Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Maryam Dan’azumi Ta Koma Gida Bayan Zama Gwarzuwar Gasar Alƙur’ani Afrika
  • Goje Yace Bai Sauya Sheka Ba, Yana Shawara Kan Makomar Siyasar 2027 Afrika
  • Najeriya: Gombe ‘Yan Sanda Sun Kammala Bikin Ranar Matasa Da Dasa Itatuwa Domin Makoma Mai Ɗorewa Afrika
  • Inuwa Yahaya Zai Jagoranci Tattara Masu Ruwa da Tsaki Na APC A Arewa Maso Gabashin Najeriya Afrika
  • APC Ta Tsayar Da Usman Maijama’a Kallamu A Zaɓen Cike Gurbi Na Gombe, Kwami Da Funakaye Afrika

An Tsinto Gawarwakin ‘Yan gudun Hijira A Bakin Tekun Comoros
Published: March 20, 2026 at 7:57 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

An tsinto gawarwakin mutane 17 a cikin wani kwalekwale dauke da ‘yan gudun hijira a bakin tekun Comoros, a cewar ministan cikin gida na tsibirin dake tekun India Mohamed Ahamada.

Hukumomi sun ce suna ganin ‘yan gudun hijiran na kokarin isa Mayotte, yankin rainon Faransa dake tsakanin Mozambique da Madagascar.

Mohamed Ahmada yace mutanen 30 sun tsira da rayukan su a jirgin.

A yayin da caca ta yanar gizo take kara samun wurin zama a nahiyar Afirka, gwamnatoci na kara kudin harajin caca domin shawo kan abun, da kuma bunkasa asusun kasa. A kasar Afirka ta Kudu, wadda ita ce kan gaba wajen wadanda suka fi yin cacar, masu sana’ar na sukan matakin da gwamnatocin suka dauka.

Labarai, Sauran Duniya

Post navigation

Previous Post: Isra’ila Tace Bazata Sake Kai Hari Kan Cibiyar Gas Ta Iran Ba
Next Post: Iran Ta Kai Hari Matatar Mai A Kuwait

Karin Labarai Masu Alaka

Gwamnatin Afirka Ta Kudu Na Kokarin Kafa Wasu Dokoki A Kasar Labarai
Gidauniya: An Fara Tiyatar ‘Hernia’ Da ‘Hydrocele’ Kyauta A Jihar Katsina Labarai
Wasu Mutane 15 Sun Rasa Rayukan Su A Gabashin Kwango Afrika
Kasar Spain Ta Rufe Sararin Saman Kasar Amurka
Matatar Man Dangote Zata Bada Kwangilar Sayar Da Gas Da Man Jirage Afrika
China Ta Yi Kira Da Kasashen Gabas Ta Tsakiya Su Hada Kai Labarai

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Magoya Bayan Liverpool Sun Bukaci Iraola Ya Ɗauki Mataki Mai Tsauri Kan Szoboszlai
  • Tottenham Tana Da Damar Ɗaukar Ɗan Wasan Gefe Na Chelsea, Mykhailo Mudryk.
  • Maryam Dan’azumi Ta Koma Gida Bayan Zama Gwarzuwar Gasar Alƙur’ani
  • Goje Yace Bai Sauya Sheka Ba, Yana Shawara Kan Makomar Siyasar 2027
  • Nigeria Ta Samu Tikitin Gasar Wasan Beach Volleyball A Olympics Los Angeles 2028

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Shirin Dare 26.11.2025 Rediyo
  • Jam’iyyar APC Ta Ayana Jamilu Gwamna A Matsayin Ɗan Takarar Gwamnan Gombe Afrika
  • Dakarun Sojin Amurka Sunfara Sauka A Najeriya Amurka
  • An Fara Azumin Watan Ramadan A Najeriya Da Sassan Duniya  Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Sojojin Faransa Sun Karyata Zargin Bobi Wine Labarai
  • Rundunar Sojin Amurka Sunfara Ficewa Daga Kasar Sham Amurka
  • Babban Sufeton ‘Yan Sandan Najeriya Ya Sauka A Mukaminsa Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Shugaban Kasar Tunisiya Ya Tsawaita Dokar Da Baci A Kasar Labarai
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.