Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Gamayyar ADC Ta Bukaci Shugaban INEC Ya Yi Murabus Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Ƙungiyar ‘Yan Jarida (NUJ) A Bauchi Ta Yi Allah Wadai Da Mummunan Harin Da Jami’an ‘Yan Sanda Suka Kai Wa Daya Daga Cikin Mambobinta Labarai
  • An Kwace Nasarar Da Senegal Tayi na (CAF) An Ba Wa Maroko Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Zelensky: Gabas Ta Tsakiya Na Iya Nuna Makomarmu Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Mojtaba Khamenei Ya Zama Sabon Jagoran Jamhuriyar Musulunci ta Iran Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Rasha Ta Yiwa Amurka Tayin Daina Bada Bayanan Sirri
Published: March 26, 2026 at 10:02 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Rasha ta nemi ta matsa wa Amurka lamba ta hanyar yin tayin daina ba Iran bayanan sirrin soja, muddin kuwa Washington za ta dakatar da bai wa Ukraine nata bayanan sirri, in ji shugaban Ukraine, Volodymyr Zelenskiy, a ranar Laraba.

Zelenskiy, wanda a ranar Litinin ya ce, rundunar leƙen asirin sojan Ukraine na da “tabbatattun hujjoji marasa shakka” cewa Rasha na ci gaba da bai wa Iran bayanan sirri, ya shaida wa kamfanin dillancin labarai na Reuters cewa ya ga waɗannan bayanai, amma bai bayar da cikakken bayani ba.

Yayin da yake magana daga fadar gwamnatin ƙasa a birnin Kyiv, Zelenskiy ya ce wasu jiragen yaƙin marasa matuƙa (drones) na Iran, waɗanda ake amfani da su wajen kai hare-hare kan kadarorin sojan Amurka da ƙawayenta a yaƙin Gabas ta Tsakiya, na ɗauke da wasu sassa da aka ƙera a Rasha.

Ya ƙara da cewa: “Ina da rahotanni daga hukumomin leƙen asirinmu da ke nuna cewa Rasha na yin haka, tana cewa: ‘Ba zan ba Iran bayanan sirri ba idan Amurka ta daina bai wa ukraine nata bayanan sirri.’ Shin wannan ba matsin lamba ba ne? Lallai haka ne.”

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Post navigation

Previous Post: Iran Zata Shigar Da Lebanon Cikin Cimma Yarjejeniya
Next Post: Hukumar Tsaron Teku A Libya Tafara Janye Jirgi Mai Dauke Da Iskar Gas

Karin Labarai Masu Alaka

Mataimakin Shugaban Kasa Ya Sauka A Jihar Kwara Labarai
Taron Sulhu Tsakanin Addinai Mabanbanta Na Arewacin Najeriya Labarai
An Kaiwa Sojojin Ghana Hari Da Makami Mai Linzami Afrika
Ma’aikatar Harkokin Wajen Amurka Ta Saka Takunkumi Visa Ga Wasu ‘Yan Rwanda Afrika
Kasar Amurka Takara Saka Takunkumi Akan Kasar Venezuela Amurka
Ansamu Girgizar Kasa A Kasar Taiwan Labarai

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Wani Dan Ta’adda Ya Hallaka ‘Yan Makaranta A Kasar Uganda
  • Sakataren Tsaron Amurka Ya Kori Shugaban Sojin Kasar
  • Kwararru Sun Nuna Damuwa Game Da Yakin Iran
  • Za’a Kada Kuri’a A Kwamitin Tsaro Na MDD Kan Yaki
  • Kasashen Da Dama Na Neman Hanyar Cigaba Da Dakon Makamashi

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • An Kaiwa Sojojin Ghana Hari Da Makami Mai Linzami Afrika
  • Tinubu Yace Zayyi Hadaka Da Kasashen Duniya Domin Kawo Karshen Rashin Tsaro. Najeriya
  • Yunkurin Samar Da ‘Yan Sandan Jihohi Na Kara Kankama A Najeriya Labarai
  • Kasar Jamus Ta Haramtawa Yara Kasa Da Shekaru 14 Hawa Dandalin Sada Zumunta Labarai
  • Najeriya Ta Kai Wasan Kusa Da Na Karshe A Wasan Dambe Na Matasan Afirka Wasanni
  • IBB: Ba Shakka Abiola Ya Lashe Zaben Yuni 12 Rediyo
  • An Maka Wasu Jami’an Immigration A Kotu Bisa Zargin Rashin Da’a A Birtaniya Labarai
  • Isra’ila Takai Sabon Hari Tehran Ranar Lahadi Labarai
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.