Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Sojoji Sun Ceto Mutane 23, Sun Hallaka ’Yan Ta’adda 19 A Cikin Sa’o’i 24 Afrika
  • 3G Taskforce Ya Dasa Bishiyoyi Don Kare Muhalli A Gombe Afrika
  • Builder Mahmood Yusuf Ya Tallafa Wa Mata Da Matasa Afrika
  • Gwamnan Jihar Bauchi Ya Jagoranci Tsohon Shugaban Kasar Najeriya Rangadi A Bauchi Afrika
  • Gwamnan Gombe Ya Amince Da Naɗin Manyan Sakatarori 19 Afrika

Wani Abu Ya Fashe A Ofishin Jakadancin Amurka Dake Kasar Norway
Published: March 9, 2026 at 8:19 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Wani abu mai karfi ya fashe a ofishin jakadancin Amurka dake birnin Oslo a kasar Norway, amma bai haddasa rauni ko jikkata ba, a wani lamarin da ‘yan Sandan Norway ke cewa watakila hari ne mai alaka da abinda ke faruwa a yankin gabas ta tsakiya.

Shugaban ofishin ‘yan sandan Oslo dake binciken lamarin, Frode Larsen, yace babu wanda aka kama ko aka gano da hannu a lamarin, amma kuma suna bincike tare da hadin kan ofishin jakadancin Amurka.

Wannan abun ya fashe da misalin karfe dayan dare na asubahin lahadi agogon kasar, inda aka ga bakin hayaki ya cira sama daga kofar ofishin jakadancin.

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Post navigation

Previous Post: Rundunar Sojin Iran Tace Harin Amurka Ya Kashe Musu Sama Da Mutane Dari
Next Post: Ruwa Kamar Da Bakin Kwarya Ya Haifar Da Mutuwar Mutane A Nairobi

Karin Labarai Masu Alaka

Usman Maiyama Ne Gwarzon Kamun Kifin Argungu Bana Labarai
Gwamnatin Tarayyar Najeriya Zata Raba Taki Ga Manoma Afrika
Sakataren Kungiyar NATO Yayi Magana Da Hukumomin Kasashe Afrika
Masu Kare Hakkin ‘Yan Gudun Hijira A Amurka Sun Mika Koke Amurka
Amurka Ta Daina Bawa Israila Bayanan Sirri Amurka
Amurka Na Shirin Kauracewa Taron Kungiyar Kasashen G20 Afrika

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Sojoji Sun Ceto Mutane 23, Sun Hallaka ’Yan Ta’adda 19 A Cikin Sa’o’i 24
  • 3G Taskforce Ya Dasa Bishiyoyi Don Kare Muhalli A Gombe
  • Builder Mahmood Yusuf Ya Tallafa Wa Mata Da Matasa
  • Trump Ya Yi Gargadi Kan Shirin Cire Shugaban FIFA Infantino
  • Katsina United Ta Yi Jimamin Mutuwar Ɗan Wasanta Ozoh

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Gombe: ‘Yan Sanda Sun Tarwatsa Ƙungiyar Masu Fashi Da Damfara Ta Yanar Gizo Afrika
  • An Kaiwa Sojojin Ghana Hari Da Makami Mai Linzami Afrika
  • Amurka Tafara Mayar Da ‘Yan Afghanistan Da Suka Makale A Qatar Amurka
  • Burkina Faso Ta Sako ‘Yan Najeriya 11 Najeriya
  • Matatar Man Dangote Ta Samu Tagomashi Daga Abokan Hulda Najeriya
  • Eziekel Gomos Ya Zamo Babban Daraktan Sakatariyar Zauren Gwamnonin Arewa Najeriya
  • Sabon Magajin Garin New York Zai Soke Wasu Dokoki Amurka
  • Kungiyoyin Fararen Hula A Gombe Sun Bukaci A Bawa Mata Jagoranci Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.