Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Maryam Dan’azumi Ta Koma Gida Bayan Zama Gwarzuwar Gasar Alƙur’ani Afrika
  • Goje Yace Bai Sauya Sheka Ba, Yana Shawara Kan Makomar Siyasar 2027 Afrika
  • Najeriya: Gombe ‘Yan Sanda Sun Kammala Bikin Ranar Matasa Da Dasa Itatuwa Domin Makoma Mai Ɗorewa Afrika
  • Inuwa Yahaya Zai Jagoranci Tattara Masu Ruwa da Tsaki Na APC A Arewa Maso Gabashin Najeriya Afrika
  • APC Ta Tsayar Da Usman Maijama’a Kallamu A Zaɓen Cike Gurbi Na Gombe, Kwami Da Funakaye Afrika

Amurka Zatayi Amfani Da Sansanonin Birtaniya
Published: March 21, 2026 at 7:37 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

A ranar Jumma’a Britaniya ta baiwa Amurka izinin tayi amfani da sansanoninta domin ta kai hari kan sansanonin makamai masu linzammi da Iran take amfani da su ta kai hari kan jiragen ruwa da suke bi ta mashigin ruwan Hormuz.

Fadar gwammnatin kasar dake Downing Street tace, ministocin kasar sun tattauna a ranar juma’a kan yakin na Iran, da kuma matakin Farisa na killace mashigin ruwan Hormuz, kamar yadda sanarwar ta fada.

Ministan harkokin wajen Iran, Abbas Araqchi, a cikin wani sako da ya wallafa a dandalin X, yace Britaniya tana jefa rayuwar “yan kasarta cikin hadari,” ta wajen kyale Amurka tayi amfani da sansanoninta ta aukawa Iran, yace Farisa zata yi amfani da hakkinta na kare kanta.

PM Starmer ya fada cikin makon nan cewa, ba za’a ja Ingila ta shiga yaki kan Iran ba. Da farko yaki ya amince da bukatar Amurka tayi amfani da Sansanonin kasar domin kaddamar da hare hare kan Iran, har sai ya tabbatar da yin haka yana kan doka ko ka’ida.

Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Post navigation

Previous Post: Amurka Zata Kara Tura Sojoji Gabas Ta Tsakiya
Next Post: Farashin Mai Yayi Tashin Gwaron Zabi

Karin Labarai Masu Alaka

Yusuf Gawuna Ya Koma Jam’iyar ADC Afrika
Gwamnatin Kasar Ghana Ta Rage Farashin Cocoa Afrika
Kasar Spain Ta Rufe Sararin Saman Kasar Amurka
Baital Malin Amurka Tace Sahannun Trump Zai Fito A Kudin Kasar Amurka
Najeriya Da Amurka Sun Karfafa Alakar Tsaro Afrika
Yeriman Ingila Ya Gana Da Yeriman Saudiya Mai Jiran Gado Amurka

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Magoya Bayan Liverpool Sun Bukaci Iraola Ya Ɗauki Mataki Mai Tsauri Kan Szoboszlai
  • Tottenham Tana Da Damar Ɗaukar Ɗan Wasan Gefe Na Chelsea, Mykhailo Mudryk.
  • Maryam Dan’azumi Ta Koma Gida Bayan Zama Gwarzuwar Gasar Alƙur’ani
  • Goje Yace Bai Sauya Sheka Ba, Yana Shawara Kan Makomar Siyasar 2027
  • Nigeria Ta Samu Tikitin Gasar Wasan Beach Volleyball A Olympics Los Angeles 2028

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Shugaban Gwamnonin Arewa Ya Bukaci Musulmi Su Rungumi Tausayi Da Ƙaunar Juna Afrika
  • Za’ayi Auren Zawarawa Dubu Uku A Kano Afrika
  • Hafsan Sojin Najeriya: Samar Da Sabbin Wajen Horas Da Sojoji Zai Inganta Tsaro Tsaro
  • An Zargi Babban Mai Gabatar Da Kara A Kotun Duniya Ta ICC Afrika
  • Aikin Tsaftar Muhalli Na Wata-Wata Ya Samu Gagarumar Nasara A Gombe Afrika
  • Shugaba Yoweri Musevini Ya Zamo Shugaban Uganda Na 7 Yana Da Shekaru 81 Kuma Ya Shafe Shekaru 50 A Mulki Labarai
  • An Karrama Darakta Janar Na DSS Bisa Ƙoƙarinsa Na Inganta Alaƙar Hukumomin Tsaro Da Kafafen Yaɗa Labarai Afrika
  • Nigeria Ta Samu Tikitin Gasar Wasan Beach Volleyball A Olympics Los Angeles 2028 Wasanni
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.