Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi Afrika
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19 Afrika
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027 Afrika
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki Afrika
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko Afrika

Farashin Kasuwar Yawon Bude Ido A Kasuwar Hannayen Jari Ya Fadi
Published: March 2, 2026 at 7:55 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Farashin kasuwar yawon bude ido a kasuwannin hada hadar hannun jari ya fadi a ranar Litinin, inda yayi asarar dala miliyan dubu 22 da miliyan shida, saboda kawo ya mutsi a tashin jiragen sama masu daukan matafiya da yakin Amurka, Isra’ila da Iran ya haifar a duk fadin duniya.

Ya kuma sa an rufe manyan tasoshi a gabas ta tsakiya, farashin man fetur kuma yayi tashin gwaron zabi. Masu nazari sun yi gargadin cewa wannan hargitsin zai iya shafe makonni ana cikin sa.

Tasoshin jiragen sama na Dubai da Doha sun kasance a rufe yau kwanaki 3, inda dubbannan matafiya suka shiga halin kila wa kala. Wannan ita ce mafi girman matsala da zirga-zirgar jiragen sama ta taba samun tun bayan lokacin annobar Corona.

Farashin man fetur ya tahi da kashi 13 cikin 100. Wannan shine karin farashi mafi yawa da ba’a samu irin sa ba tun a watan Janairun bara. Tashin man ya biyo bayan rufe mashigan ruwa na Hormuz da Iran ta yi, inda ana nan ne ake jigilar kashi 5 na danyen man fetur na duniya, ta gabar bakin tekun Iran. Farashin hannun jari na jiragen jigila na Amurka ya fadi.

American Airline da United Airline sun fadi da fiye da kashi 6 cikin 100. Wasu kamfanonin jiragen sama 29, da gidajen kwana na hotel da kuma kamfanonin tafiye-tafiye sun yi asarar miliyan dubu 22 da miliyan 6a kasuwar hannun jari a yau Litinin

Afrika, Amurka, Labarai, Tsaro

Post navigation

Previous Post: Babu Alamar Tsagaita Wuta A Yaki Da Akeyi Tsakanin Isra’ila Da Amurka
Next Post: An Kashe Mutane 169 A Wani Harin Sudan Ta Kudu

Karin Labarai Masu Alaka

Fiye Da Mutane 108 Sun Rasa Rayukansu A Ambaliyar Kenya Afrika
Jam’iyyar APC Ta Ayana Jamilu Gwamna A Matsayin Ɗan Takarar Gwamnan Gombe Afrika
An Kaiwa Sojojin Ghana Hari Da Makami Mai Linzami Afrika
‘Yan Bindiga Sun Hallaka Mutane A Wajen Hakar Ma’adanai Dake Jihar Filato Najeriya
MDD: Fiye Da Farar Hula Metan 200 Suka Mutu A Sudan Afrika
Dakarun Operation Fansan Yamma Sun Ceto Mutane 48 Da Aka Yi Garkuwa Da Su Afrika

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Pads To Prosperity: NEDC Ta Horar Da Mata 280 Kan Kera Pads A Gombe Afrika
  • Sojoji Sun Dakile Harin ’Yan Ta’adda a Kukareta Afrika
  • Shari’ar Ta’addanci: Manyan Jagororin Ansaru Biyu Sun Amsa Laifi A Abuja Afrika
  • Meyasa Israela Take Hana Kaiwa Gaza Kayan Tallafi Afrika
  • Ana Gudanar Da Zanga-Zangar Adawa Da Gwamnati A Kasar Tunisiya Siyasa
  • Manchester United Ta Sallami Ruben Amorim Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Sanata Goje Yayi Watsi Da Fidda ‘Yan Takarar APC A Gombe Afrika
  • Trump Ya Yi Gargadi Kan Shirin Cire Shugaban FIFA Infantino Wasanni
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.