Gwamnatin Tarayya Na Kokarin Hana Demokraɗiyya A Najeriya
Gwamnatin tarayyar Najeriya na ƙoƙarin rushe dimokuraɗiyyar jam’iyyu masu yawa inji Shugabannin jam’iyyun adawa Gamayyar fitattun shugabannin adawa a Najeriya sun zargi Gwamnatin Tarayya ƙarƙashin Shugaba Bola Tinubu da amfani da hukumomin yaƙi da cin hanci, ciki har da EFCC, ’yan sanda da ICPC, wajen tsoratarwa da gallaza wa ’yan adawa. A cikin wata sanarwa…
Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Tarayya Na Kokarin Hana Demokraɗiyya A Najeriya” »

