Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Maryam Dan’azumi Ta Koma Gida Bayan Zama Gwarzuwar Gasar Alƙur’ani Afrika
  • Goje Yace Bai Sauya Sheka Ba, Yana Shawara Kan Makomar Siyasar 2027 Afrika
  • Najeriya: Gombe ‘Yan Sanda Sun Kammala Bikin Ranar Matasa Da Dasa Itatuwa Domin Makoma Mai Ɗorewa Afrika
  • Inuwa Yahaya Zai Jagoranci Tattara Masu Ruwa da Tsaki Na APC A Arewa Maso Gabashin Najeriya Afrika
  • APC Ta Tsayar Da Usman Maijama’a Kallamu A Zaɓen Cike Gurbi Na Gombe, Kwami Da Funakaye Afrika

Isra’ila Tace Bazata Sake Kai Hari Kan Cibiyar Gas Ta Iran Ba
Published: March 20, 2026 at 7:48 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

A ci gaba da yaki tsakanin Amurka, Isra’ila da Iran. Prime ministan Isra’ila, Benjamin Netanyaho, yace a jiya Laraba Iran bata da damar da zata wadatar da uranium ko kuma ta kera makamai masu linzami ba, abubuwan da gwamnatin Donald Trump tayi ikirari dasu wajen far wa Iran da yaki. Netanyaho ya kara da cewa Isra’ila zata tsagaita kai hare-hare nan gaba ga cibiyar gas na Iran kamar yadda shugaban Amurka Donlad Trump ya bukata.

Ma’aikatar tsaron Amurka ta Pentagon kuma na bukatar karin dala miliyan dubu dari biyu don gudanar da yaki da Iran, a cewar wani babban jami’i ya ce wannan kudade ne masu yawa ainun, kuma bayan karin kudaden da ma’aikatar tsaron ta samu a shekarar da ta gabata yayin dokar yanke haraji ta Trump.

Kasashen Canada, Faransa, Jamus Italy, Netherlands, Japan da Birtaniya sun yi Allah wadai da Harin da Iran ta kai kan jiragen ruwa da cibiyoyin makamashi da kuma ci gaba da rufe mashigin ruwa na Hormuz.

Wannan na zuwa ne bayan da Iran din ta mai da martani kan harin da Isra’ila ta kai kan cibiyar gas din ta.

Afrika, Amurka, Labarai, Tsaro

Post navigation

Previous Post: Shugaba Tinubu Ya Taya Musulmai Murnar Sallah, Tare Da Kira Zuwa Ga Kishin Kasa
Next Post: An Tsinto Gawarwakin ‘Yan gudun Hijira A Bakin Tekun Comoros

Karin Labarai Masu Alaka

Kotun Kasar Rasha Ta Daure Dan Kasar Belarus Shekarar 22 A Kurkuku Labarai
Iran Zata Mayarwa Amurka Martani Amurka
Hukumar Hasashen Kasuwanci Na Zargin Saida Bayanan Sirri Amurka
‘Yan Sanda A Gombe Sun Jaddada Shirin Yaƙi Da Munanan Dabi’u Afrika
Gwamnatin Sojan Burkina Faso Ta Soke Jam’iyyun Siyasar Kasar Afrika
Shugaban Amurka Yayi Barazanar Kulle Wani Dan Jarida Amurka

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Magoya Bayan Liverpool Sun Bukaci Iraola Ya Ɗauki Mataki Mai Tsauri Kan Szoboszlai
  • Tottenham Tana Da Damar Ɗaukar Ɗan Wasan Gefe Na Chelsea, Mykhailo Mudryk.
  • Maryam Dan’azumi Ta Koma Gida Bayan Zama Gwarzuwar Gasar Alƙur’ani
  • Goje Yace Bai Sauya Sheka Ba, Yana Shawara Kan Makomar Siyasar 2027
  • Nigeria Ta Samu Tikitin Gasar Wasan Beach Volleyball A Olympics Los Angeles 2028

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Shugaba Tinubu Yasa Hannu Kan Dokar Kasafin 2026 Afrika
  • Kamfanin Jiragen Saman Ethiopia Zai Kafa Babban Filin Jirgi Afrika
  • Putin, Sakon Sabuwar Shekara Ya Jinjinawa Dakarun Rasha Da Suke Yaki A Ukraine Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Kungiyar ‘Yan Jarida Ta Najeriya Ta Tabbatar Da Kyautata Rayuwar Mambobin ta Labarai
  • China Da Jamhuriyar Dimokraɗiyya Kwango Sun Kulla Yarjejeniya Afrika
  • Sabuwar Shekarar Musulunci 1448: Kiristoci Sun Yi Murna, Sunyi Kiran Samar Da Hutu Ga Shekarar Musulunci Afrika
  • Sakataren Tsaron Amurka Yace Yaki Tsakanin Amurka Da Iran Zai Dauki Sabon Salon Amurka
  • Shugaba Trump Ya Amince Da Tsawaita Cinikayya Tsakanin Amurka Da Kasashen Afirka Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.