Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi Afrika
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19 Afrika
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027 Afrika
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki Afrika
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko Afrika

An Samu Bullar Cutar COVID 19 A Najeriya
Published: April 21, 2026 at 8:18 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

An samu sabon bullar cutar COVID-19 a Najeriya.

A cewar Kamfanin Dillancin Labarai na Najeriya (NAN), an samu wannan lamari ne a jihar Cross River.

Yayin da yake magana a wani taron manema labarai a birnin Calabar ranar Talata, Kwamishinan Lafiya na jihar, Dakta Henry Ayuk, ya bayyana cewa lamarin ya shafi wani ɗan ƙasar China, wanda ke aiki da kamfanin Lafarge, kuma ya shigo ƙasar a ranar 17 ga Maris kafin ya kamu da rashin lafiya.

Kwamishinan ya ƙara da cewa, yanayin lafiyar mutumin ya taɓarɓare a asibitin ofishinsa, lamarin da ya sa aka garzaya da shi zuwa Asibitin Koyarwa na Jami’ar Calabar (UCTH).

Ya bayyana cewa a UCTH, an ɗauki samfurinsa tare da bin duk ƙa’idoji, inda daga bisani aka tabbatar cewa yana ɗauke da alamomin cutar COVID-19.

Afrika, Kiwon Lafiya, Labarai, Najeriya

Post navigation

Previous Post: Gwamnatin Jihar Filato Ta Sauke Hakimin Mushere
Next Post: Gwamna Abba Kabir Ya Zabi Garo A Matsayin Mataimaki

Karin Labarai Masu Alaka

An Kashe Mutane 169 A Wani Harin Sudan Ta Kudu Afrika
Kasar Ghana Ta Umarci ‘Yan Kasar Su Daina Zuba Jari A Kasashen Waje Afrika
Tarayyar Turai Zasu Kirkiro Sojojin Haɗin Gwiwa Labarai
NDPHC Ta Yi Alkawarin Tallafa Wa Gombe Wajen Inganta Wutar Lantarki Afrika
Gobara Ta Lalata Babban Zauren Majami’ar ECWA Gospel A Gombe Afrika
Shugaba Trump Yace Akwai Yiwuwar Cimma Yarjejeniya Da Iran Afrika

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Isra’ila Takai Sabon Hari Tehran Ranar Lahadi Labarai
  • Kasashen Cambvodia Da Thailand Sun Kulla Yarjejeniyar Tsagaita Wuta Tsaro
  • Pakistan Da Afghanistan Sun Shiga Kwana Na Biyar Suna Fafatawa Afrika
  • Ƙarin Albashi Zai Fara Aiki Ga Sojojin Najeriya Daga Satumba Afrika
  • ‘Yan Wasan Kwallon Kafar Najeriya A Shirye Suke Wasanni
  • Shugaba Tinubu Ya Yayi Magana Game Da Kafa ‘Yan Sandan Jihohi Najeriya
  • Zamu Hada Kai Mu Yaki Cutar Shan’inna (Polio) Labarai
  • Cutar Zazzabin Lassa Tayi Ajalin Mutum 1 Yayinda Mutane 11 Suka Kamu A Jihar Gombe Najeriya
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.