Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Zelensky: Gabas Ta Tsakiya Na Iya Nuna Makomarmu Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Mojtaba Khamenei Ya Zama Sabon Jagoran Jamhuriyar Musulunci ta Iran Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Gwamnatin Najeriya Taja Hankalin ‘Yan Najeriya Mazauna Iran Da Kasashen Larabawa Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Gwamnan Gombe Yace An Sace Yara 48 A Jihar Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • ‘Yan Bindiga Suna Cigaba Da Kashe Mutane A Garin Gwana Dake Jihar Bauchi Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

‘Yan-Bindiga Sun Yi Awon Gaba Da Daliban St. Mary!
Published: November 21, 2025 at 4:08 PM | By: Yusuf Aliyu Harande | Updated: November 21, 2025

Wasu ‘yan bindiga sun auka Makarantar Sakandire ta St. Mary dake Garin Fafiri a Karamar Hukumar Agwara ta Jihar Nejan Nigeria inda sukayi awon gaba da Falibai da Malamai.
Bayanai daga yankin na nuna cewa Maharan sun shiga Makarantar ne da Misalin Karfe biyu na daren Alhamis wayewar garin jumma’a inda suka harbi maigadin makarantar da ayanzu haka bayanan sun nuna an garzaya da shi Asibin Agwara.
Ya zuwa yanzu dai Daliban da akace sun hada Maza da Mata ba’a tan tance yawan suba.
Bayanai daga yankin na nuna cewa Maharan sun shiga Makarantar ne da misalin karfe biyu na daren Alhamis, wayewar garin Juma’a inda suka harbi maigadin makarantar da a yanzu haka bayanai sun nuna an garzaya dashi Asibin Agwara.
Bayanai dai sun nuna Daliban da akace sun hada Maza da Mata, kawowa yanzu ba’a tan tance yawan suba.
Wani mazaunin yankin da ya bukaci a sakaya sunan shi “yace suna ciki yanayi na tashin hankali.” Amma Gwamnatin Jihar Nejan ta tabbatar da aukuwar lamarin, sai dai ta bayyana lamarin a matsayin sakaci daga hukumomin wannan Makaranta.
Sakataren Gwamnatin Jihar Nejan Alh. Abubakar Usman, yace tini suka bayar da umurnin rufe Makarantun wannan yanki, amma hukumomin Makarantar ta St. Mary, Fafiri su kayi watsi da wannan umurnin.
https://gtahausa.com/wp-content/uploads/2025/11/1st-Report.mp3
Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Post navigation

Previous Post: Shugaban Guinea-Bissau Umaro Na Fuskantar Matsin Lamba
Next Post: Shirin Dare 2030 UTC Yau Juma’a 11.21.2025

Karin Labarai Masu Alaka

Shari’ar Abubakar Malami Ta Kaura Zuwa Sabon Alkali Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
Najeriya Ta Dauki Hayan Amurkawa Don Kyautata Alaka Da Trump Game Da Kisan Kiristoci Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
Gwamna Abba Gida-Gida Na Dari-Darin Shiga APC Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
Kasar Uganda Ta Tsare ‘Yan Jam’iyyun Adawa Dubu Biyu Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
Rivers: ‘Yan Majalisa 16 Sun Canza Sheka Zuwa APC Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
Trump Yayi Kira Ga ‘Yan Ƙasar Iran Su Ci Gaba Da Zanga Zanga Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • ‘Yan Uwa Musulmi A Jihar Gombe Sunyi Allah Wadai Da Kisan Ayatollah Khomeini
  • An Samu Kaburbura Biyu Dauke Da Gawarwaki 173 A Kasar Kwango
  • Yan Bindiga Suna Cigaba Da Kashe Mutane A Garin Gwana Dake Jihar Bauchi
  • Karancin Iskar Gas Kalubale Ne Ga Wutar Lantarki
  • Zelensky: Gabas Ta Tsakiya Na Iya Nuna Makomarmu

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Manoma Suna Fuskantar Barazanar Karyewa A Kasar Ghana Afrika
  • Kama Muhyi Magaji Siyasa ce Kawai Inji Gwamnatin Kano Labarai
  • Trump Yayi Barazanar Goyon Bayan Hari Akan Kasar Iran Labarai
  • Shugaba Tinubu Ya Gana Da Takwaransa Na Kasar Jamus Akan Sha’anin Tsaro Labarai
  • Shari’ar Abubakar Malami Ta Kaura Zuwa Sabon Alkali Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Venezuela Ta Sako Karin Mutanen Da Take Tsare Dasu Labarai
  • Mun Kwato Kimanin Naira Biliyan 40 Na Badakala A Tsawon Shekara Daya Labarai
  • Aisha Buhari Ta Bayyana Irin Kalubalen Da Ta Fiskanta Sakamakon Biyewa Jita-Jita Labarai
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.