ECOWAS Zata Taimakawa Kasar Benin Da Dakarun Soji
Ƙungiyar raya tattalin arzikin ƙasashen Afirka ta Yamma Ecowas ta ce a shirye take ta taimaka wa Jamhuriyar Benin da sojoji domin daƙile juyin mulkin da wasu sojoji suka yi iƙirarin yi. Matakin na Ecowas na zuwa ne bayan wani rukunin soji sun sanar da kifar da gwamnatin Shugaba Patrice Talon a kafar talabijin ɗin…
Ci Gaba Da Karatu “ECOWAS Zata Taimakawa Kasar Benin Da Dakarun Soji” »

