Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi Afrika
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19 Afrika
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027 Afrika
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki Afrika
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko Afrika

Jam’iyyar ADC Ta Karbi Peter Obi Da Wasu Manyan ‘Yan-Siyasa
Published: December 31, 2025 at 7:19 PM | By: Yusuf Aliyu Harande | Updated: December 31, 2025

Jagoran adawa na jam’iyyar Labour Party (LP) Mr. Peter Obi, wanda kuma ya zamo mutum na uku a zaben da aka gudanar a 2023. Ya amsa gayyatar tafiyar  jam’iyyar adawa ta ADC, inda ya isa jam’iyar don ayyana makomar siyasar shi.

Haka zalika jam’iyyar ta ADC duk a yau ta karbi sanata Ben Ndi Obi, kuma wanda ya taba yiwa jam’iyyar ACN takarar mataimakin shugaban kasa a shekarar 2007, ya bar jam’iyyar shi ta PDP don shiga jam’iyyar ADC.

Kana Sanata Enyinnaya Abaribe mai wakiltar Abia ta kudu, dan jam’iyyar APGA, ya bar ta don shiga jam’iyyar ADC.

Farfesa Muhammad Sani Yahaya, wanda ya yayi takarar Gwamnan jihar Taraba a zaben 2023, ya canza sheka daga jam’iyyar tasa zuwa abbabr jam’iyyar hamayyata ADC.

Duk a yau din dai wasu ‘yan majalisun tarayya biyar daga jihar Anambra sun fice daga jam’iyyar tasu tare da jagoran nasu don shiga ADC, wadanda suka hada da

– Hon. Uchenna Harris
– Hon. Emeka Idu Godwin
– Hon. Ozodinobi George
– Hon. Ogene Victor Afamefuna
– Hon. Lilian Obiageli Orogbu

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Post navigation

Previous Post: Tsarin Haraji Mai Cike Da Ayoyin Tambaya Na Shirin Fara Aiki
Next Post: 2025 Ta Bar Baya Da Abubuwa Masu Ban Al’ajabi, 2026 Barka Da Zuwa!

Karin Labarai Masu Alaka

Shugaba Trump Ya Jinjinawa Tinubu Kan Yaƙi Da Ta’addanci A Najeriya Afrika
NDPHC Ta Yi Alkawarin Tallafa Wa Gombe Wajen Inganta Wutar Lantarki Afrika
Yanayin Yunwa Yana Kara Ta’azarra A Somaliya Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
Gwamna Abba Gida-Gida Na Dari-Darin Shiga APC Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
Ferfesa Pantami Yayi Watsi Da Amincewa Da Jamilu Isiyaku Gwamna Afrika
Pads To Prosperity: NEDC Ta Horar Da Mata 280 Kan Kera Pads A Gombe Afrika

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Mulkin Kama Karya Yazo Karshe a Kasar Bulgaria Siyasa
  • Arsenal Tana Ci Gaba Da Kokarin Dauko Morgan Rogers Wasanni
  • APC: Tinubu Da Shettima Za Su Sake Neman Wa’adi Na Biyu A 2027 Afrika
  • An Canza Shugabannin Hukumar Hakar Ma’adanai A Congo Labarai
  • Gwamnatin Tarayya Zata Fara Gwajin Shan Kwaya Kafun Daukar Aiki Kiwon Lafiya
  • NEDC Ta Karyata Bada Tallafin Karatun MSc Da Ke Yawo A Kafafen Sadarwa Afrika
  • Shugaban Amurka Yayi Barazanar Kulle Wani Dan Jarida Amurka
  • Talauci Ya Ragu A Tsakanin Al’ummar Jihar Jigawa Siyasa
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.