Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Anyi Sallar Rokon Ruwa A Saudiya Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Shugaban Amurka Zai Sake Aika Jirgin Yaki Gabas Ta Tsakiya Amurka
  • Dalibin Jami’a Ya Rasa Ransa A Birnin Dakar Yayin Zanga Zanga Afrika
  • Maikaba Ya Yi Murabus A Matsayinsa Kocin Wikki Tourist FC Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • NEDC : Zata Samar Da Cikekken Kulawa Wa ‘Yan Jaridar Da Sukayi Hatsari A Bauchi Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Sojoji Zasu Taimakawa ‘Yan Sanda Wajen Yaki Da Mugayen Ayyuka
Published: February 13, 2026 at 5:36 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Afrika ta kudu Cyril Ramaphosa, ya fada jiya Alhamis cewa, zai tura sojojin kasar su taimaki ‘yan sanda wajen yaki da miyagun ayyuka a kasar, yana mai cewa wannan yana daga cikin manyan ayyuka da Gwamnatinsa da hadin guiwa zata maida hankali akai a bana.

A cikin jawabinsa ga al’ummar kasar, shugaba Ramaphosa yace tawagar farko na sojojin da za su taya ‘yansanda aiki, za’a girke su ne a lardunan yammacin Cape da kuma Guateng, inda biranen Cape Town, da Johannesburg suke.

“Kungiyoyin miyagu, sune barazana kai tsaye ga tsarin demokuradiyyar mu, ga al’umma, da kuma ci gaban tattalin arziki. Babban abunda zamu fi maida hankali akai a bana shine zafafa yaki da kungiyoyin masu aikata miyagu,” inji shugaba Ramaphosa.

Ya kara da cewa, “Na umarci ministan kula da ayyukan ‘yansanda da rundunar mayakan kasar, su bullo da tsari na inda ya kamata a yi aiki da jami’an tsaron.

Labarai

Post navigation

Previous Post: Kasar Ghana Ta Tono Gold Na Miliyoyin Kudade

Karin Labarai Masu Alaka

Iran Ta Kama Wani Jirgin Ruwa Shake Da Mai Labarai
Shugabar Hamayya A Venezuela Ta Gana Da Paparoma Leo Amurka
Kungiyar Kiristoci Ta Wanke Gwamnan Bauchi Daga Zargin Ta’addanci Labarai
China Ta Kori Wakilan Majalisar Dokoki Uku A Kasar Labarai
Majalisar Tarayya Ta Amince Da Gyara Dokar Kasafin Kudi Labarai
Paparoma Leo: Zai Kai Ziyara Ƙasar Angola Labarai

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Sojoji Zasu Taimakawa ‘Yan Sanda Wajen Yaki Da Mugayen Ayyuka
  • Kasar Ghana Ta Tono Gold Na Miliyoyin Kudade
  • Kamfanin Mai Na NNPC Yasamu Gwaggwabar Riba
  • Take Hakkin Dan Adam Zai Haifar Da Juyin Juya Hali A Najeriya
  • Gwamnatin Sokoto Tabada Umarnin Biyan Albashin Watan Feburairu

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Manoma Suna Fuskantar Barazanar Karyewa A Kasar Ghana Afrika
  • Hukumar NAHCON Ta Kamallah Shirye Shiryen Hajjin 2026 A Kasar Saudiya Labarai
  • Harin Jirgi Maras Matuki Ya Hallaka Mutane A Sudan Labarai
  • Kotu A Kasar Faransa Ta Daure Lumbala Shekaru 30 Bisa Laifin Cin Zarafi Labarai
  • Kasar Gambiya Ta Gayawa Kotun MDD Shirin Myanmar Akan Musulmai Afrika
  • Karo Na Biyu Cikin Kwanaki 29 An Samu Gobara A Kasuwar Katako Labarai
  • Allah Ya Yi Wa Sheikh Dahiru Bauchi Rasuwa Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Jam’iyyar ADC Ta Karbi Peter Obi Da Wasu Manyan ‘Yan-Siyasa Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.