Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Sojoji Sun Ceto Mutane 23, Sun Hallaka ’Yan Ta’adda 19 A Cikin Sa’o’i 24 Afrika
  • 3G Taskforce Ya Dasa Bishiyoyi Don Kare Muhalli A Gombe Afrika
  • Builder Mahmood Yusuf Ya Tallafa Wa Mata Da Matasa Afrika
  • Gwamnan Jihar Bauchi Ya Jagoranci Tsohon Shugaban Kasar Najeriya Rangadi A Bauchi Afrika
  • Gwamnan Gombe Ya Amince Da Naɗin Manyan Sakatarori 19 Afrika

Kenya Ta Cimma Yarjejeniya Da Kasar Rasha
Published: March 16, 2026 at 8:51 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

A ranar Litinin, kasar Kenya ta ce ta cimma yarjejeniya da kasar Rasha cewa ‘yan Kenya baza su kara zuwa dan yiwa Rasha yaki ba, a yakin ta da take yi da Ukraine, bayan da yawan daukan ‘yan Afirka yaki, ya haifar da bacin rai a wasu kasashen na Afirka.

Kenya tace an dauki fiye da ‘yan kasar ta 1000, don yin yaki, inda ake jan hankalin su da albashi mai tsoka da kuma bonus da ya haura dala 6000.

Bayan da ya gana da ministan harkokin waje na Rasha Sergei Lavrov a Moscow, ministan harkokin wajen Kenya Musalia Mudavadi, ya yaba da alakar dake tsakanin kasar sa da fadar gwamnatin Moscow, ciki har da yarda da samun ‘yanci kan Kenya da gwamnatin Soviet tayi a 1963.

Ba’a san ainihin adadadin ‘yan Afirka da suka je yiwa Rasha yaki ba, amma gwamnatin Ukraine tace fiye da ‘yan Afirka 1700, ne ke taya Rasha yaki. Ma’aikatar tsaro ta Rasha bata ce komai game da Wannan ba.

Afrika, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Post navigation

Previous Post: Kasashen Da Suke Kawance Da Amurka Sun Juyawa Trump Baya
Next Post: Afirka Ta Kudu Tace Bazata Yanke Alaka Da Iran Ba

Karin Labarai Masu Alaka

Kasar Spain Zata Bada Diyya Ga Iyalen Wadanda Da Suka Rasu A Hatsarin Jirgin Kasa Labarai
APC Ta Yi Babban Taron Amincewa Da Shugabannin Jam’iyyar Ba Hamayya Afrika
Jami’an ‘Yan Sanda A Gombe Sun Kama Barayi Afrika
Uwargidan Shugaban Ƙasar Najeriya Ta Ƙaddamar Muhimman Ayyuka A Jihar Jigawa Afrika
Pantami Ya Bayyana Dalilin Mayar Da Zaben Sa Abuja Afrika
Nan Gaba Kadan Kwallon Badminton Zata Samu Karbuwa Kamar Kwallon Kafa A Duniya Labarai

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Sojoji Sun Ceto Mutane 23, Sun Hallaka ’Yan Ta’adda 19 A Cikin Sa’o’i 24
  • 3G Taskforce Ya Dasa Bishiyoyi Don Kare Muhalli A Gombe
  • Builder Mahmood Yusuf Ya Tallafa Wa Mata Da Matasa
  • Trump Ya Yi Gargadi Kan Shirin Cire Shugaban FIFA Infantino
  • Katsina United Ta Yi Jimamin Mutuwar Ɗan Wasanta Ozoh

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Bayan Shekaru Biyar, Rundunar ‘Yan Sandan Gombe Ta Gano Motar da Aka Sace A Fatakwal Afrika
  • Gwamnatin Najeriya Zata Farfado Da Cibiyar Koyon Sana’oi Ta Dangote Afrika
  • An Gabatar Da Sabbin Kudurorin Kare Muhalli Da Gandun Daji A Gombe Afrika
  • Gasar Cin Kofin Nahiyar Afrika A Wannan Makon Wasanni
  • Akwai Shakku Akan Sanin Wacce Kungiyar Kwallon Kaface Zata Lashe Gasar Kofin Afirka Da Akeyi A Morocco Nishadi
  • Wikki Tourists FC: Ta Yi Sabbin ‘Yan Wasa Uku Wasanni
  • ‘Yan Ta’adda Sun Tarwatsa Wani Kauye A Jihar Sakkwato Tsaro
  • Onana Ba Ya Cikin Tawagar Kamaru (AFCON) Wasanni
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.