Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Gamayyar ADC Ta Bukaci Shugaban INEC Ya Yi Murabus Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Ƙungiyar ‘Yan Jarida (NUJ) A Bauchi Ta Yi Allah Wadai Da Mummunan Harin Da Jami’an ‘Yan Sanda Suka Kai Wa Daya Daga Cikin Mambobinta Labarai
  • An Kwace Nasarar Da Senegal Tayi na (CAF) An Ba Wa Maroko Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Zelensky: Gabas Ta Tsakiya Na Iya Nuna Makomarmu Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Mojtaba Khamenei Ya Zama Sabon Jagoran Jamhuriyar Musulunci ta Iran Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Rundunar Sojin Amurka Zasu Kaiwa Iran Hari
Published: February 14, 2026 at 8:41 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Rundunar sojin Amurka na shirin shafe makonni suna kai hare-hare a Iran idan shugaba Trump ya bada umurnin da a kai mata farmaki, a cewar wasu jami’an Amurkan biyu da suka zanta da kamfanin dillancin labarai na Reuters, abin da zai iya zama rigima mai tsanani fiye da wadda aka gani a baya tsakanin kasashen biyu.

Wannan abu da jami’an wadanda suka nemi a sakaya sunayen su saboda yanayin lamarin na takatsantsan da suka bayyana ya kara kaimin diplomasiyya kan tattaunawar da ake yi tsakanin Amurka da Iran

A makon da ya gabata ne Amurka da Iran suka zauna tattaunawa a Oman a yunkurin farfado da alakar diplomasiyya kan makaman nukiliya na Iran, bayan da Trump ya girke sojoji a yankin, abinda ya jawo fargabar barkewar yaki. A Jiya juma’a kuma Trump din ya ce zai kara aikewa da jirgin ruwa mai dakon jiragen yaki a karo na biyu zuwa yankin gabas ta tsakiyan.

Amurka, Labarai

Post navigation

Previous Post: An Gano Gawar Dan Yawon Bude Ido A Kasar Chadi
Next Post: Dan Gudun Hijira Tarique Rahman Ya Kusa Zama Shugaban Kasa

Karin Labarai Masu Alaka

An Kashe Mutane 169 A Wani Harin Sudan Ta Kudu Afrika
An Gudanar Da Jana’izar ’Yan Jaridan Da Suka Rasu A Jihar Gombe Labarai
Ghana Ta Haramta Hakar Ma’adinai A Gandunan Dajin Data Kebe, Labarai
Usman Maiyama Ne Gwarzon Kamun Kifin Argungu Bana Labarai
Kamfanin NNPC Yana Tattaunawa Da Wani Kamfanin Kasar China Labarai
Sojojin Amurka Sunfara Isowa Gabas Ta Tsakiya Amurka

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Wani Dan Ta’adda Ya Hallaka ‘Yan Makaranta A Kasar Uganda
  • Sakataren Tsaron Amurka Ya Kori Shugaban Sojin Kasar
  • Kwararru Sun Nuna Damuwa Game Da Yakin Iran
  • Za’a Kada Kuri’a A Kwamitin Tsaro Na MDD Kan Yaki
  • Kasashen Da Dama Na Neman Hanyar Cigaba Da Dakon Makamashi

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Layin Raba Wutan Lantarki Na Najeriya Ya Fashe Labarai
  • Isra’ila Takai Sabon Hari Tehran Ranar Lahadi Labarai
  • Jami’an Tsaro: Babu Abun Tashin Hankali Kan Shawagin Jiragen Amurka Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Hukumar Hisbah Ta Kona Barasar Dubban Nairori A Katsina Labarai
  • Mutane Da Yawa Ke Mutuwa A Dalilin Shan Magani Ba Bisa Ka’ida Ba Kiwon Lafiya
  • Hamas Ta Mika Ma Isra’ila Gawar Daya Daga Cikin Mutane Biyu Sauran Duniya
  • Sarkin Musulmi Yayi Magana Game Da Matsalar Tsaron Kasar Tsaro
  • Shugaba Tinubu Ya Umarci Janye ‘Yan Sanda Masu Gadin Ministoci Tsaro
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.