, 2025 at 2:12 PM | By: Bala Hassan | Updated: November 25, 2025
Jagorancin Wikki Tourist FC Na Samun YaboPublished: November 25, 2025 at 2:12 PM | By: Bala Hassan | Updated: November 25, 2025

Tabbas Wikki Tourist ta samu shuwagabanin da zasu cire mata kitse a wuta. Wannan yabo ya fito ne ta bakin Shugaban ƙungiyar Magoya bayan Ƙungiyar kwallon kafa ta Wikki Tourist Fc da ke Bauchi a tarayyar Najeriya. Alh Umar (Aljan) yayi karin hasake a wata ganawa da yayi da wakilin GTA Hausa. Umar ya ce…

Ci Gaba Da Karatu “Jagorancin Wikki Tourist FC Na Samun Yabo” »

Wasanni

Kano Pillars Ta Doke Ikorodu City
Published: November 25, 2025 at 3:55 AM | By: Bala Hassan | Updated: November 25, 2025

Posted on November 25, 2025November 25, 2025 By Bala Hassan No Comments on Kano Pillars Ta Doke Ikorodu City
Published: November 25, 2025 at 3:55 AM | By: Bala Hassan | Updated: November 25, 2025
Kano Pillars Ta Doke Ikorodu CityPublished: November 25, 2025 at 3:55 AM | By: Bala Hassan | Updated: November 25, 2025

Ƙungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars ta samu nasarar soke ƙungiyar kwallon kafa ta Ikorodu City da ci 2 da 1, a gasar Firimiyar lig na Najeriya (NPFL) 2025 mako na 14. Kano Pillars ce ta fara jefa kwallo a raga a cikin minti biyu kacal da fara wasan ta kafar Kaftin din ta, Rabi’u…

Ci Gaba Da Karatu “Kano Pillars Ta Doke Ikorodu City” »

Wasanni

Tabbas Za’a Gudanar Da Gasar Firimiya Lig Ta Najeriya
Published: November 23, 2025 at 1:02 AM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on November 23, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Tabbas Za’a Gudanar Da Gasar Firimiya Lig Ta Najeriya
Published: November 23, 2025 at 1:02 AM | By: Yusuf Aliyu Harande
Tabbas Za’a Gudanar Da Gasar Firimiya Lig Ta NajeriyaPublished: November 23, 2025 at 1:02 AM | By: Yusuf Aliyu Harande

Hukumar shirya Gasar firimiya ta Najeriya NPFL ta ɗauke wasan gida na Katsina United daga Jos zuwa Ilorin. Hukumar Nigeria Premier Football League (NPFL) ta sanar da sabon tsarin ne na mayar da sauran wasannin gida na Katsina United daga Jos zuwa Ilorin, bayan sake duba batutuwan tsaro da na gudanarwa da suka taso a…

Ci Gaba Da Karatu “Tabbas Za’a Gudanar Da Gasar Firimiya Lig Ta Najeriya” »

Wasanni

Sabon Jadawalin Gasar Kwalon Kafa Ta Turai 2026
Published: November 23, 2025 at 12:51 AM | By: Yusuf Aliyu Harande | Updated: November 23, 2025

Posted on November 23, 2025November 23, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Sabon Jadawalin Gasar Kwalon Kafa Ta Turai 2026
Published: November 23, 2025 at 12:51 AM | By: Yusuf Aliyu Harande | Updated: November 23, 2025
Sabon Jadawalin Gasar Kwalon Kafa Ta Turai 2026Published: November 23, 2025 at 12:51 AM | By: Yusuf Aliyu Harande | Updated: November 23, 2025

Hukumar shirya Gasar kwallon kafa ta Firimiya lig ta kasar Ingila ta tabbatar da cewa kakar wasan 2026/27 za ta fara mako guda bayan yadda aka saba, wanda hakan ke nuna farkon kakar wasa a tarihin gasar. An cinma wannan matsayar ne bayan taron masu hannun jari a ranar Juma’a da safe, domin magance matsin…

Ci Gaba Da Karatu “Sabon Jadawalin Gasar Kwalon Kafa Ta Turai 2026” »

Wasanni

Manya-Manyan Wasannin Wannan Makon
Published: November 21, 2025 at 11:38 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on November 21, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Manya-Manyan Wasannin Wannan Makon
Published: November 21, 2025 at 11:38 PM | By: Yusuf Aliyu Harande
Manya-Manyan Wasannin Wannan MakonPublished: November 21, 2025 at 11:38 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

A kasar Faransa, kuwa inda a mako na 13 kuma a wasan share fage, Olympic de Marseille ta kakabe OGC Nice a jiya Juma’a da ci 5 – 1. Wannan yasa klob din na Marseille darewa, a matsayi na farko a teburin Lige 1 na kasar Faransa da maki 28 gabanin wasan da zai hada…

Ci Gaba Da Karatu “Manya-Manyan Wasannin Wannan Makon” »

Wasanni

Ba Shakka Najeriya Zata Iya Shiga Gasar Harbi Ta Duniya
Published: November 21, 2025 at 4:43 AM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on November 21, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Ba Shakka Najeriya Zata Iya Shiga Gasar Harbi Ta Duniya
Published: November 21, 2025 at 4:43 AM | By: Yusuf Aliyu Harande
Ba Shakka Najeriya Zata Iya Shiga Gasar Harbi Ta DuniyaPublished: November 21, 2025 at 4:43 AM | By: Yusuf Aliyu Harande

Shugaban Hukumar Wasannin Harbi (Shooting Sport) ta Najeriya, Mohammed Shettima, yana neman hadin gwiwa da masu shirya gasar Olympics ta matasa ta Dakar 2026 don bunkasa wasannin Harbi a Najeriya. A ziyarar da ya kai kwanan nan zuwa Kwamitin Shirya Wasannin Olympics na matasa na Dakar 2026, a Senegal, Shettima, ya samu kyakyawan tarba daga…

Ci Gaba Da Karatu “Ba Shakka Najeriya Zata Iya Shiga Gasar Harbi Ta Duniya” »

Wasanni

Madrid, Arsenal Da Chelsea Sun Fara Zaurancen Dan-Wasa Kenan Yildiz
Published: November 20, 2025 at 3:32 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on November 20, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Madrid, Arsenal Da Chelsea Sun Fara Zaurancen Dan-Wasa Kenan Yildiz
Published: November 20, 2025 at 3:32 PM | By: Yusuf Aliyu Harande
Madrid, Arsenal Da Chelsea Sun Fara Zaurancen Dan-Wasa Kenan YildizPublished: November 20, 2025 at 3:32 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Ƙungiyar Real Madrid da ke buga Laligar kasar Spain, tare da ƙungiyoyi biyu masu buga gasar Firimiyar burtaniya Arsenal da Chelsea, suna shirin shiga farmakin neman sayen ɗan wasan Juventus mai suna Kenan Yildiz, dan kimanin shekaru 20 da haihuwa bayan da ake ganin akwai matsala kan tsawaita kwantiragin dan kasar Turkiyya da ƙungiyar Turin…

Ci Gaba Da Karatu “Madrid, Arsenal Da Chelsea Sun Fara Zaurancen Dan-Wasa Kenan Yildiz” »

Wasanni

Kungiyar Enyimba: Bamu Da Niyyar Rage Albashin ‘Yan-Wasa
Published: November 20, 2025 at 3:25 PM | By: Yusuf Aliyu Harande | Updated: November 20, 2025

Posted on November 20, 2025November 20, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Kungiyar Enyimba: Bamu Da Niyyar Rage Albashin ‘Yan-Wasa
Published: November 20, 2025 at 3:25 PM | By: Yusuf Aliyu Harande | Updated: November 20, 2025
Kungiyar Enyimba: Bamu Da Niyyar Rage Albashin ‘Yan-WasaPublished: November 20, 2025 at 3:25 PM | By: Yusuf Aliyu Harande | Updated: November 20, 2025

Kungiyar Kwallon Kafa ta Enyimba dake ABA a Najeriya ta fidda wata takarda wacce ta raba wa manema labarai. Takardar dauke da sa hannun jami’in hulda da jama’a na ƙungiyar SAMPSON ORJI. Inda suke nisanta kansu da wani labari da ya ja hankali a shafin sada zumuntar zamani cewar ƙungiyar ta Enyimba FC. Ta rage…

Ci Gaba Da Karatu “Kungiyar Enyimba: Bamu Da Niyyar Rage Albashin ‘Yan-Wasa” »

Wasanni

An Gudanar Da Taron Matasan Kasashe 6, Don Kawo Karshen Ta’addanci
Published: November 20, 2025 at 3:09 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on November 20, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on An Gudanar Da Taron Matasan Kasashe 6, Don Kawo Karshen Ta’addanci
Published: November 20, 2025 at 3:09 PM | By: Yusuf Aliyu Harande
An Gudanar Da Taron Matasan Kasashe 6, Don Kawo Karshen Ta’addanciPublished: November 20, 2025 at 3:09 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

An gudanar da wani taron wayar da kan matasa daga kasashe 6 na yankin sahel a Jamhuriyar Nijar. Taron na wuni biyu da zummar tattauna hanyoyin kare matasa daga masu aikata aiyukan asha.  A karshen wannan zama mahalartan za su fitar da wani kundin da za a gabatar wa hukumomi domin daukan matakai. La’akari da…

Ci Gaba Da Karatu “An Gudanar Da Taron Matasan Kasashe 6, Don Kawo Karshen Ta’addanci” »

Wasanni

Wasu Zakaru Da Suka Samu Karramawar Hukumar CAF Ta Afrika
Published: November 20, 2025 at 2:29 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on November 20, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Wasu Zakaru Da Suka Samu Karramawar Hukumar CAF Ta Afrika
Published: November 20, 2025 at 2:29 PM | By: Yusuf Aliyu Harande
Wasu Zakaru Da Suka Samu Karramawar Hukumar CAF Ta AfrikaPublished: November 20, 2025 at 2:29 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

A Laraban nan 19 ga watan Nuwambar 2025, ne hukumar ƙwallon ƙafa ta Afirka, wato Confederation of African Football (Caf) ta bayar da kyautar gwarzon ɗan ƙwallon kafa na nahiyar afirka ta shekarar 2025, inda Achraf Hakimi, dan wasan kasar Morocco ya lashe kyautar. Bikin da ya gudana a jami’ar Mohammed VI Polytechnic University (UM6P)…

Ci Gaba Da Karatu “Wasu Zakaru Da Suka Samu Karramawar Hukumar CAF Ta Afrika” »

Wasanni

Posts pagination

Previous 1 … 8 9 10 Next

Sabbin Labarai

  • JEI Da Abokan Hulɗar Sun Gudanar Da Aikin Shuka Itatuwa Domin Bikin Ranar Muhalli Ta Duniya
  • Mourinho Ya ƙara Ta’azzara Takaddamarsa Da Hukumomin ƙwallon ƙafar Turkiyya
  • Za’ayi Jana’izar Marigayi Ali Khamenei a Tehran, Qom da Mashhad
  • Lewandowski: Zan Kokarta Zura Kwallo Ta 90 Don Kafa Tarihi A Poland
  • An Fara Dawo Da Alhazain Najeriya Gida

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Gwamnatin Somaliya Da MDD Sun Bayyana Cewa Kimanin Mutane Miliyan Shida Da Rabi Suna Fuskantar Barazanar Yunwa Labarai
  • An Yanke Mishi Hukuncin Kisa Saboda Neman Kudin Aure Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • ‘Yan Uwan Wadanda Aka Kashe Sunkai Kara Kotu Amurka
  • Ko Arsenal Zata Iya Lashe Gasar Firimiya lig Na Bana Wasanni
  • Kasar Iran Zata Kai Hare Haren Ramuwar Gayya Isra’ila Afrika
  • Shugaban Hukumar Kwallon Kafa Ta Senegal Yaki Amincewa Da Hukuncin CFA Afrika
  • An Gudanar Da Zanga-Zanga A Kasar Somaliya Labarai
  • Amurka Ta Gabatarwa Sassan Dake Yakar Juna A Sudan da Shirin Tsagaita Wuta Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.