Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Author: Aliyu Bala Gerengi

An Tura Rundunar Tsaron Sham Zuwa Kakarshin Ikon Kurdawa
Published: February 2, 2026 at 5:05 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 2, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on An Tura Rundunar Tsaron Sham Zuwa Kakarshin Ikon Kurdawa
Published: February 2, 2026 at 5:05 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
An Tura Rundunar Tsaron Sham Zuwa Kakarshin Ikon KurdawaPublished: February 2, 2026 at 5:05 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

An tura rundunar dakarun tsaron kasar Sham zuwa birnin dake karkashin ikon sojojin ‘yan tawayen Kurdawa a arewa maso gabashin kasar. Wannan na daga cikin yarjejeniyar tsagaita wuta da Amurka ke goyon baya na ganin an hade yankunan da Kurdawan ke da iko akai tare da fadar gwamnatin Damascus domin kasancewa karkashin gwamnati daya. Yarjejeniyar…

Ci Gaba Da Karatu “An Tura Rundunar Tsaron Sham Zuwa Kakarshin Ikon Kurdawa” »

Labarai, Sauran Duniya

An Gurfaranar Da Wadanda Ake Zargi Takai Hari Gaban Kotu
Published: February 2, 2026 at 4:58 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 2, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on An Gurfaranar Da Wadanda Ake Zargi Takai Hari Gaban Kotu
Published: February 2, 2026 at 4:58 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
An Gurfaranar Da Wadanda Ake Zargi Takai Hari Gaban KotuPublished: February 2, 2026 at 4:58 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Masu gabatar da kara sun gabatar da takarda gaban kotu yau, inda suke zargin mutane 9 da alhakin kai hari a kauyen Yelwa dake jihar Benue a Nigeria, a watan Yunin bara, da yayi sanadiyyar rayuka 150. A karar da aka gabatar gaban babbar kotu a Abuja, An yi zargin wadanda ake tuhuma da cewa…

Ci Gaba Da Karatu “An Gurfaranar Da Wadanda Ake Zargi Takai Hari Gaban Kotu” »

Najeriya, Tsaro

Babban Malamin Musulunci Sheikh Usman Kusfa Zaria Ya Rasu
Published: February 2, 2026 at 8:51 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: February 2, 2026

Posted on February 2, 2026February 2, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Babban Malamin Musulunci Sheikh Usman Kusfa Zaria Ya Rasu
Published: February 2, 2026 at 8:51 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: February 2, 2026
Babban Malamin Musulunci Sheikh Usman Kusfa Zaria Ya RasuPublished: February 2, 2026 at 8:51 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: February 2, 2026

Allah ya yiwa babban malamin Musulunci kuma shehin darikar Tijjaniya Sheikh Usman Kusfa Zaria rasuwa bayan doguwar jinya ranar lahadi. Sheikh Usman Kusfa Zaria Wanda Yana cikin shehinan Tijjaniyya a Najeriya ya shahara wajen Kawo Sabbin ababe a Wajen karatuttukansa, harma ana mishi lakabi da Sheikh Rigi-rigi Attajazuli. Za’ayi sallar janaza bayan la’asar a garin…

Ci Gaba Da Karatu “Babban Malamin Musulunci Sheikh Usman Kusfa Zaria Ya Rasu” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Gobara Ta Lalata Shaguna Da Gidajen Abinci A Gombe
Published: February 2, 2026 at 5:26 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 2, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gobara Ta Lalata Shaguna Da Gidajen Abinci A Gombe
Published: February 2, 2026 at 5:26 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gobara Ta Lalata Shaguna Da Gidajen Abinci A GombePublished: February 2, 2026 at 5:26 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Wata gobara da ta tashi a safiyar Asabar ta lalata shaguna, kwantainoni na gefen hanya, da wuraren cin abinci a New Mile 3 da ke kan hanyar Gombe Yola a jihar Gombe Najeriya. Gobarar, wadda ta tashi da misalin karfe 3 na asuba, ta bazu cikin sauri a yankin inda ake kasuwanci, inda ta ƙone…

Ci Gaba Da Karatu “Gobara Ta Lalata Shaguna Da Gidajen Abinci A Gombe” »

Labarai, Najeriya

An Kaddamar Da Kwamitin Kwallon Kafa A Tsakanin Masarautun Jihar Gombe
Published: February 1, 2026 at 1:46 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: February 1, 2026

Posted on February 1, 2026February 1, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on An Kaddamar Da Kwamitin Kwallon Kafa A Tsakanin Masarautun Jihar Gombe
Published: February 1, 2026 at 1:46 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: February 1, 2026
An Kaddamar Da Kwamitin Kwallon Kafa A Tsakanin Masarautun Jihar GombePublished: February 1, 2026 at 1:46 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: February 1, 2026

An Kaddamar da Kwamitin Gasar Kofin Haɗin Kan Masarautun Gargajiya na Gombe 2026 An kaddamar da Kwamitin Shirya Gasar Ƙwallon Ƙafa ta Haɗin Kan Masarautun Gargajiya na jihar Gombe dake arewa maso gabashin Najeriya, wadda aka fi sani da Kofin Haɗin Kan Sarkin Gombe 2026, a hukumance a birnin Gombe. An gudanar da bikin kaddamarwar…

Ci Gaba Da Karatu “An Kaddamar Da Kwamitin Kwallon Kafa A Tsakanin Masarautun Jihar Gombe” »

Labarai, Najeriya, Wasanni

Jami’ar Tarayya A Gombe Ta Karyata Harin ‘Yan Bindiga
Published: February 1, 2026 at 10:31 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 1, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Jami’ar Tarayya A Gombe Ta Karyata Harin ‘Yan Bindiga
Published: February 1, 2026 at 10:31 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Jami’ar Tarayya A Gombe Ta Karyata Harin ‘Yan BindigaPublished: February 1, 2026 at 10:31 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Hukumomin Jami’ar tarayya ta Kashere da ke jihar Gombe sun karyata rahotannin kafafen sada zumunta da ke ikirarin cewa ‘yan bindiga sun kai hari jami’ar, inda ta bayyana labarin a matsayin ƙarya. A cikin wata sanarwa da jami’ar yada labarai, Janet Ezekiel, ta sanya wa hannu, jami’ar ta ce babu wani hari da ya faru,…

Ci Gaba Da Karatu “Jami’ar Tarayya A Gombe Ta Karyata Harin ‘Yan Bindiga” »

Najeriya, Sauran Duniya, Tsaro

Majalisar Wakilai Tayi Allah Wadai Da Hare-Haren ‘Yan Bindiga A Gombe
Published: February 1, 2026 at 5:10 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 1, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Majalisar Wakilai Tayi Allah Wadai Da Hare-Haren ‘Yan Bindiga A Gombe
Published: February 1, 2026 at 5:10 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Majalisar Wakilai Tayi Allah Wadai Da Hare-Haren ‘Yan Bindiga A GombePublished: February 1, 2026 at 5:10 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Majalisar Wakilai ta yi Allah-wadai da munanan hare-haren ’yan bindiga a Gombe, ta nemi a ɗauki matakin soji cikin gaggawa. Majalisar Wakilai ta amince da wani kudiri na gaggawa da ya shafi bukatun jama’a dangane da yawaitar hare-haren ’yan bindiga a ƙaramar hukumar Akko ta jihar Gombe, waɗanda suka yi sanadin mutuwar akalla mutane shida,…

Ci Gaba Da Karatu “Majalisar Wakilai Tayi Allah Wadai Da Hare-Haren ‘Yan Bindiga A Gombe” »

Labarai, Najeriya, Tsaro

Harin Da Israela Ta Kai Gaza Yayi Ajalin Mutane 27 Da Yara Uku
Published: January 31, 2026 at 8:00 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 31, 2026

Posted on January 31, 2026January 31, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Harin Da Israela Ta Kai Gaza Yayi Ajalin Mutane 27 Da Yara Uku
Published: January 31, 2026 at 8:00 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 31, 2026
Harin Da Israela Ta Kai Gaza Yayi Ajalin Mutane 27 Da Yara UkuPublished: January 31, 2026 at 8:00 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 31, 2026

A wani hari mafi tsanani cikin makon nin nan, da Isra’ila ta kai a Gaza a ranar Asabar, ya kashe mutane 27 ciki harda yara uku a farmakin data auna kan ofishin ‘Yan sanda, da gidaje da kuma akan tantuna, kamar yadda jami’n kiwon lafiya a yankin Falasdinu suka fada. Sojojin Isra’ila suka ce sun…

Ci Gaba Da Karatu “Harin Da Israela Ta Kai Gaza Yayi Ajalin Mutane 27 Da Yara Uku” »

Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

An Kashe Mayakan Sakai 67 A Pakistan
Published: January 31, 2026 at 7:47 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 31, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on An Kashe Mayakan Sakai 67 A Pakistan
Published: January 31, 2026 at 7:47 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
An Kashe Mayakan Sakai 67 A PakistanPublished: January 31, 2026 at 7:47 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

A Pakistan, akalla mayakan sakai 67 aka kashe Asabar, yayinda suke fafatawa da dakarun kasar, a wasu birane a fadin lardin Balochistan dake kudu maso yammacin kasar, kamar yadda wasu jami’an tsaro su hudu suka gayawa kamfanin dillancin labarai na Reuters. An kashe ‘Yan sanda da wasu jami’an tsaro 10, da wasu farar hula su…

Ci Gaba Da Karatu “An Kashe Mayakan Sakai 67 A Pakistan” »

Sauran Duniya, Tsaro

Shugaban Kasar Tunisiya Ya Tsawaita Dokar Da Baci A Kasar
Published: January 31, 2026 at 7:39 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 31, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaban Kasar Tunisiya Ya Tsawaita Dokar Da Baci A Kasar
Published: January 31, 2026 at 7:39 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaban Kasar Tunisiya Ya Tsawaita Dokar Da Baci A KasarPublished: January 31, 2026 at 7:39 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban kasar Tunisia Kais Saied, ya kara tsawon amfani da dokar ta baci a kasar na tsawon wata 11 har zuwa 31 ga watan Disamba, kamar yadda mujallar wallafa dokoki da bayanan gwamnati ta nuna ranar Jumma’a. Gwamnatin kasar tana aiki ne karkashin dokar ta baci tun a 2015, bayan wani hari da aka kai…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaban Kasar Tunisiya Ya Tsawaita Dokar Da Baci A Kasar” »

Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Posts pagination

Previous 1 … 10 11 12 … 60 Next

Sabbin Labarai

  • Dan Gudun Hijira Tarique Rahman Ya Kusa Zama Shugaban Kasa
  • Rundunar Sojin Amurka Zasu Kaiwa Iran Hari
  • An Gano Gawar Dan Yawon Bude Ido A Kasar Chadi
  • Kasar Malawi Ta Kaddamar Da Rigakafin Shan Inna
  • Amurka Zata Aika Jiragen Yaki Biyu Gabas Ta Tsakiya

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Gwamnan Jihar Kano Ya Fice Daga Jam’iyar NNPP Siyasa
  • Kasashen Thailand Da Cambodia Sun Amince Da Tsagaita Wuta Labarai
  • An tura tsohon ministan Ilimin Nijar gidan yari saboda zargin aikata fyade ga wata daliba. Afrika
  • “Banga Abun Da Zai Canza Ba A Nadin Janar Christopher Ministan Tsaro” Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Masar Ta Jibge Jiragen Yaki Marasa Matuka Afrika
  • Jirgin Sama Mai Saukar Ungulu Ya Kashe Mutane Biyar A Tanzaniya Afrika
  • Somaliya: Ba Za Mu Dauki Wulakancin Donald Trump Ba! Sauran Duniya
  • Wani Bayahude Ya Harbe Bafalatsine Dan Shekaru 16 Tsaro
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.