Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi Afrika
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19 Afrika
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027 Afrika
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki Afrika
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko Afrika

Kano Pillars Ta Doke Ikorodu City
Published: November 25, 2025 at 3:55 AM | By: Bala Hassan | Updated: November 25, 2025

Ƙungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars ta samu nasarar soke ƙungiyar kwallon kafa ta Ikorodu City da ci 2 da 1, a gasar Firimiyar lig na Najeriya (NPFL) 2025 mako na 14.

Kano Pillars ce ta fara jefa kwallo a raga a cikin minti biyu kacal da fara wasan ta kafar Kaftin din ta, Rabi’u Ali, bayan mintuna na talatin da biyu kafin tafiya hutun rabin lokaci dan wasa Olakunde Akala, ya zura kwallo ta biyu.

Inda ita ma Ikorodu City tayi kukan kura a minti na arba’in da biyar ta jefa kwallo daya ta kafar dan wasanta Joseph Arumala, haka dai aka tashi a wasan, 2-1 wasan da aka buga shi a filin wasa na Katsina.

Duk da nasarar da ta samu har yanzu kungiyar tana kasan teburen gasar a matsayin na 20 da maki 9.

Jami’in hulda da jama’a na ƙungiyar Kano Pillars Abu Isa ya ce suna da kwarin gwiwa cewa zasu farfado daga halin da suke ciki na koma baya da suka samu a wasannin baya, wadda hakan shi ya jefata cikin wannan Kalubale.

A ranar Lahadi 30 ga watan Nuwamban 2025 ƙungiyar zata ziyarci Rivers United a wasan mako na 15

 

 

 

Wasanni

Post navigation

Previous Post: Wasu Yara 50 Sun Kubuta Daga Hannun ‘Yan-Ta’adda
Next Post: Jagorancin Wikki Tourist FC Na Samun Yabo

Karin Labarai Masu Alaka

CAF Ta Ci Tarar Ƙasar Masar Dala 5,000 AFCON 2025 Wasanni
FIFA Ta Yi Wa Malaysia Kaca-kaca Wasanni
Shugaban Hukumar Kwallon Kafa Ta Senegal Yaki Amincewa Da Hukuncin CFA Afrika
UEFA Tana Shirin Janye Barazanar Kauracewa Gasar FIFA Wasanni
AFCON ChelIe, Ya Fidda Sunayen ‘Yan Wasan Super Eagles Na Karshe. Wasanni
Mbappé Ya Yi Hat-Trick Yayin Da Real Madrid Ta Lallasa Real Sociedad 4 Da 1 Wasanni

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Babu Alamar Tsagaita Wuta A Yakin Gabas Ta Tsakiya Afrika
  • UEFA Tana Shirin Janye Barazanar Kauracewa Gasar FIFA Wasanni
  • Kasar Tanzaniya Zata Gina Babban Tashar Iskar Gas Labarai
  • Iran Zata Kai Hari Tashar Makamashin Ruwa A Gulf Afrika
  • 3G Taskforce Ya Dasa Bishiyoyi Don Kare Muhalli A Gombe Afrika
  • Trump Yayi Barazanar Goyon Bayan Hari Akan Kasar Iran Labarai
  • CAF, Zata Ci Tarar Wasu Kasashe AFCON 2025 Wasanni
  • An Maka Wasu Jami’an Immigration A Kotu Bisa Zargin Rashin Da’a A Birtaniya Labarai
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.