Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • IMC Kaduna Ta Buƙaci Jama’a Su Fifita Haɗin Kai Da Zaman Lafiya Afrika
  • Gwamna Namadi Ya Amince Da Naɗin Sabon Sarkin Gumel Afrika
  • Hukumar Ruwa Ta Gombe Ta Horas Da Ma’aikatan Sashen Kasuwanci Kan Ka’idojin Aiki Afrika
  • Majalisar Malaman Yarbawa Ta Yi Jimamin Rasuwar Babban Limamin Nuruddeen A Gombe Afrika
  • ‘Yan Sanda Sun Haramta Amfani Da Drones Ba Tare Da Izinin NCAA Ba Afrika

Yanayin Yunwa Yana Kara Ta’azarra A Somaliya
Published: February 23, 2026 at 4:30 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Hukumar samar da abinci ta Majalisar Dinkin Duniya a ranar Juma’a ta ce, taimakon abinci da abinci mai gina jiki na ceton rai a Somaliya zai iya tsayawa nan da watan Afrilu matukar ba a samar da wani sabon tallafi ba, lamarin da ke jefa miliyoyin mutane cikin hadarin tabarbarewar yunwa.

Kimanin mutane miliyan 4.4 ne ke fuskantar matsalar karancin abinci, inda kusan miliyan daya daga cikinsu ke fama da matsananciyar yunwa, saboda illar rashin damina da tashe-tashen hankula da raguwar kudaden agaji, in ji WFP.

A cikin wata sanarwa da ya fitar, Ross Smith, darektan shirye-shiryen bayar da agajin gaggawa na WFP, ya ce “Al’amarin yana kara tabarbarewa cikin wani yanayi mai ban tsoro.”

“Iyalai sun yi hasarar komai, kuma an riga an shiga cikin tsaka mai wuya. Idan ba tare da tallafin abinci na gaggawa ba, yanayi zai kara tsananta cikin sauri,” in ji Smith.

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Sauran Duniya

Post navigation

Previous Post: Hukumar NDLEA Ta Kama Wata Mata Da cikin Bogi Na ƙwaya
Next Post: Iran Zata Sassauta Shirin Nukiliya Tsakaninta Da Amurka

Karin Labarai Masu Alaka

An Sace Wani Shugaban Karamar Hukuma A Jihar Zamfara Afrika
Gwamna Inuwa Yahaya Ya Bukaci Al’ummar Gombe Su Haɗa Kai Wajen Yaƙi Da Ta’addanci Afrika
Sakataren Tsaron Amurka Ya Kori Shugaban Sojin Kasar Amurka
Gwamnan Jihar Bauchi Ya Jagoranci Tsohon Shugaban Kasar Najeriya Rangadi A Bauchi Afrika
Shugaba Tinubu Ya Gana Da Masu Zuba Jari A Birnin Paris Afrika
Kwankwaso: Gwamnatin Kano Tamuce Baki Daya, Tafiya APC Allah Ya Raka Taki Gona! Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • IMC Kaduna Ta Buƙaci Jama’a Su Fifita Haɗin Kai Da Zaman Lafiya
  • Gwamna Namadi Ya Amince Da Naɗin Sabon Sarkin Gumel
  • Hukumar Ruwa Ta Gombe Ta Horas Da Ma’aikatan Sashen Kasuwanci Kan Ka’idojin Aiki
  • Majalisar Malaman Yarbawa Ta Yi Jimamin Rasuwar Babban Limamin Nuruddeen A Gombe
  • ‘Yan Sanda Sun Haramta Amfani Da Drones Ba Tare Da Izinin NCAA Ba

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Kasashen Thailand Da Cambodia Sun Amince Da Tsagaita Wuta Labarai
  • Kungiyar Miyetti Allah Ta Bukaci Mambobinta Su Marawa Dr. Jamilu Isiyaku Gwamna Baya A Gombe Afrika
  • Hawan Sallah A Jihar Katsina Afrika
  • Tinubu Ya Nuna Alhinin Rasuwar Janar Rabe Abubakar, Ya Jajanta wa Iyalansa Afrika
  • Sakataren Tsaron Amurka Ya Kori Shugaban Sojin Kasar Amurka
  • Hamas Ta Mika Ma Isra’ila Gawar Daya Daga Cikin Mutane Biyu Sauran Duniya
  • Za’a Fuskanci Bala’in Yunwa A Najeriya Labarai
  • PDP Ta Nemi Bincike Kan Rushewar Ginin Majalisar Dokokin Gombe, Tayi Zargi Game Da Sakaci Labarai
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.