Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Maryam Dan’azumi Ta Koma Gida Bayan Zama Gwarzuwar Gasar Alƙur’ani Afrika
  • Goje Yace Bai Sauya Sheka Ba, Yana Shawara Kan Makomar Siyasar 2027 Afrika
  • Najeriya: Gombe ‘Yan Sanda Sun Kammala Bikin Ranar Matasa Da Dasa Itatuwa Domin Makoma Mai Ɗorewa Afrika
  • Inuwa Yahaya Zai Jagoranci Tattara Masu Ruwa da Tsaki Na APC A Arewa Maso Gabashin Najeriya Afrika
  • APC Ta Tsayar Da Usman Maijama’a Kallamu A Zaɓen Cike Gurbi Na Gombe, Kwami Da Funakaye Afrika

Anfara Gangamin Kafa Dokoki Masu Tsanani Ga ‘Yan Luwadi A Senegal
Published: March 17, 2026 at 7:29 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

A Senegal, masu goyon bayan a kafa dokoki masu tsanani kan ‘yan luwadi da madugo a kasar, sunyi musayar ra’ayi kan yadda za su kaddamar da gangami da neman goyon bayan jama’a da wata kungiya dake Amurka mai goyon bayan iyali irin na gargajiya, wacce take cewa luwadi barazana ce kan kiwon lafiyar jama’a, kamar yadda ‘yan gwagwarmaya kan wannan batu a duka kasashen biyu suka fadawa kamfanin dillancin labarai na Reuters.

Kungiyar dake nan Amurka mai suna MassResistance da turanci, an santa wajen goyon bayan dokoki da suke adawa da masu auren jinsi daya, kuma take tur da ruruta masu sauya jinsi, ta jima tana bada shawara ga masu ra’ayi irin tata a nahiyar Afirka.

Yanzu kungiyar tana kokari tayi amfani da yanayi na gwamnatin Trump, wacce bata bada fuska ba, ko kuma tana daukar matakai da suke dakile ‘yancin masu auren jinsi daya, ta fadada ayyukan zuwa wasu kasashe baya ga Senegal, kungiyar tana da hanu a kudurori na kafa irin wannan doka na adawa da ‘yan luwadi da madugo a Ghana.

Afrika, Labarai, Sauran Duniya

Post navigation

Previous Post: Ankara Kai Wani Harin Bom Birnin Maiduguri
Next Post: Lauyoyi Sun Gurfanar Da Wani A Kotu Bisa Fasa Korin Kiyashi A Kenya

Karin Labarai Masu Alaka

China Da Jamhuriyar Dimokraɗiyya Kwango Sun Kulla Yarjejeniya Afrika
Kasar Amurka Tabada Tabbacin Bawa Ukraine Tsaron Shekarun 15 Amurka
An Gano Gawar Dan Yawon Bude Ido A Kasar Chadi Afrika
Dakarun Sojin Najeriya Sun Kashe Yan Kungiyar Lakurawa Afrika
Rangadin Ayyukan Tinubu Ya Kai Tawaga Zuwa Kano Northern Bypass Afrika
Anyi Rashin Mutane Da Yawa Yayinda Bom Ya Fashe Ana Sallar Magariba Maiduguri Labarai

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Magoya Bayan Liverpool Sun Bukaci Iraola Ya Ɗauki Mataki Mai Tsauri Kan Szoboszlai
  • Tottenham Tana Da Damar Ɗaukar Ɗan Wasan Gefe Na Chelsea, Mykhailo Mudryk.
  • Maryam Dan’azumi Ta Koma Gida Bayan Zama Gwarzuwar Gasar Alƙur’ani
  • Goje Yace Bai Sauya Sheka Ba, Yana Shawara Kan Makomar Siyasar 2027
  • Nigeria Ta Samu Tikitin Gasar Wasan Beach Volleyball A Olympics Los Angeles 2028

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Kungiyar ISIS Ta Dauki Alhakin Harin Kasar Nijar Afrika
  • Afirka Ta Kudu Ta Samu Rigakafin Cutar Boro Afrika
  • Muhimmin Sako Ga Alhazai Dake Kasar Saudiya Afrika
  • Isra’ila Ta Dau Alwashin Kawo Karshen Falasdi Labarai
  • Ma’aikatar Tsaron Amurka Zata Kara Samar Da Makamai Amurka
  • NAHCON Ta Fara Shirye-shiryen Dawowar Alhazai Afrika
  • Za’a Gurfanar Da Sojojin Da Ake Zargi Da Yunkurin Juyin Mulki Najeriya
  • Hukumar Raya Birane Ta Rushe Gine-Ginen Da Suka Keta Dokokin Tsara Birane A Gombe Labarai
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.