Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Maryam Dan’azumi Ta Koma Gida Bayan Zama Gwarzuwar Gasar Alƙur’ani Afrika
  • Goje Yace Bai Sauya Sheka Ba, Yana Shawara Kan Makomar Siyasar 2027 Afrika
  • Najeriya: Gombe ‘Yan Sanda Sun Kammala Bikin Ranar Matasa Da Dasa Itatuwa Domin Makoma Mai Ɗorewa Afrika
  • Inuwa Yahaya Zai Jagoranci Tattara Masu Ruwa da Tsaki Na APC A Arewa Maso Gabashin Najeriya Afrika
  • APC Ta Tsayar Da Usman Maijama’a Kallamu A Zaɓen Cike Gurbi Na Gombe, Kwami Da Funakaye Afrika

Ma’aikatan Tattara Kudin Haraji Sunyi Rikici Da Masu Babura A Bauchi
Published: January 25, 2026 at 6:41 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Rundunar ’Yan Sandan jihar Bauchi, ta sanar da kama mutane takwas bayan wani rikici da ya ɓarke tsakanin ma’aikatan karɓar haraji da masu babur a cikin garin Bauchi.

A cikin wata sanarwa da kakakin rundunar, SP Nafiu Habib, ya fitar, lamarin ya faru ne a ranar Juma’a, a kusa da kofar Wunti, wato Wunti Gate, bayan Filin Wasan Abubakar Tafawa Balewa.

Rahotannin sirri sun nuna cewa wani mai babur mai suna Ayuba Abdullahi ya samu rauni bayan da wasu ma’aikatan haraji suka kai masa hari saboda ƙin amincewa da bada haraji sau da dama.

Wannan lamari ya fusata takwarorinsa, inda suka gudanar da zanga-zanga a ofishin ƙungiyarsu da ke Muda Lawal.

Rundunar ’yan sanda daga ofisoshin A, B da C, tare da Operation Restore Peace da Rapid Response Squad, sun gaggauta zuwa wurin, inda suka tarwatsa masu zanga-zangar tare da dawo da zaman lafiya.

Najeriya

Post navigation

Previous Post: Jami’an Shige Da Ficen Amurka Sun Harbe Wani Har Lahira
Next Post: Rikicin Siyasa A Jihar Rivers Sakamakon Ayyana Fubara A Matsayin Shugaban APC

Karin Labarai Masu Alaka

Tinubu Ya Aika Manyan Hafsoshin Tsaro Borno Afrika
Sojin Najeriya Da Amurka Sun Hallaka Jagoran ISIS Afrika
Babban Bankin Najeriya Ya Rage Kudin Ruwa Da Kashi Daya Cikin Dari Labarai
Majalisar Wakilai Tayi Allah Wadai Da Hare-Haren ‘Yan Bindiga A Gombe Labarai
Jihar Kano Tayi Rashin ‘Yan Majalisu Biyu Najeriya
Pantami Ya Bayyana Dalilin Mayar Da Zaben Sa Abuja Afrika

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Magoya Bayan Liverpool Sun Bukaci Iraola Ya Ɗauki Mataki Mai Tsauri Kan Szoboszlai
  • Tottenham Tana Da Damar Ɗaukar Ɗan Wasan Gefe Na Chelsea, Mykhailo Mudryk.
  • Maryam Dan’azumi Ta Koma Gida Bayan Zama Gwarzuwar Gasar Alƙur’ani
  • Goje Yace Bai Sauya Sheka Ba, Yana Shawara Kan Makomar Siyasar 2027
  • Nigeria Ta Samu Tikitin Gasar Wasan Beach Volleyball A Olympics Los Angeles 2028

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Gwamnatin Benue Da MACBAN Sun Kai Ziyarar Ta’aziyya Ga Iyalan Marigayi Ardo Risku Mohammed Afrika
  • An Kai Hari Babbar Tashar Iskar Gas A Iran Afrika
  • Uefa Ta Zabi Artan, Ya Jagoranci Wasan Cin Kofin Uefa Super Cup Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • An Shirya Taron Horas Da Matasa Gabanin Wasan Motsa Jiki 2025 Wasanni
  • Gwamnatin Tinubu Ta Karyata Kafa Kamfanin Gwal A Legas Labarai
  • Kungiyoyin Mata A Jihar Filato Sunyi Gangamin Samun Jagorancin Siyasa Afrika
  • Farashin Mai Yana Cigaba Da Karuwa Afrika
  • Wikki Tourist FC: Ta Sallami ‘Yan Wasa Hudu Wasanni
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.