Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Author: Nafisa Ahmad

ECOWAS Da AU Sun Nuna Damuwa Kan Juyin Mulki A Guinea-Bissau
Published: November 27, 2025 at 7:25 PM | By: Nafisa Ahmad

Posted on November 27, 2025 By Nafisa Ahmad No Comments on ECOWAS Da AU Sun Nuna Damuwa Kan Juyin Mulki A Guinea-Bissau
Published: November 27, 2025 at 7:25 PM | By: Nafisa Ahmad
ECOWAS Da AU Sun Nuna Damuwa Kan Juyin Mulki A Guinea-BissauPublished: November 27, 2025 at 7:25 PM | By: Nafisa Ahmad

A halin da ake ciki, ‘yan kallo na Kungiyar Tarayyar Tattalin Arziki ta Afirla ta Yamma, ECOWAS, da kuma Kungiyar Tarayyar Afirka AU, sun bayyana damuwa a game da juyin mulkin soja a Guinea-Bissau, da kuma kama jami’an hukumar zabe da aka yi. A cikin wata sanarwar hadin guiwa da suka bayar, ‘yan kallon kungiyoyin…

Ci Gaba Da Karatu “ECOWAS Da AU Sun Nuna Damuwa Kan Juyin Mulki A Guinea-Bissau” »

Afrika

Wani Dan Bindiga Ya Harbi Dakarun Tsaron Cikin Gida Su Biyu A Washington DC
Published: November 27, 2025 at 7:14 PM | By: Nafisa Ahmad

Posted on November 27, 2025 By Nafisa Ahmad No Comments on Wani Dan Bindiga Ya Harbi Dakarun Tsaron Cikin Gida Su Biyu A Washington DC
Published: November 27, 2025 at 7:14 PM | By: Nafisa Ahmad
Wani Dan Bindiga Ya Harbi Dakarun Tsaron Cikin Gida Su Biyu A Washington DCPublished: November 27, 2025 at 7:14 PM | By: Nafisa Ahmad

Wani dan bindiga ya bude wuta ya harbi wasu dakarun tsaron cikin gida su biyu daga Jihar West Virginia da aka girka a nan Washington DC, dab da fadar White House, a wani lamarin da magajiyar garin birnin Washington ta bayyana a zaman hari na gangan a kan sojojin. Darektan hukumnar binciken manyan laifuffuka ta…

Ci Gaba Da Karatu “Wani Dan Bindiga Ya Harbi Dakarun Tsaron Cikin Gida Su Biyu A Washington DC” »

Labarai

Gobara Mafi Muni Cikin Shekaru 60 A Hong Kong Ta Hallaka Rayuka
Published: November 27, 2025 at 7:12 PM | By: Nafisa Ahmad

Posted on November 27, 2025 By Nafisa Ahmad No Comments on Gobara Mafi Muni Cikin Shekaru 60 A Hong Kong Ta Hallaka Rayuka
Published: November 27, 2025 at 7:12 PM | By: Nafisa Ahmad
Gobara Mafi Muni Cikin Shekaru 60 A Hong Kong Ta Hallaka RayukaPublished: November 27, 2025 at 7:12 PM | By: Nafisa Ahmad

Wutar gobara mafi muni da aka gani a Hong Kong cikin shekaru fiye da 60, ta kwana tana ci, inda ya zuwa yanzu an ce akalla mutane arbain da hudu (44) ne suka mutu, yayin da ba a san inda wasu dari biyu da saba’in da tara (279) suke ba. Har yanzu dai jami’an agaji…

Ci Gaba Da Karatu “Gobara Mafi Muni Cikin Shekaru 60 A Hong Kong Ta Hallaka Rayuka” »

Sauran Duniya

Amurka Ta Gabatarwa Sassan Dake Yakar Juna A Sudan da Shirin Tsagaita Wuta
Published: November 26, 2025 at 4:04 PM | By: Nafisa Ahmad

Posted on November 26, 2025 By Nafisa Ahmad No Comments on Amurka Ta Gabatarwa Sassan Dake Yakar Juna A Sudan da Shirin Tsagaita Wuta
Published: November 26, 2025 at 4:04 PM | By: Nafisa Ahmad
Amurka Ta Gabatarwa Sassan Dake Yakar Juna A Sudan da Shirin Tsagaita WutaPublished: November 26, 2025 at 4:04 PM | By: Nafisa Ahmad

Wakilin Amurka, Massad Boulos, ya ce Amurka ta gabatarwa da sassan dake yakar juna a kasar Sudan wani shiri na kulla tsagaita wuta, amma kuma babu daya daga cikin bangarorin da ya bayyana amincewarsa da shirin ya zuwa yanzu. Boulos yace duk da cewa babu wanda ya nuna rashin yarda da abubuwan dake kumshe a…

Ci Gaba Da Karatu “Amurka Ta Gabatarwa Sassan Dake Yakar Juna A Sudan da Shirin Tsagaita Wuta” »

Afrika

Ukraine Ta Bayyana Goyon Bayanta Ga Tsarin Cimma Yarjejeniya
Published: November 26, 2025 at 3:55 PM | By: Nafisa Ahmad

Posted on November 26, 2025 By Nafisa Ahmad No Comments on Ukraine Ta Bayyana Goyon Bayanta Ga Tsarin Cimma Yarjejeniya
Published: November 26, 2025 at 3:55 PM | By: Nafisa Ahmad
Ukraine Ta Bayyana Goyon Bayanta Ga Tsarin Cimma YarjejeniyaPublished: November 26, 2025 at 3:55 PM | By: Nafisa Ahmad

A yau talata Ukraine ta bayyana goyon bayanta ga tsarin cimma yarjejeniyar zaman lafiya da kasar Rasha, amma ta ce tilas sai an warware wasu muhimman batutuwan da suke kumshe cikin shirin a tattaunawa tsakanin shugaba Volodymyr Zelensky da shugaba Donald Trump na Amurka. Wannan sako daga bitnin Kiev  na nuni da cewa matsin diflomasiyyar…

Ci Gaba Da Karatu “Ukraine Ta Bayyana Goyon Bayanta Ga Tsarin Cimma Yarjejeniya” »

Sauran Duniya

Tsohon Shugaban Brazil Bolsanaro Zai Tafi Gidan Yari
Published: November 26, 2025 at 3:54 PM | By: Nafisa Ahmad

Posted on November 26, 2025 By Nafisa Ahmad No Comments on Tsohon Shugaban Brazil Bolsanaro Zai Tafi Gidan Yari
Published: November 26, 2025 at 3:54 PM | By: Nafisa Ahmad
Tsohon Shugaban Brazil Bolsanaro Zai Tafi Gidan YariPublished: November 26, 2025 at 3:54 PM | By: Nafisa Ahmad

Dazu da maraicen nan agogon Najeriya kotun koli ta kasar Brazil ta kammala bin bahasin shari’ar da aka yi ma tsohon shugaba Jair Bolsanaro game da yunkurin yin juyin mulki, abinda ya share fagen tasa keyarsa zuwa kurkuku domin ya fara zaman shekaru 27 da aka yanke masa a shari;ar. Kotun, wadda ta ki yarda…

Ci Gaba Da Karatu “Tsohon Shugaban Brazil Bolsanaro Zai Tafi Gidan Yari” »

Labarai

Da Alamu Ronaldo Zai Buga Dukkan Wasanni Da Gasar Kofin Duniya A 2026
Published: November 26, 2025 at 3:23 PM | By: Nafisa Ahmad

Posted on November 26, 2025 By Nafisa Ahmad No Comments on Da Alamu Ronaldo Zai Buga Dukkan Wasanni Da Gasar Kofin Duniya A 2026
Published: November 26, 2025 at 3:23 PM | By: Nafisa Ahmad
Da Alamu Ronaldo Zai Buga Dukkan Wasanni Da Gasar Kofin Duniya A 2026Published: November 26, 2025 at 3:23 PM | By: Nafisa Ahmad

Da alamun Cristioano Ronaldo zai buga ma Portugal dukkan wasanninta a gasar cin kofin kwallon kafar duniya ta shekara mai zuwa, duk da jan katin da aka ba shi lokacin da ya buge wani dan wasan Ireland da gwiwar hannu. A yau Talata hukumar kwallon kafa ta duniya FIFA ta wallafa hukumcin dakatar da shi…

Ci Gaba Da Karatu “Da Alamu Ronaldo Zai Buga Dukkan Wasanni Da Gasar Kofin Duniya A 2026” »

Wasanni

Sabbin Labarai

  • Jami’yar ADC A Najeriya Ta Kori Nafiu Bala
  • ADC Ta Kaucewa INEC Ta Gudanar Da Babban Taro
  • ‘Yan Sanda Sun Kama Mutane 33 Bisa Zargin Kai Hari A Jihar Kwara
  • Papa Roma Leo Yayi Gargadi Game Da Rushewar Dimokraɗiyya
  • Jiragen Ruwa Suna Biyayya Ga Dokar Hana Ketare Ruwa

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Jagoran Adawar Uganda Bobi Wine Ya Fice Daga Kasar Afrika
  • Dalibai Sun Koma Makarantu A Wasu Jihohin Najeriya Najeriya
  • Jagoran Kasar Iran Yace Basa Bukatar Tallafin Kasar Amurka Afrika
  • Jami’in Diflomasiyyar Da Ake Zargi Da Kisan Prime minister Ya Daukaka Kara Afrika
  • An Yiwa Dokokin Kare Hakkin Yara Rikon Sakainar Kashi Labarai
  • Shugabannin Darikar Anglican Sun Bada Sanarwar Kafa Sabuwar Majalisa Afrika
  • Ambaliyar Ruwan Sama Yayi Ajalin Mutum 13 A Malawi Labarai
  • Harkar Zirga Zirgar Jiragen Sama Ya Bunkasa A Kenya Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.