Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Zelensky: Gabas Ta Tsakiya Na Iya Nuna Makomarmu Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Mojtaba Khamenei Ya Zama Sabon Jagoran Jamhuriyar Musulunci ta Iran Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Gwamnatin Najeriya Taja Hankalin ‘Yan Najeriya Mazauna Iran Da Kasashen Larabawa Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Gwamnan Gombe Yace An Sace Yara 48 A Jihar Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • ‘Yan Bindiga Suna Cigaba Da Kashe Mutane A Garin Gwana Dake Jihar Bauchi Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Jam’iyyar APC Ta Rantsar Da Sabbin Shugabanni a Jihar Neja
Published: March 3, 2026 at 6:56 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: March 3, 2026

Jam’iyyar APC Mai Mulki a Najeriya tarantsar da sabbin Shugaban ta a Jihar Neja dake Arewa Maso tsakiyar kasar,

Akasarin wadanda ke rike da shugaban cin Jam’iyyar ne aka sake rantsarwa saboda yin sulhu a tsakanin masu Neman Shugaban cin APC a Jihar Neja,

Alhaji Aminu Musa Bobi shine aka sake rantsarwa a matsayin sabon shugaban APC da zai kara wa’adi na biyu,

Mataimakin Shugaban APC na kasa Mai Kula da shiyyar Arewa maso tsakiyar Najeriya Alhaji Mu’azu Bawa yace bayan kammala zaben Shugabannin APC na kananan Hukumomin jihar Nejan cikin Nasara yau kuma gashi za’a rantsar da Shugaban ni na Jiha ba tare da wata Matsala ba.

Tsohon Gwamnan Jihar Neja Sanata Abubakar Sani Bello da ya halarci taron ya yaba da yadda zaben ya gudana.

Yace sau dayawa Idan za’ayi zaben Shugabannin jam’iyya ya kanzo da Matsala Amma ka duba Wannan kowa yana cikin Fara’a Saboda haka muna yabawa Gwamna kuma muna tayashi murna.

To Gwamna Umar Bago Yace sunji dadi akan yadda zaben ya gudana.

Anan gaba kadan ne dai APC zata Gudanar da Babban Taron ta na kasa Domin Zaben Sabbin Shugaban ni gabanin zuwan Babban zaben Shekara ta 2027 da jam,iyyun Adawa suma suke shirin ganin sunyi Nasarar kawar da APC daga madafun iko.

Wakilin GTA Hausa Amurka Ke Magana Mustapha Nasiru Batsari dauke da cikekken rahoton Daga Minna

https://gtahausa.com/wp-content/uploads/2026/03/APC-NIGER-03-03-2026.mp3
Labarai, Najeriya, Siyasa

Post navigation

Previous Post: Pakistan Da Afghanistan Sun Shiga Kwana Na Biyar Suna Fafatawa
Next Post: Farashin Danyen Mai Da Iskar Gas Ya Tashi

Karin Labarai Masu Alaka

An Zargi Kasar Eritrea Da Cin Zarafin Sojojin Habasha Afrika
Kasar Faransa Zata Bunkasa Nukiliyarta Afrika
Farfesa Inuwa Ja’afaru Yakarbi Ragamar Shugabancin Jami’ar Kashere Labarai
An Damke Wani Likita Da Ke Taimakawa ‘Yan-Ta’adda Najeriya
‘Yan-Ta’adda Sun Yi Ma Wasu Mutane Yankan Rago A Jihar Neja Labarai
Shugaban Kare Hakkin Dan Adam Na Majalisar Dinkin Duniya Yace RSF Sun Aikata Zalunci Afrika

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Sama Da Zawiyya 100 Ne Suka Samu Tallafin Kayan Abinci Daga Al’mustapha Haji Sufi
  • Wata Kotu A Abuja Ta Wanke Abba Kyari
  • Ko Arsenal Zata Iya Lashe Gasar Firimiya lig Na Bana
  • Matatar Man Dangote Zata Bada Kwangilar Sayar Da Gas Da Man Jirage
  • Zaizayar Kasa Tayi Ajalin Mutane 200 A Kasar Congo

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Darajar Kudin Afirka Ta Kudu Ya Tashi Afrika
  • Kasar Kenya Zata Samar Da Makamashi Labarai
  • Tattaunawar Nukiliya Tsakanin Iran Da Amurka Yana Tasirin Akan Farashin Albarkatun Mai Amurka
  • Kasashen Turai: Bazamu Yarda Da Dokar Harajin Trump Ba Labarai
  • Tinubu: Mun Ware Biliyan 42 Don Inganta Lafiyar ‘Yan-Kasa Labarai
  • Kungiyar ‘Yan Ta’adda Masu Alaka Da ISIS Sun Kashe Mutane A Congo Tsaro
  • Kotu A Kasar Uganda Ta Bada Belin ‘Yar Gwagwarmaya Afrika
  • Shirin Ga Fili GA Doki Shirye-Shirye
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.