Zaman Lafiya Yafara Dawowa A Sudan
A yayin da aka kusa cika shekaru uku cif da barkewar yaki a kasar Sudan, an ci gaba da kokarin kawo zaman lafiya ranar laraba a birnin al-Qahira, inda Masar da Majalisar Dinkin Duniya suka yi kira ga sassan dake yakar juna da su yarda da tsagaita wuta na jinkai a fadin kasar. Ministan harkokin…

