Daga Mamman Awwal Garba
Kamaru: Ana ci gaba da shirye-shiryen binne mutane 13 da ‘yan ta’addar Boko Haram suka kashe a wani hari na kisan gilla da suka kai da misalin karfe 3 na safiyar yau a Madegwa, a yankin Arewa mai Nisa a kasàr kamaru.