Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Maryam Dan’azumi Ta Koma Gida Bayan Zama Gwarzuwar Gasar Alƙur’ani Afrika
  • Goje Yace Bai Sauya Sheka Ba, Yana Shawara Kan Makomar Siyasar 2027 Afrika
  • Najeriya: Gombe ‘Yan Sanda Sun Kammala Bikin Ranar Matasa Da Dasa Itatuwa Domin Makoma Mai Ɗorewa Afrika
  • Inuwa Yahaya Zai Jagoranci Tattara Masu Ruwa da Tsaki Na APC A Arewa Maso Gabashin Najeriya Afrika
  • APC Ta Tsayar Da Usman Maijama’a Kallamu A Zaɓen Cike Gurbi Na Gombe, Kwami Da Funakaye Afrika

Angano Gawar Wani Dan Myanmar A Arewacin New York
Published: April 2, 2026 at 12:35 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Jami’an yankin arewacin jihar New York sun tabbatar ranar Laraba cewa mutuwar wani ɗan gudun hijira daga Myanmar mai fama da matsalar gani ta kasance kisan kai, bayan ya ɓace na tsawon kwanaki da dama, wanda aka sako shi daga gidan yari zuwa hannun jami’an tsaron kan iyaka na Amurka.

An gano gawar Nurul Amin Shah Alam, mai shekaru 56, a kan wani titi a tsakiyar birnin Buffalo a cikin watan Fabrairu, a lokacin sanyi mai tsanani. Nurul Amin, wanda ya fito daga dangin ‘yan gudun hijirar Arakan Rohingya, ba ya jin Turanci kuma yana tafiya da sanda.

Mutuwarsa ta jawo damuwa da kuma fusata jama’a dangane da yadda ake mu’amala da baƙin haure a lokacin tsauraran matakan shige da fice na Shugaba Donald Trump. Baya ga wannan lamari na Nurul aƙalla mutane 14 sun mutu a hannun hukumomin kula da baƙin haure a shekarar 2026.

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya

Post navigation

Previous Post: Amurka Ta Cire Takunkumin Da Ta Kakabawa Shugaban Venezuela
Next Post: Farashin Mai Ya Ragu A Kasuwar Duniya

Karin Labarai Masu Alaka

Amurka Ta Gabatarwa Sassan Dake Yakar Juna A Sudan da Shirin Tsagaita Wuta Afrika
Zaben Osun 2026: Darasi Ga APC, Gargadi Ga ADC, Nasara Ga Adeleke Afrika
Farashin Danyen Mai A Amurka Ya Tashi Afrika
Kasar Gabon Ta Nemi Tallafin Asusun Bada Lamuni Na IMF Afrika
Sanata Barau Ya Raba Motoci Da Babura Ga Al’ummar Kano Ta Arewa Afrika
Gwamnatin Sokoto Tabada Umarnin Biyan Albashin Watan Fabrairu Labarai

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Magoya Bayan Liverpool Sun Bukaci Iraola Ya Ɗauki Mataki Mai Tsauri Kan Szoboszlai
  • Tottenham Tana Da Damar Ɗaukar Ɗan Wasan Gefe Na Chelsea, Mykhailo Mudryk.
  • Maryam Dan’azumi Ta Koma Gida Bayan Zama Gwarzuwar Gasar Alƙur’ani
  • Goje Yace Bai Sauya Sheka Ba, Yana Shawara Kan Makomar Siyasar 2027
  • Nigeria Ta Samu Tikitin Gasar Wasan Beach Volleyball A Olympics Los Angeles 2028

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Hukumar ICPC Ta Gayyaci Dangote Labarai
  • Ukraine Takai Hari Wajen Kera Makami Mai Linzami A Rasha Labarai
  • Ana Jimamin Mutuwar Giwa Mai Shekaru Kusan 60 A Kasar Kenya Sauran Duniya
  • Dangote Ya Rage Farashin Mai A Najeriya Labarai
  • Isra’ila Takai Hare Hare Birnin Tehran Afrika
  • Jirgi Marar Matuka Yayi Luguden Wutan A Abu Dhabi Afrika
  • Kaduna: Masana Sun Nemi A Sauya Tsohon Wurin Zubar Da Shara Na Tudun-Ilu Afrika
  • Shugaba Putin Ya Bukaci Kawo Karshen Yaki Da Iran Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.