Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi Afrika
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19 Afrika
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027 Afrika
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki Afrika
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko Afrika

An Kashe Mutane 169 A Wani Harin Sudan Ta Kudu
Published: March 2, 2026 at 8:09 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Adadin mutanen da suka rasa rayukan su a harin da wasu mutane da ba’a san ko su waye ba suka kai yankin gudanarwa na Ruweng a Sudan ta kudu ya kai 169, inda aka samu kari kan kiyasin baya na mutane 122 da aka yi a cewar ministan sadarwa na kasar a ranar Litinin.

Tashin hankali a kasar yayi tsamari a watannin baya bayan nan, abinda ke barazanar da yarjejeniyar zaman lafiya da aka wanza a shekarar 2018.

Harin na kwanan nan ya auku ne a Abiemnhom a Ruweng, lokacin da matasa daga yankin Mayom a jihar Unity suka farma garin, aka rinka gwabza fada fiye da tsawon sa’o’i 3, a cewar ministan sadarwa James Monyluak. Daga cikin wadanda aka kashe 90 fararen hula ne, 79 kuma sojojin gwamnati. Adadin mamatan zai iya karuwa inji ministan.

Afrika, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Post navigation

Previous Post: Farashin Kasuwar Yawon Bude Ido A Kasuwar Hannayen Jari Ya Fadi
Next Post: Prime Ministan Senegal Ya Bayyana Shirin Sauya Sheka

Karin Labarai Masu Alaka

NAHCON Ta Kaddamar da Tawagar Malamai Afrika
Jami’an Tsaro A Jihar Borno Sun Kama ‘Yan Bindiga Labarai
Ruwan Sama Yayi Ajalin Daruruwan Mutane A Afirka Ta Kudu Afrika
An Samu Bullar Cutar COVID 19 A Najeriya Afrika
Isra’ila Ta Kai Hari Cibiyar Makamashin Nukiliyar Iran Afrika
Dakarun Pakistan Da Afghanistan Sunyi Arrangama Labarai

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • ‘Yan Bindiga Suna Cigaba Da Cin Karensu Babu Babbaka A Najeriya Afrika
  • Gwamnatin Amurka Da Najeriya Sunyi Hadakar Inganta Asibiticin Kiristoci Amurka
  • UNICEF Ta Tallafawa Jihar Bauchi Da Babura Afrika
  • Bola Ahmed Tinubu Ya Lashe Zaben Fidda Gwani Na Shugaban Kasa A Gombe Afrika
  • Iran Tace Jakadan Kasar Ta A Lebanon Zai Cigaba Da Zama A Beirut Afrika
  • Shugaba Donald Trump Ya Nada Shugaban Bankin Tarayya Amurka
  • NDLEA Ta Kama Dan Kasuwa Da Ke Yunkurin Safarar Hodar Iblis Afrika
  • An Kaddamar Da Jigilar Maniyyata Aikin Hajji A Abuja Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.