Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Zelensky: Gabas Ta Tsakiya Na Iya Nuna Makomarmu Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Mojtaba Khamenei Ya Zama Sabon Jagoran Jamhuriyar Musulunci ta Iran Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Gwamnatin Najeriya Taja Hankalin ‘Yan Najeriya Mazauna Iran Da Kasashen Larabawa Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Gwamnan Gombe Yace An Sace Yara 48 A Jihar Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • ‘Yan Bindiga Suna Cigaba Da Kashe Mutane A Garin Gwana Dake Jihar Bauchi Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Kasar Belarus Zata Taffawa Jamhuriyar Nijar
Published: November 22, 2025 at 10:31 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Kasar Belarus ta kudiri aniyar tallafa wa jamhuriyar Nijar a fannoni da suka hada da noma da ilimi.
A yayin ziyarar wata tawwagar jami’an gwamnatin Belarus a birnin Yamai ne a ka bayyana haka.
A karkashin yarjejeniyar da jami’an gwamnatocin kasashen biyu suka cimma bayan ganawa da Firaminista Ali Lamine Zeine, na kasar Belarus ta kudiri aniyar baiwa Nijar gudunmawa da za ta taimakawa kasar ta zamanantar da ayukan noma a yunkurin samar da wadatar abinci da hukumomin na Nijar suka sa gaba.
Gwamnatin zata taimaka da kayayyakin aikin noma da kafa wasu cibiyoyin binciken sha’anin noma tare da nufin samar da masana’antun sarrafa amfanin gona kamar yadda shugaban tawagar matemakin ministan masana’antu na Belarus Bakey DENIS ya bayyana.
Haka kuma kasar ta Belarus ta yi alkawalin bai wa daliban Nijar guraben karatu a jami’oin kasar su, a wani matakin karfafa huldar kasashen biyu a fannin ilimi.
Da yake bayyana matsayin Nijar game da hakan minstan makarantun sana’o’in hannu da fasaha Dr. Farmo Moumouni ya yaba.
Afrika

Post navigation

Previous Post: Tsananta Hukunci Ga Masu Fyade Kan Takaita Cin Zarafin Yara
Next Post: Shirin: Lafiya Jari Ce 11.21.25

Karin Labarai Masu Alaka

Kotu A Kasar Uganda Ta Bada Belin ‘Yar Gwagwarmaya Afrika
Kasar Morocco Ta Kwashe ‘Yan Kasar Daga Sassan Ambaliyar Ruwa Afrika
Kasar Netherland Ta Mayarwa Masar Mutum Mutumin Tarihi Afrika
Shugaban Guinea-Bissau Umaro Na Fuskantar Matsin Lamba Afrika
Kasar Habasha Ta Cimma Matsaya Da Masu Binta Bashi Afrika
Asusun IMF Zasu Ziyarci Kasar Gabon Afrika

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • ‘Yan Uwa Musulmi A Jihar Gombe Sunyi Allah Wadai Da Kisan Ayatollah Khomeini
  • An Samu Kaburbura Biyu Dauke Da Gawarwaki 173 A Kasar Kwango
  • Yan Bindiga Suna Cigaba Da Kashe Mutane A Garin Gwana Dake Jihar Bauchi
  • Karancin Iskar Gas Kalubale Ne Ga Wutar Lantarki
  • Zelensky: Gabas Ta Tsakiya Na Iya Nuna Makomarmu

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Sojojin Faransa Sun Karyata Zargin Bobi Wine Labarai
  • Amurka Zata Saidawa Saudiyya Da Jirgin Yaki Samfurin F35 Labarai
  • Wata Tankar Mai Ta Kife A Apapa Legas Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • An Yanke Hukuncin Kisa Ga Hasina Tsohuwar Firaiy-Ministan Bangladash Labarai
  • ‘Yan Ta’adda Sun Tarwatsa Wani Kauye A Jihar Sakkwato Tsaro
  • Sojin Saman Najeriya Sunyi Gagarumar Nasara A Yankin Borno Najeriya
  • Kotu Ta Bada Belin Kwamishinan Kudin Jihar Bauchi Najeriya
  • Sheikh Ibrahim Sheikh Dahiru Ya Zamo Khalifan Sheikh Dahiru Bauchi Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.