Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi Afrika
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19 Afrika
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027 Afrika
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki Afrika
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko Afrika

Lakurawa Sun Kashe A Ƙalla A Mutane 34 A Jihar Kebbi
Published: February 20, 2026 at 12:28 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

A Najeriya an kashe akalla mutane 34 a ranar talata a wasu jerin hare hare da ‘yan binidga masu ikirarin Islama da ake kira Lakurawa suka kai wasu kauyuka a jihar kebbi dake arewa maso yammacin kasar, kamar yadda rahotannin tsaro da kamfanin dillancin labarai na Reuters ya gani.

Lakurawa wata sabuwar Kungiyar mayakan sakai ce wacce galibi take aika-aika a jihohin kebbi da sakkwato, yankin da Amurka ta auna hare hare kan kunigyoyi da suke da alaka da ISIS cikin watan Disambar bara.

Wannan harin na ‘yan bindigar yana da alamun ayyukan Kungiyar, inda mahara za su farwa kananan kauyuka masu yawa a lokaci daya saboda su dagula hankalin masu aikin tsaro, su Tilastawa kauyawa su gudu.

Rahotannin suka ce an kashe mutane 16 a wuri da ake kira Mamunu mutum biyar a Awashaka, 3 a Masama, sannan mutane biyu-biyu a wasu kauyuka biyar.

Rahoton yace jami’an tsaro sun dira a yankin domin kare mutane, su taimaki wadanda suka tsira, da kuma toshe hanyoyin da mayakan sakan suke bi domin su gudu.

Labarai, Tsaro

Post navigation

Previous Post: Shugaba Tinubu Ya Gana Da Takwaransa Na Kasar Jamus Akan Sha’anin Tsaro
Next Post: Amurka Ta Kakaba Takunkumi Ga Kwamandojin Yakin Kasar Sudan

Karin Labarai Masu Alaka

Shugaban Lebanon Ya Nemi Gudanar Da Shawarwari Kai Tsaye Afrika
Kakakin Ma’aikatar Harkokin Wajen Rasha: Tura Sojojin Birtaniya Ukraine Zai Kara Ta’azzara Yaki Labarai
Shugaban Amurka Zai Sake Gine Gaza Amurka
Gwamnatin Benue Da MACBAN Sun Kai Ziyarar Ta’aziyya Ga Iyalan Marigayi Ardo Risku Mohammed Afrika
Gwamnatin Kano Ta Samar Da Wasu Dabarun Inganta Tsaro Tsaro
Hawan Gidan Gwamnati A Jihar Gombe Afrika

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Najeriya Da Maroko Sun Kulla Yarjejeniya Afrika
  • Tinubu Ya Buɗe Katafaren Kamfanin Sarrafa Lithium Domin Bunƙasa Tattalin Arziki Afrika
  • NAHCON Tafara Shirye-Shiryen Aikin Hajjin 2026 Najeriya
  • An Samu Kaburbura Biyu Dauke Da Gawarwaki 173 A Kasar Kwango Afrika
  • Makokin Ashura: An Gudanar Da Taron Tunawa Da Aliyul Asghar A Gombe Afrika
  • NUJ: Akwai Bukatar Samar Da Inshorar Lafiya Ga ‘Yan Jarida A Najeriya Rediyo
  • Rikici Tsakanin NNPC Da Kungiyar Gwamnoni Akan Gibin Kudade Labarai
  • Aikin Layin Dogon Kasar Uganda Zai Hade Kasar Da Tanzania Da Kwango Kimiya
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.