Ana jimamin rasuwar mataimakin gwamna a jihar Bayelsa
a
Gwamnatin Bayelsa ta tabbatar da rasuwar Mataimakin Gwamnan jihar Bayelsa Senator Lawrence Ewhrudjakpo a hukumance
Lawrence mai kimanin shekaru 60, ya yanke jiki ya fadi ranar Alhamis, a gidan gwamnatin jihar da ke Yenagoa babban birnin jihar.
Bayan an garzaya da shi asibi ne, kuma likitoci suka tabbatar da rasuwarsa kamar yadda shaidu suka Tabbatar.


